Fafaroma Leo XIV ranar Lahadi ya jaddada kira na a kawo karshen cin zarafin da Isra’ila take yi wa Falasdinawa a Gabar Yammacin Kogin Jordan sannan ya nemi kasashen duniya su tattabar da samar da kasashe biyu masu ‘yancin gashin kansu.
Fafaroma ya yi kira a kawo karshen cin zarafin da Isra’ila ke yi wa Falasdinawa a Gabar Yamma
Fafaroma ya yi kira ga kasashen duniya su tattabar da samar da kasashe biyu masu ‘yancin gashin kansu domin ‘adalci da dawwamammen zaman lafiya’.















