Meta ya cire shafuka 756,000 na yara ‘yan ƙasa da shekara 16 a Australia

Meta ya ce ana ci gaba da aiwatar da matakin kuma ana sa ran adadin zai ƙaru.
13 Aug, 2026
Kotun Amurka za ta hukunta Meta da wasu manyan kafanonin sada zumunta kan shari’o’i fiye da 3,000

Karar da wasu gwamnatocin jihohi da makarantu da kuma daidaikun mutane suka shigar a Amurka kan zargin kamfanonin sada zumunta da sanya ‘jaraba’ ga matasa masu mafani da shafukansu da gangan, ya ƙara rura wutar matsalar lafiyar kwakwalwa ga matasa.
11 Aug, 2026
Elon Musk Ya Yi Zargin “Sace” Ra’ayinsa na OpenAI

Elon Musk ya zargi shugabannin OpenAI da sauya manufar kamfanin zuwa neman riba, yayin da bangaren kamfanin ke cewa shi ne ya fara wannan buri.
29 Apr, 2026
Tsaron Makamashi: Ana Neman Sauyawa Daga Man Fetur

Ƙasashe ciki har da Najeriya sun jaddada bukatar rage amfani da man fetur domin tsaron makamashi da kare muhalli, duk da kalubalen da ke tattare da hakan.
29 Apr, 2026
China Na Ƙirƙirar Man Jirgi Daga Iskar CO₂
Erdoğan: Fasaha da AI na sauya duniya kamar juyin juya halin masana’antu

Sabon Magani ga Jarirai na Bude Sabuwar Hanya a Yaki da Malaria

Sabbin Hanyoyin Dijital Na Sauya Gudummawar Masallatai a Faransa
Amurka na shirin kasafin tsaro mafi girma da sabbin fasahohi
4 Apr, 2026
India Ta Kaddamar da Jirgin Ruwa na Nukiliya na Uku Don Kara Karfin Tsaro
India ta kara karfafa rundunar tsaronta ta nukiliya bayan ta saka jirgin ruwan yaki na uku mai amfani da makamashin nukiliya, INS Aridhaman, cikin aiki.

24 Mar, 2026
Namibia ta ƙi bai wa Starlink lasisi saboda rashin cika sharudda
Namibia ta hana Starlink lasisi saboda rashin cika dokokin mallakar cikin gida, duk da yiwuwar sake duba hukuncin nan gaba.

21 Jan, 2026
Gidauniyar Gate da OpenAI sun ƙaddamar da shirin inganta lafiya ta hanyar fasahar AI a Afirka
Gidauniyar Gates da kamfanin OpenAI sun ƙaddamar wani shirin haɗin gwiwa na dala miliyan 50 don taimakawa ƙasashen Afirka amfani da fasahar ƙirƙirarriyar basira ta AI don ƙarfafa tsarin kiwon lafiya don rage raɗadin tallafin manyan ƙasashen duniya.

15 Jan, 2026
Ɗan sama jannatin da ya kamu da rashin lafiya da ya sa dole jirgin NASA ya dawo duniya
SpaceX ya jagoranci saukar rokar a yankin Tekun Pacific kusa da San Diego, ƙasa da awanni 11 bayan da ‘yan sama janatin suka bar Tashar Sararin Samaniya ta Ƙasa da Ƙasa. ISS.

29 Nov, 2025
Butum-butumin NASA ya ɗauki yadda aka yi walƙiya a duniyar Mars a lamarin da ba a taɓa gani ba
Masana sun dade suna muhawara kan ko ana iya samun fitar wutar lantarki a cikin yanayin Mars mai ƙura da ba a san shi sosai ba — amma samun shaidar ya kasance mai wuya.

6 Aug, 2025
WhatsApp ya rufe shafuka fiye da miliyan 6.8 masu alaƙa da zamba: Meta
Kamfanin Meta ya yi kira ga masu amfani su dinga taka tsantsan a duk lokacin da wani da ba su sani ba ya tuntuɓe su – musamman wadanda suka buƙaci a ba su kuɗi ko wasu bayanai da suka shafi mutum.

28 Jul, 2025
Google ya amince tsarin gargaɗinsa ya gaza ceton miliyoyin mutane a girgizar ƙasar Turkiyya a 2023
Duk da cewa kusan mutum miliyan 10 na cikin hatsari, Google ya gaza fitar da ƙaƙƙarfan gargaɗinsa a lokacin da Turkiyya ta gamu da bala’i mafi muni a tarihinta na zamani.

29 May, 2025
Ɓoyayyun duwatsun astiriyod na duniyar Venus za su iya faɗowa duniyarmu – Bincike
Wannan “hatsarin da ba a gani ba” ya bukata ziyarar Venus don ganin su a cikin lokaci. Akwai barazanar wasu duwatsun da ke zagaye duniyar Venus za su iya cin karo da duniyarmu ta Earth, a cewar wani bincike.

21 May, 2025
Ayyukan mata na fuskantar barazanar AI fiye da na maza- Rahoton MDD
Rahoton Kungiyar Kwadago ta Duniya ya gano cewa za a sake fasalin kashi 9.6 cikin 100 na ayyukan da mata ke yi da na ƙirkirarriyar basira AI, idan aka kwatanta da kashi 3.5 na da ake da su a bangaren maza.



