20 Jun, 2026

Turkiyya ta fitar da jirgin ruwan yaƙi na farko ga wata ƙasa memba a NATO da EU: Shugaba Erdogan

Yayin jawabi a wani taro a Istanbul na aikawa da jirgin ruwan mai suna CAM Roman ga Rundunar Sojin Ruwan Romaniya, Shugaba Erdogan ya jaddada yadda Turkiyya ta ƙara faɗaɗa ƙarfinta a ɓangaren masana’antun tsaro na sojin ruwa.

619f3cb14105b767a4b7f6816970d8b71b2e3eb2d0cec44282be2862c71e5956

19 Jun, 2026

Ministan Tsaron Turkiyya ya ce taron NATO na Ankara zai zama muhimmin sauyi ga ƙawancen ƙungiyar

Ministan ya yi wa ‘yan jarida bayani a Brussels bayan halartar taron ministocin tsaro na NATO da taron Kungiyar Tuntuba kan Tsaron Ukraine gabanin taron kolin shugabannin NATO na 7–8 ga Yuli a Ankara.

1781869305421 8wgl18 b6daf918a38dacda94d75ca75212f16a5431c1a3c0b27dee7662632c2c523af5

10 Jun, 2026

Turkiyya ta yi tur da zargi marar tushe da mai kisan ƙare-dangi Netanyahu ya yi wa Shugaba Erdogan

Turkiya ta ce za ta ci gaba da magana a kan Netanyahu da abokansa kuma za ta bi hanyoyin shari’a na duniya don samun amincewa.

5dc9d17f b93d 43c0 8be3 7fc07256c67d 1774962096608

30 May, 2026

Erdogan ya yi bikin cika shekaru 573 da ƙwace Istanbul, ya yi jinina ga Mehmed II

Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan ya ce nasarar da a aka samu a 1453 ta kawo zaman lafiya, da tsaro, da sabunta birnin, inda ya kira shi matsayin lokacin da ya sauya tarihi.

a5f271a1 da5c 477a 8391 47d7f0fb7019 1780077055335

27 May, 2026

Erdogan ya faɗa wa Iran da Pakistan: A shirye Turkiyya take ta tallafa wa zaman lafiya

Yayin da yaƙi ke mamaye idin Babbar Sallah, Shugaban Turkiyya ya tuntuɓi shugabannin yankin da saƙon goyon baya da na shiga tsakani.

11a932e0 19ed 481d a448 55988d87d02d 1779809156683

25 May, 2026

Turkiyya da wasu ƙasashe 7 sun yi tir da Isra’ila kan cin zarafin mutanen rukunin jiragen Sumud

Ministocin harkokin wajen Turkiyya, Masar, Indonesia, Jordan, Pakistan, Qatar, Saudiyya, da Hadaddiyar Daular Larabawa sun kira ayyukan Ben-Gvir ‘mummuna, da rashin daraja, da kuma wanda ba za a amince da shi ba.’

2026 05 24t104650z 1120846156 rc2lflaqnea6 rtrmadp 3 israel palestinians gaza flotilla indonesia main

23 May, 2026

Jami’an leƙen asirin Turkiyya sun kama mutum 10 da ake zargin ‘yanta’addan Daesh ne a Syria

Aikin wanda aka yi shi tare da haɗin gwiwar Hukumar Leken Asiri ta Syria, ya kai ga kamo waɗanda ake zargin ‘yan ta’addan Daesh ne har mutum goma, waɗanda daga bisani aka miƙa wa hukumomin Turkiyya.

e043598e138fdbf85a28364bad361edbaa1ca9dbfdb35c7e61503afbfedf8e7b

22 May, 2026

Turkiyya da Nijeriya sun sa hannu kan yarjejeniyar haƙar ma’adinai

Alparslan Bayraktar ya ce “mun yi imani cewa za mu bunkasa alakarmu da Nijeriya a fannin makamashi da albarkatun kasa, ta hanyar da kasashen biyu za su amfana.”

f0e55fedf765bd5739d27d456f7d0a2f189cc9241d37d2fcb0dd1e014aafc2f1

21 May, 2026

Erdogan na Turkiyya ya jaddada goyon baya ga ‘yancin kan Sudan yayin tattaunawa da Firaminista Idris

Shugabannin biyu sun tattauna kan hulɗar diflomasiyya da kuma rikicin da ake ci gaba da yi a Sudan, inda suka yi alkawarin ƙara talafin jin ƙai da goyon bayan yunƙurin diflomasiyya don maido da zama lafiya.

c041b88bdef556ed72cfdd0c26d6e2bddc820df098dad50d383338c04653fdf6

19 May, 2026

Erdogan na Turkiyya ya yi Allah-wadai da kakkausar murya da harin Isra’ila kan jiragen Global Sumud

Rikicin da Isra’ila ya yi kan wani taimako zai ƙin ƙarfafa haƙƙin duniya da Falasṭiniyawa ko neman adalci, in ji Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan.

fdcf6f87 290b 49d0 9e71 119b68a86df3 1779129744999
Loading...