An zargi matatar mai mafi girma a Afirka da ƙoƙarin yin babakere game da man Nijeriya

Zargin da kamfanin mai na Nijeriya ya yi martani ne ga karar da Matatar Mai ta Dangote ta shigar tana neman a soke lasisan shigo da mai ƙasar.
23 May, 2026
Kasashen Afirka Sun Ki Daina Amfani da Mai Nan Take

Kasashen Afirka masu mai sun ki daina hakar mai nan take, suna neman sauyi a hankali domin kare tattalin arziki.
1 May, 2026
Farashin Mai Na Sauyawa Saboda Rikicin Duniya
Farashin mai na duniya na sauyawa saboda rikicin Iran da Amurka da kuma damuwa kan jigilar mai ta Hormuz.
1 May, 2026
China Ta Buɗe Kasuwarta ga Kayayyakin Afirka Ba Tare da Haraji Ba

China ta cire haraji kan kayayyakin Afirka 53, matakin da ake sa ran zai haɓaka kasuwanci da tattalin arziki a nahiyar.
30 Apr, 2026

Tsaron Makamashi: Ana Neman Sauyawa Daga Man Fetur

Amurka na neman hadin kai don kare muhimmin hanyar kasuwanci ta Hormuz
Oman Na Neman Diflomasiyya Domin Kare Muhimman Hanyoyin Ruwa

Dangote Ya Nemi Najeriya Ta Dogara da Kanta a Masana’antu da Wutar Lantarki

Rahoto Ya Gargadi Kan Karancin Makamashi a Afrika Nan Gaba
24 Apr, 2026
Iran Na Shirin Kakaba Sabbin Dokoki a Hormuz, Tana Lura da Kawaye
Iran na shirin saka haraji a mashigar Hormuz tare da yiwuwar fifita kasashen kawance, wanda ka iya shafar farashin mai da kasuwanci a duniya.
21 Apr, 2026
Ana Neman Bankin Duniya Ya Sauya Dabarun Zuba Jari a Noma a Afirka
Ana matsa lamba ga Bankin Duniya ya koma goyon bayan noma mai dorewa a Afirka maimakon manyan gonakin masana’antu.

2 Apr, 2026
Macron Ya Yi Watsi da Tunanin Farmakin Soji a Mashigar Hormuz
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewa amfani da karfin soja don “’yantar da” mashigar Hormuz ba abu ne mai ma’ana ba, yana mai jaddada muhimmancin diflomasiyya a rikicin Gabas ta Tsakiya.

29 Mar, 2026
Kasuwannin Duniya Sun Girgiza Saboda Tashin Hankali da Tsadar Mai
Tashin hankalin siyasa da tsadar mai sun haddasa faduwar kasuwannin duniya tare da kara damuwa kan tattalin arziki.
27 Mar, 2026
Tarayyar Turai Ta Kafa Sabbin Kuɗaɗen Haraji Kan Ƙananan Kayayyakin Da Ake Shigowa Da Su
Tarayyar Turai na ƙarfafa dokokin kwastam ta hanyar sabbin kuɗaɗe da tsauraran matakai domin sa ido kan ƙananan kayayyakin da ake shigowa da su ta intanet.

18 Mar, 2026
Farashin mai ya sauka sosai yayin da kasuwanni ke fuskantar rashin tabbas
Farashin mai ya ragu sosai saboda fatan warware matsalolin samarwa duk da ci gaba da rikice-rikicen siyasa

15 Mar, 2026
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Rage Fitar Nama Daga Kenya A Lokacin Ramadan
Fitar nama daga Kenya zuwa kasuwannin Middle East ta ragu sosai yayin watan Ramadan, inda adadin ya sauka zuwa ƙasa da kashi 5% na abin da ake tsammani. Jami’an masana’antar sun ce rikicin da ke faruwa a yankin ya kawo cikas ga zirga-zirgar jiragen sama tare da ƙara tsadar jigilar kaya, abin da ya sa […]

14 Feb, 2026
China za ta soke karɓar harajin fitar da kayayyaki daga ƙasashen Afirka 53
China ta ce daga 1 ga watan Mayu, ƙasar Eswatini ce kaɗai a cikin ƙasashen Afirka za ta ci gaba da biyan harajin kwastam a kan kayayyaki sakamakon har yanzu ƙasar na ci gaba da dangantaka ta diflomasiyya da Taiwan.

30 Jan, 2026
Gwamnatocin Afirka sun juya ga tsarin Bankin Musulunci bayan nasarar Sukuk a Benin
Sukuk da aka fitar zuwa yanzu a 2026 ya haura dala miliyan $580, yawanci daga sukuk ɗin da Benin ta ƙaddamar a karon farko, wanda ya kai dala miliyan $500, a cewar masana.

29 Jan, 2026
Ana sa ran kasuwanci tsakanin Turkiyya da Nijeriya ya kai dala biliyan 10 saboda sabbin yarjeniyoyi
Manyan ‘yan kasuwa sun ce ziyarar Shugaba Tinubu zuwa Turkiyya ta buɗe damarmaki a fannonin tsaro, ilimi, da masana’antu.



