29 Apr, 2026

NIDCOM Ta Nemi Kariyar ‘Yan Najeriya a Afirka ta Kudu

NIDCOM ta bukaci gwamnatin Afirka ta Kudu ta ƙarfafa tsaro ga ‘yan Najeriya da sauran baƙi, yayin da rahotannin hare-hare ke ƙaruwa.

download 1 1

28 Apr, 2026

ICC ta amince da diyyar miliyoyi ga waɗanda rikicin Mali ya shafa

ICC ta bayar da diyyar miliyoyi ga dubban mutane da rikicin Mali ya shafa domin taimaka musu farfaɗowa.

1024x576 cmsv2 6098a98a aa48 5326 9af4 59e6d86e5ffb 9739158 768x432 1

27 Apr, 2026

Rikicin rijiyar ruwa ya kashe mutum 42 a gabashin Chadi

Fadan kabilu ya ɓarke daga takaddama, ya rikide zuwa hare-hare masu ɗaukar fansa

2ffb1800 4214 11f1 9a91 2b6b858bae5e.jpg

27 Apr, 2026

ECOWAS Ta Bukaci Haɗin Kai Bayan Sabbin Hare-Hare a Mali

ECOWAS ta yi Allah-wadai da hare-haren Mali tare da kira ga ƙasashen yankin su haɗa kai domin inganta tsaro.

thumbs b c b8ede05b3973d345ee0d4e11c48dd833 768x433 2

27 Apr, 2026

Sabon Hukunci a Kenya Ya Kawo Sabani Kan Batun Zubar da Ciki

Soke hukuncin da ya amince da zubar da ciki a Kenya ya jawo damuwa kan lafiyar mata da haƙƙinsu.

OIP 31 1

26 Apr, 2026

Türkiye Ta La’anci Sabbin Hare-haren Ta’addanci a Mali

Türkiye ta yi Allah-wadai da hare-haren ta’addanci a Mali tare da nuna goyon baya yayin da sojoji ke cewa an shawo kan rikicin.

45b8699b4f8d2a1d338844285a6c4f31bc935f6601b2e3b2c743b31500cbcd8f 768x432 1

26 Apr, 2026

Ministan Lafiyar Nijar Ya Tantance Ayyukan Inganta Lafiya a Tillabéri

Nijar na kara kokari wajen inganta tsarin lafiyarta ta hanyar duba ci gaba, kara kayan aiki, da kuma hadin gwiwa da kungiyoyin duniya.

20 768x535 1

25 Apr, 2026

Tsohon ɗan wasan Najeriya Eneramo ya rasu bayan faduwa a filin wasa

Ya faɗi a wasa a Kaduna, rasuwarsa ta girgiza harkar ƙwallon ƙafa ta Afirka

mini 103 4875a1e0 3fe7 11f1 8822 8b5e0ff935ca

25 Apr, 2026

Shugaban Afirka ta Kudu ya dakatar da babban jami’in ‘yan sanda kan zargin cin hanci

Ana tuhumar shugaban ‘yan sanda da laifin rashin kula da kwangilar miliyoyin daloli

mini 518 c727c7e0 3f2c 11f1 b55d 0f258dce1735

25 Apr, 2026

Ghana ta gayyaci jakadan Afirka ta Kudu kan cin zarafin ‘yan kasarta

Zanga-zangar ƙin baƙi ta sake ɓarke, yayin da Najeriya ta gargadi ‘yan kasarta

01ef7940 3fc3 11f1 b61b 1d0ccf7b6022.jpg
Loading...