Fafaroma Leo XIV ya nemi afuwa kan rawar da Cocin Katolika ya taka a cinikin bayi tsakanin nahiyoyi

Babu wani shugaban cocin Katolika da ya taɓa neman afuwa a bainar jama’a kan rawar da tsofaffin fafaromomi suka taka wajen bai wa sarakunan Turai cikakken iko na bautar da miliyoyin mutane, musamman ‘yan Afirka.
25 May, 2026
Alhazai sun fita Mina: Kimanin Musulmai miliyan 2 sun fara Aikin Hajjin 2026

Fita Mina a ranar takwas ga watan Zul Hijja tamkar shiri ne na jiki da na ruhi yayin da mahajjata za su shiga ayyukan ibadar hajji a tsawon kwanaki huɗu ko biyar ka’in-da-na’in.
25 May, 2026
Trump ya ce tattaunawar Iran ‘ta yi armashi’, amma ba za a janye takunkumi ba sai an gama yajejeniya

Shugaban Amurka ya ce dole ne duka ɓangarorin biyu su nutsu su yi komai yadda ya dace, kuma ba zai yi wu a samu kusukure ba.
25 May, 2026
An kashe danbindiga bayan tunkarar wajen bincike na White House, in ji hukumar tsaron Secret Service

Jam’ian Hukumar Leƙen Asirin Amurka sun harbi wani mutum da ya tunkari Ƙofa ta 17 sannan ya ɓude wuta a nahiyar White House, abin da ya sa nan-take jami’an tsaro suke rufe ko ina, ba shiga-ba fita.
24 May, 2026

Saudiyya na amfani da jirage marasa matuka da fasahar AI don sanya idanu kan ayyukan Hajji

Trump da Netanyahu sun samu saɓani yayin zazzafar tattaunawa ta waya kan makomar yaƙin Iran — rahoto

Tsarin kiwon lafiya a Gabas ta Tsakiya na fuskantar barazana yayin da rikici ke ƙara muni: WHO

An kashe mutum biyar ciki har da mutum biyu da ake zargi da kai hari Cibiyar Musulunci a San Diego

FBI za ta bayar da ladar $200,000 ga wanda ya taimaka aka kama wata sojar Amurka da ta koma Iran
14 May, 2026
Xi da Trump sun amince Mashigar Hormuz ta ci gaba da kasancewa a buɗe
A halin da ake ciki, Shugaban Amurka Donald Trump ya ce shi da takwaransa na China Xi “sun yi tattaunawa da ganawa mai matukar kyau da amfani,” yana mai cewa abubuwan da suka tattauna “duk sun amfanar da kasashen biyu.”

13 May, 2026
Wani sanatan Amurka ya fada wa Majalisar Dattawa cewa ƙasar ta yi asarar jirage 39 a yakin Iran
Dan majalisar dokokin Amurka Ed Case a ranar Talata ya bayyana cewa Amurka ta yi asarar jiragen sama 39 tun bayan fara yakin Iran a ranar 28 ga Fabrairu, yana mai rawaito wani rahoton tsaro.

11 May, 2026
Ƙarancin abinci: Toshe Mashigar Hormuz na barazana ga mutum miliyan 45 a duniya in ji MDD
Ofishin Majalisar Ɗinkin Duniya mai kula da ayyuka ya yi gargaɗin cewa miliyoyin mutane na iya fuskantar yunwa da tsananin ƙarancin abinci idan ba a ba da damar wucewa da taki ta Mashigar Hormuz nan ba da jimawa ba.

4 May, 2026
Rikicin Iran Ya Fara Shafar Tattalin Arzikin Czech
Farashin kayayyaki na tashi yayin da ci gaban tattalin arziki ke raguwa sakamakon rikicin Iran.
3 May, 2026
Jirgin China Eastern Ya Yi Ƙaramin Hatsari a Filin Jirgin Shanghai
Jirgin China Eastern ya yi karo da jet bridge a hankali a Shanghai, amma babu wanda ya jikkata.
3 May, 2026
Jamaica Ta Zama Tauraruwa a Jazz Fest Tare da Labaran Farfaɗowa da Fata
Bikin Jazz Fest ya haɗa nishaɗi da tallafawa jama’ar Jamaica da suka fuskanci bala’in guguwar Hurricane Melissa.

1 May, 2026
Zanga-zangar Berlin Ta Dakatar da Ayyukan Kamfanin Makamai
Masu zanga-zanga a Berlin sun tare kamfanin makamai kan zargin alaƙa da yaƙin Gaza.
30 Apr, 2026
China Ta Buɗe Kasuwarta ga Kayayyakin Afirka Ba Tare da Haraji Ba
China ta cire haraji kan kayayyakin Afirka 53, matakin da ake sa ran zai haɓaka kasuwanci da tattalin arziki a nahiyar.

29 Apr, 2026
China Na Ƙirƙirar Man Jirgi Daga Iskar CO₂
Masana China na ƙoƙarin samar da man jirgin sama daga CO₂, wanda zai iya rage gurbatar muhalli da tsadar mai a duniya.
28 Apr, 2026
China ta gargadi duniya kan batun Falasdinu a Majalisar Tsaro
China ta bukaci daukar matakin gaggawa domin rage rikici da kare mafitar kasashe biyu a batun Falasdinu.


