International

thumbs b c 13ad61ec9e14aac4fd36653e95105a33 1 e1777822792799

Venezuela Ta Amince Ta Halarta Shari’ar ICJ Amma Ba Ta Yarda da Ikon Kotun Ba

Venezuela za ta halarci shari’ar ICJ kan rikicin Essequibo amma har yanzu ba ta yarda da ikon kotun ba.

Volodymyr Zelenskyy Ya Isa Yerevan Domin Taron Turai na Manyan Shugabanni

Shugabannin kusan kasashe 50 sun taru a Armenia domin tattauna tsaro, hadin kai da zaman lafiya a Turai.

Trump na duba yiwuwar kai hari kan Iran

Amurka na shirya sabbin tsare-tsaren soja idan tattaunawa ta tsaya

Kasashen Afirka Sun Ki Daina Amfani da Mai Nan Take

Kasashen Afirka masu mai sun ki daina hakar mai nan take, suna neman sauyi a hankali domin kare tattalin arziki.

Afirka

8fe2aca2 1340 423f 85b7 7fb6400d099e 1787030072331

Hakainde Hichilema ya lashe zaben shugaban kasar Zambia karo na biyu

Shugaban Zambia Hakainde Hichilema ya doke babban abokin hamayyarsa a zaɓen shugaban ƙasa na ranar Alhamis ɗin da ta gabata bayan ya samu ƙuri’u miliyan 2.9, inda abokin hamayyarsa Brian Mundubile ya samu ƙuri’u miliyan 1.8.

Nijar da wani kamfani sun ƙulla yarjejeniyar gina matata mai tace gangar mai 100,000 a yini

Ya ƙara da cewa matatar za ta kawo ƙarshen dogaron Nijar kan mai daga ƙetare, yana mai ƙarawa da cewa abin da Nijar ba ta sha ba daga man za a fitar da shi ƙasashe maƙwabta a yankin.

Sojin Sudan ta yarda da ‘zaman lafiya ta gaskiya’ ba tare da RSF ta ƙwace iko ba, in ji Janar Burhan

Babban hafsan sojin Sudan Abdel Fattah al-Burhan ya ce dole a fara zaman lafiyar da ajiye makaman rundunar RSF da kuma dawo da tsaro da rayuwar yau da kullum.

Shugaban Chadi Déby ya yi afuwa ga jagoran hamayya da ke ɗaure, Success Masra

Ana sa ran za a saki Masra tare da wasu ‘yansiyasa takwas.