An haƙo wani sassaƙen ɗan’adam zaune a kan damisa mai shekaru 11,000 a Turkiyya

Wani sassaƙe da aka gano a Karahantepe, kusa da Gobeklitepe, na bayar da sabbin bayanai game da addini, tsarin idaba da zamantakewar al’ummun Neolithic da ke kudu maso-gabashin Turkiyya.
25 Aug, 2026
Turkiyya ta ƙara haɓaka kasuwancin da take yi da ƙasashen Musulmi

Kayayyakin da Turkiyya ta fitar zuwa ƙasashen Musulmi ya kai dala biliyan 41.5 a cikin watanni bakwai na farkon shekarar 2026, bayan da ya ƙaru da dala miliyan 345.7.
24 Aug, 2026
Aselsan: Kamfanin tsaro na Turkiyya zai baje-kolin jirgin ƙarƙashin ruwansa a bikin Teknofest

Jirgin na da ƙwarewar da zai iya aiki da kansa ta hanyar sa ido da binciken ƙwaƙƙwaf a wurare masu haɗari ko kuma masu wahalar isa a ƙarƙashin ruwa, ba tare da ya samu taimako mai ƙarfi daga bil’adama ba.
20 Aug, 2026
Turkiyya ta ƙaddamar da shirin 2026–2030 na zama cibiyar fasahar AI ta duniya

Ma’aikatar Masana’antu da Fasaha ce ta tsara sabon tsarin da zai sabunta manufofin ƙasar daidai da tsarin ƙasar na samun cikakken ‘yanci ta fuskar fasaha da kuma samun sauyi mai ɗorewa a fannin dijital.
18 Aug, 2026

Trump ya yi ‘murna’ kan yarjejeniyar tsaro ta Makka da Turkiyya da Pakistan da kuma Saudiyya suka yi

Shugaban Erdogan ya jinjina wa shekara 25 na Jam’iyyar AK kan samar da ‘sauyi mai tarihi’ a Turkiyya

Turkiyya ta kama mutum 30 a wani samame da aka kai kan ƙungiyar masu aikata laifuka ta Alihan

Turkiyya za ta ci gaba da taka rawa da kuma shiga tsakani a Libya, in ji Ministan Harkokin Waje

Cikin hotuna: Turkiyya ta haskaka muhimman wurare don murnar Yajejeniyar Tsaron Hadin Gwiwa ta Makka
3 Aug, 2026
Shugaban sadarwa na Turkiyya ya ce Isra’ila na yi wa yunƙurin zaman lafiya na Gaza zagon ƙasa
Burhanettin Duran ya bayyana ƙudirin Turkiyya na jajircewa wajen tabbatar da halastattun haƙƙoƙin Falasɗinawa.

1 Aug, 2026
Turkiyya ta kama ɗanta’addan FETO da ake nema bisa ƙoƙarin kashe Shugaba Erdogan a shekarar 2016
Wanda ake zargin, wani keftin na soji da aka kora kuma tsohon matuƙin helikwafta, ya kasance ana nemansa ruwa-a-jallo a ƙarƙashin wata Jar Sanarwar ta Hukumar ‘Yansandan Duniya.

31 Jul, 2026
Turkiyya ta yi fice a Gasar Duniya ta Rubutu a Kwamfuta da kambi 36
Masu gogayya daga kasashe 34 sun gwada saurin rubutu da rashin kuskure a wajen Gasar Rubutu a Kwamfuta ta Duniya ta Intersteno da ke gudana a Liverpool.

29 Jul, 2026
Turkiyya da Nijeriya sun ƙara ƙarfafa daɗin gwiwa kan ƙera jiragen ruwa
Gwamnatin Nijeriya na son kamfanonin ƙera jiragen ruwa na Turkiyya su zama abokan hulɗa na dindindin wajen haɓaka ƙarfin ƙasar na ƙera jiragen ruwa a cikin gida.

20 Jul, 2026
Turkiyya ta yi kira ga Amurka da Iran su koma kan yarjejeniya, su kuma yi aiki tare da Qatar
Babban jami’in diflomasiyyar Turkiyya ya ce Doha tana amfani da dukkan hanyoyin diflomasiyya don magance rikici tsakanin Amurka da Iran tare da fatan samun ci gaba mai kyau a cikin kwanaki masu zuwa.

18 Jul, 2026
Girgizar ƙasa mai maki 5 ta girgiza gabashin Turkiyya
Girgizar ƙasar ta afka wa gundumar Battalgazi a wani wuri mai zurfi na kilomita 15.59, in ji hukumar bada agajin gaggawa ta Turkiyya.

15 Jul, 2026
Daƙile yunƙurin juyin mulki na 2016 ya ‘bayyana ‘yancin kai’ na ƙarni ga Turkiyya, in ji Erdogan
A wani saƙo da ya wallafa a ranar 15 ga Yuli na cika shekaru 10 da yunƙurin juyin mulki da bai yi nasara ba a Turkiyya, Shugaba Recep Tayyip Erdogan ya ce Turkiyya ta fito ƙarara ta ƙara haɗin kai da jajircewa a yaƙin da take yi da FETO.

15 Jul, 2026
Turkiyya na juyayin cika shekaru 10 da yunƙurin juyin mulki na ranar 15 ga Yuli da bai yi nasara ba
Mataimakin shugaban ƙasar Turkiyya ya ce tsayin dakan da ƙasar ta yi a ranar 15 ga Yuli na ci gaba da ƙarfafa dimokuraɗiyya, haɗin kai da ƙudurin da Turkiyya ke da shi na kawar da ta’addanci.

13 Jul, 2026
Jami’an leƙen asiri na Turkiyya sun kama wani babban jami’in Daesh a Syria
MIT ta ce wanda aka kaman na da alaka da Reshen Daesh na Turkiyya kuma yana daukar ma’aikata da sama musu kudi

11 Jul, 2026
Manufofi da gwamnatin Netanyahu ‘nauyi’ ne ga Isra’ila da yankin da tsaron duniya: Ministan Turkiyya
Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ‘Turkiyya na da matsaya ta musamman ta iya shiga tsakani kan rigingimun yanki, domin ‘mun san kowa, mun san yanayin ko wane rikici’.



