Duniya
Shugabannin kasashe masu matsakaici da karancin tattalin arziki sun yi kira don daukar karfafan matakai, yayain da shugaban Syria al Sharaa ya yi kira ga kasashe su saka jari a ayyukan inganta muhalli.
Moscow ta yi kira ga Washington ta mutunta dokokin ƙasa da ƙasa a daidai lokacin da rahotanni ke cewa Amurka na shirin ɗaukar matakin soji kan Nijeriya
Mamdani, wanda iyayensa ‘yan asalin Indiya ne da aka haifa a Uganda amma suka koma New York, ya zama Musulmi kuma ɗan asalin nahiyar Asiya na farko da ya lashe zaɓen Magajin Birnin.
Afirka
Kusan mutum 100,000 suka rasa muhallansu a Al Fasher da ƙauyukan da ke kewaye tun bayan da RSF ta ƙwace iko da yankin.
Kamfanin dillancin labaran ƙasar Ghana ya ambato ministan yana cewa “adadin kuɗin da gwamnatin za ta kashe a shekarar zai kasance cedi biliyan 302.5.”
Bayan mayaƙan RSF sun ƙwace Al Fasher, sun mayar da hankali wurin yin arangama da sojojin Sudan a wasu sabbin wurare.
Wasanni















