2 Jul, 2026

Belgium ta cire Senegal daga Gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026

Belgium ta samu gurbi a zagayen ‘yan-16 na gasar Kofin Duniya, bayan ta doke Senegal da ci 3-2 a wasansu na ranar Laraba.

2026 07 01t225635z 1515710024 up1em711rqaq9 rtrmadp 3 soccer worldcup bel sen

1 Jul, 2026

NASA ta sha alwashin aika ƙwallon ƙafa zuwa Duniyar Wata idan Amurka ta lashe Kofin Duniya

Shugaban NASA, Jared Isaacman ya ba da misali da ɗan samajannati, Alan Shepard, wanda ya tafi da ƙwallayen gwaf zuwa duniyar wata a 1971, yana cewa za su yi irin haka idan Amurka ta lashe Kofin Duniya.

switzerland world cup 2026 playoff soccer draw 20028

1 Jul, 2026

Norway ta fitar da Ivory Coast daga Gasar Kofin Duniya

Kafin ƙwallon Haaland, ɗanwasan Ivory Coast, Amad Diallo ya rama ƙwallon farko a minti na 74, wanda ta bai wa ƙasarsa fata har zuwa dab da ƙarshen wasan.

2026 06 30t185021z 1758785946 up1em6u1gbwya rtrmadp 3 soccer worldcup civ nor main

29 Jun, 2026

Canada ta fitar da Afirka ta Kudu a zagayen ‘yan-32 a Gasar Kofin Duniya

Ɗanwasan Canada, Stephen Eustaquio ne ya zura ƙwallo a ragar Afirka ta Kudu wanda ya bai wa Canada nasarar zama ƙasa ta farko da ta tsallaka zagayen ‘yan-16 a gasar.

20b47e85a9580f94fe1d7a287a953e61983d08cc442d6eadd0968ea253bf8f79

28 Jun, 2026

Kun san ƙasashen Afirka tara da suka kai zagayen sili-ɗaya-ƙwale a Gasar Kofin Duniya ta 2026?

Tunisiya ce ƙasa ɗaya tilo ta Afirka da aka fitar daga Gasar Kofin Duniya a matakin rukuni.

2026 06 15t214557z 707778134 rc2hular2m44 rtrmadp 3 soccer worldcup esp cpv fans praia

26 Jun, 2026

FIFA tana cire sunan giya daga Kyautar Gwarzon Wasa da ake bai wa ‘yanwasa Musulmi a Kofin Duniya

An ambato kakakin Hukumar FIFA na cewa, “Kamfanin AB InBev na gabatar da kyautar Gwarzon Wasa ga ɗanwasan da ya yi fice bayan kowane wasan Kofin Duniya na FIFA 2026, bayan masoya sun tantance.”

40b39087faf39091a4d448cb0409ed1b0179d638091d2c6cdee2ed83bba9bd9f main

24 Jun, 2026

Cristiano Ronaldo ya zama ɗanwasa na farko da ya zura ƙwallo a raga a Gasar Cin Kofin Duniya shida

Kyaftin ɗin mai shekara 41 ya samu ya sake zura ƙwallo a raga minti shida da fara wasa a karawar Portugal da Uzbekistan a Houston, inda ya zama ɗan wasa na farko a tarihin ƙwallon ƙafa da ya zura ƙwallaye a raga a Gasar Cin Kofin Duniya shida.

uzbekistan portugal wcup soccer 74734

23 Jun, 2026

Messi ya kafa tarihin yawan cin ƙwallo a Gasar Kofin Duniya yayin da Argentina ta doke Autsria 2-0

Lionle Messi ya kafa tarihin mafi yawan cin ƙwallaye a Gasar Cin Kofin Duniya da jefa ƙwallo ta 17 da ta 18 a raga, yayin da mai riƙe da kofin Argentina ta kai matakin sili-ɗaya-ƙwale bayan ta samu nasara a kan Austria.

29254624 9339 4246 8135 98b9185e3b48 1781063011182

22 Jun, 2026

Mohamed Salah ya jagoranci Masar a nasararta ta farko a Gasar Kofin Duniya a karawa da New Zealand

Salah da Mostafa Zico da Trezeguet sun zura ƙwallaye a raga yayin da Masar ta samu nasara mai cike da tarihi a Vancouver.

2026 06 22t043222z 1 lynxmpem5l0bg rtroptp 3 soccer worldcup nzl egy

19 Jun, 2026

Gasar Kofin Duniya: Mexico ta zama ƙasa ta farko da ta tsallaka matakin sili ɗaya ƙwale

Mexico ta yi amfani da kurakuran da ‘yan bayan Koriya Ta Kudu suka yi wajen kasancewa ƙasar da ta fara tsallakawa matakin sili ɗaya ƙwale a Gasar Cin Kofin Duniya.

2026 06 19t022022z 1839562402 up1em6j06hxcj rtrmadp 3 soccer worldcup mex kor
Loading...