Ƙanwar Kim Jong-un ta ce ‘wawaye’ ne kawai ke tunanin Koriya ta Arewa za ta miƙa makaman nukiliyarta

Pyongyang ta kore yiwuwar watsi da makaman nukiliyarta yayin da Seoul ke sa iso sosai kan kalaman cikin matsin da Donald Trump ke sabuntawa na tattaunawa da Kim Jong-un.
17 Sep, 2026
Taliban na neman ƙulla dangantaka da Amurka da sharaɗin a duba illolin yaƙin Afghanistan

“Babbar nasarar da Afghanistan ta samu a fili ita ce kawo ƙarshen mamaya,” in ji Balkhi, yana mai cewa tun daga lokacin an samu ci gaba a fannonin tsaro, cinikayya, zuba jari da samar da ababen more rayuwa.
16 Sep, 2026
Wuta za ku je idan ba ku jefa ƙuri’a a zaɓen ‘yan majalisa ba, in ji Trump ga ‘yan Republican

“Kun san abin da zai faru idan ba ku kaɗa ƙuri’a ba? Wuta za ku,” in ji Shugaban Amurka Donald Trump a yayin rufe taron Jam’iyyar Republican na zaɓen ‘yan majalisar Amurka da ke tafe a watan Nuwamba.
11 Sep, 2026
Trump ya ce Amurka tana samun nasara a kan Iran kuma za ta kira Mashigar Hormuz da ‘Mashigar Trump’

Shugaban Amurka ya yi alƙawarin ba da $5,000 ga duk wani ɗan Amurka baligi idan jam’iyyar Republican ta ci gaba da riƙe rinjayen da take da shi a Majalisar Dokokin ƙasar a zaɓen watan Nuwamba.
10 Sep, 2026

An samu sojojin Jamus da laifuka kusan 2,000 da suka shafi cin zarafi ciki har da lalata da yara

Koriya ta Arewa ta yi alƙawarin kafa rundunar sojin ruwa mai amfani da makaman nukiliya

Kotu a Las Vegas ta samu tsohon jagoran ‘yandaba Duane ‘Keffe D’ Davis da laifi a kisan Tupac Shakur

Cizon sauron da suka shiga Jamus ta jirgin sama ya kashe ma’aikatan filin jirgi biyu

Tsananin zafi ya yi ajalin mutane 15,800 a Jamus a bazarar bana
27 Aug, 2026
Shugaban hukumar leƙen asiri ta Rasha ya tabbatar da ganawa da Shugaban CIA a Moscow
Sergey Naryshkin ya ce tattaunawa da John Ratcliffe ta shafi al’amurran ayyukan sirri a yayin ziyarar shugaban CIA ta farko zuwa Moscow tun 2021.

26 Aug, 2026
Ambaliya da zaftarewar ƙasa a Nepal sun yi ajalin gommai da ɓatar da ɗaruruwa a kusa da iyakar China
Masu yawon buɗe ido aƙalla 384 da matafiya da jami’an tsaro sun ɓace yayin da hukumomi suka ƙaddamar da neman jama’a da ceto su bayan ambaliyar ruwa da zaftarewar ƙasa a kusa da iyakar Nepal da China.

26 Aug, 2026
Trump ya gabatar da yarjejeniyar shekaru 30 ta haɗin gwiwar nukiliyar Saudiyya ga Majalisar Amurka
Yarjejeniyar za ta bai wa kamfanonin Amurka muhimmiyar damar taka rawa a fannin haɓɓaka makamashin nukiliya na Saudiyya, tare da samar da damar bunƙasa sinadarin uranium na ƙasar.

18 Aug, 2026
Fitaccen tsohon ɗanwasan Brazil Roberto Carlos ya musulunta – Rahotanni
Wani babban malami kuma jagora a Brazil Hammadeh, ya ce Carlos ya daɗe yana mu’amala da shi kuma ya ziyarce shi kimanin makonni huɗu da suka gabata, kuma a lokacin ne tsohon ɗanwasan ya furta kalmar shahada, ya rungumi Musulunci.

16 Aug, 2026
Fafaroma ya yi kira a kawo karshen cin zarafin da Isra’ila ke yi wa Falasdinawa a Gabar Yamma
Fafaroma ya yi kira ga kasashen duniya su tattabar da samar da kasashe biyu masu ‘yancin gashin kansu domin ‘adalci da dawwamammen zaman lafiya’.

10 Aug, 2026
Za a fara shari’ar wanda ake zargi da hannu a kashe Tupac Shakur a Amurka
Masu shigar da ƙara na son tabbatar wa kotu cewa Duane Davis ne ya bayara da umarni da samar da bindigar da aka kashe Shakur.

1 Aug, 2026
Jirgin yaƙin Amurka samfurin F-35 ya faɗi kusa da wani sansanin soji
An garzaya da matuƙin jirgin wani asibiti “domin duba lafiyarsa da kuma yi masa magani na raunukan da ya ji da ba sa barazana ga rayuwa,” in ji jami’ai.

28 Jul, 2026
Tarayyar Turai ta yi kira da a zartar da umarnin Kotun ICC na kamo Netanyahu
“Mu, a matsayinmu na Tarayyar Turai, muna goyon bayan kotun ICC da dukka sharuddan da aka zayyana a Dokar Rome,” in ji kakakin kawancen.

28 Jul, 2026
Macron ya ce Faransa na fama da gobarar daji mafi muni da ba a taɓa ganin irinta ba
“Makonni masu zuwa za su kasance masu matuƙar wahala, kuma dole ne mu dage,” a cewar Shugaban Faransa Emmanuel Macron.

28 Jul, 2026
Turai na babbakewa: Me muka sani zuwa yanzu?
Daga bayanan da ke da ban ta’ajibi na wutar daji da ke ɓarkewa zuwa ga dubunnan rasa rayuka da ke da alaƙa da zafi, Turai na fama da ɗaya daga matsalar sauyin yanayi mafi muni da ta taɓa fuskanta a tarihi.



