International

thumbs b c 13ad61ec9e14aac4fd36653e95105a33 1 e1777822792799

Venezuela Ta Amince Ta Halarta Shari’ar ICJ Amma Ba Ta Yarda da Ikon Kotun Ba

Venezuela za ta halarci shari’ar ICJ kan rikicin Essequibo amma har yanzu ba ta yarda da ikon kotun ba.

Volodymyr Zelenskyy Ya Isa Yerevan Domin Taron Turai na Manyan Shugabanni

Shugabannin kusan kasashe 50 sun taru a Armenia domin tattauna tsaro, hadin kai da zaman lafiya a Turai.

Trump na duba yiwuwar kai hari kan Iran

Amurka na shirya sabbin tsare-tsaren soja idan tattaunawa ta tsaya

Kasashen Afirka Sun Ki Daina Amfani da Mai Nan Take

Kasashen Afirka masu mai sun ki daina hakar mai nan take, suna neman sauyi a hankali domin kare tattalin arziki.

Afirka

Tambarin Kayıoğlu Holding, tutocin Turkiyya da Nijar, tauraron ɗan adam na sadarwa, eriyar tauraron ɗan adam, da kwamfutar hannu da waya da ke wakiltar watsa shirye-shirye na dijital.

Matakin Kayıoğlu Holding a fannin tauraron ɗan adam da watsa shirye-shirye na dijital a Nijar

Kayıoğlu Holding na samar da ƙarfin watsa shirye-shirye ta tauraron ɗan adam ga TDN da ayyukan dijital ga RTN a Nijar, ta NI-KA SARLU, tare da TA Dijital da TOPFIYT a aikin haɓaka manhajoji.

Shugaban Nijar Tiani ya karɓi baƙuncin takwaransa na Mali Assimi Goita a Yamai

Goita ya sauka a filin jirgin saman ƙasa da ƙasa na Diori Hamani da misalin ƙarfe ɗaya na rana, agogon ƙasar. Shugabannin biyu sun saurari taken ƙasashensu kafin su kalli faretin girmamawa na sojoji.

Ethiopia da Sudan sun rufe ofisoshin jakadancin juna bayan zarge-zargen tsoma baki a yaƙin basasa

Ƙasashen biyu sun musanta zarge-zargen tsoma baki a a cikin ƙasashen juna.

Dangote ya ƙaddamar da aikin wajen adana man fetur na dala biliyan 2.5 a Namibia

A halin yanzu, Dangote ya mallaki matatar man fetur mafi girma a Afirka, wadda ke Najeriya, mai ƙarfin tace ganga 700,000 a kullum. Yana kuma faɗaɗa ta, tare da shirin gina wata matatar mai mai irin wannan ƙarfin a Kenya, a ɗaya ɓangaren nahiyar.