
Sake cin zaɓen gwamnan Osun tabbaci ne cewa dimokuraɗiyya za ta ci gaba da bunƙasa a Nijeriya—Tinubu

Sojin Sudan ta yarda da ‘zaman lafiya ta gaskiya’ ba tare da RSF ta ƙwace iko ba, in ji Janar Burhan
International
Venezuela Ta Amince Ta Halarta Shari’ar ICJ Amma Ba Ta Yarda da Ikon Kotun Ba
Venezuela za ta halarci shari’ar ICJ kan rikicin Essequibo amma har yanzu ba ta yarda da ikon kotun ba.
Shugabannin kusan kasashe 50 sun taru a Armenia domin tattauna tsaro, hadin kai da zaman lafiya a Turai.
Amurka na shirya sabbin tsare-tsaren soja idan tattaunawa ta tsaya
Kasashen Afirka masu mai sun ki daina hakar mai nan take, suna neman sauyi a hankali domin kare tattalin arziki.
Afirka

Nijar da wani kamfani sun ƙulla yarjejeniyar gina matata mai tace gangar mai 100,000 a yini
Ya ƙara da cewa matatar za ta kawo ƙarshen dogaron Nijar kan mai daga ƙetare, yana mai ƙarawa da cewa abin da Nijar ba ta sha ba daga man za a fitar da shi ƙasashe maƙwabta a yankin.
Babban hafsan sojin Sudan Abdel Fattah al-Burhan ya ce dole a fara zaman lafiyar da ajiye makaman rundunar RSF da kuma dawo da tsaro da rayuwar yau da kullum.
Ana sa ran za a saki Masra tare da wasu ‘yansiyasa takwas.
Gwamnatin riƙon kwarya ta Mali ta yi afuwa ga wani ɗan ƙasar Faransa wanda ke zaune a gidan yari bayan an yanke masa hukuncin ɗauri na shekara 20 bisa zargin ƙulla makircin kifar da gwamnatin ƙasar, kamar yadda hukumomi suka sanar a ranar Alhamis.
Wasanni

Sake cin zaɓen gwamnan Osun tabbaci ne cewa dimokuraɗiyya za ta ci gaba da bunƙasa a Nijeriya—Tinubu

Sojin Sudan ta yarda da ‘zaman lafiya ta gaskiya’ ba tare da RSF ta ƙwace iko ba, in ji Janar Burhan