Duniya
Ficewar ta fara aiki daga 22 ga Janairun 2026, bayan an bi sharadin sanarwa na shekara guda bisa dokokin kasa da kasa.
Wani zanen shacin hannu da aka gano mai shekaru 67,800 a kogon Liang Metanduno ya shiga jerin duwatsun zane da yawa da aka gano a Tsibirin Muna kusa da tsibirin Buton da ke Kudu maso-gabashin Sulawesi.
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka a ranar Litinin ta ce ta soke biza fiye da 100,000 tun bayan dawowar Trump, wani tarihi na shekara guda.
Afirka
Shugabannin mulkin sojin Burkina Faso sun ce ana buƙatar rusa jam’iyyun ne don samar da haɗin kai da kawo sauye-sauye a yayin da ake ta jinkirta gudanar da zaɓe har sai baba ta gani.
Jami’an tsaron filin jirgin saman da taimakon dakarun da ke tsaron birnin Yamai sun mayar wa ’yanbindiga martani cikin “hanzari da ƙwarewa”, kamar yadda sanarwar ta bayyana.
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi gargaɗin cewa ba a bayar da cikakkun bayanai game da rikicin Sudan kuma ba a bayar da taimako yadda ya kamata, abin da ke kawo cikas ga masu gudanar da ayyukan jinƙai don biyan matsanantun buƙatun da ke ƙaruwa.
Wasanni















