A cikin hotuna: Yadda Musulamai a fadin duniya suka yi Idin Babbar Sallah

Idin Babbar Sallah, da yanka dabbar layya, na nuni da kammala aikin Hajjin bana, wanda shi ne na biyar a cikin shika-shikan Musulunci.

Newstimehub

Newstimehub

27 May, 2026

a3d93ae4b00f67e0d36678a9cd29ca23141a690ba07c9fda6c9622986817c6a1

Musulmai a fadin duniya sun taru da sanyin safiya don fara bukukuwan Babbar Sallah, lokacin na musamman da ke nuna biyayya ga Ubangiji ta hanyar yanka dabbobin layya.

Batun bukuuwan na sallah sun zo ne a ciki Alkur’ani kamar yadda su ma Kiristoci da Yahudawa sun san da ibadar.

Yanka dabbar layya na nuna irin yadda Annabi Ibrahim yake biyayya ga Ubangiji, da kasancewarsa ya sanya addininsa sama da komai.

Idin Babbar Sallah lokaci ne da Musulmai suke haduwa don murnar kasancewa cikin addini. Haka kuma lokaci ne na nuna zaman tare da taimakon mabukata.

Idin Babbar Sallah lokaci ne da Musulmai suke haduwa don murnar addinins. Haka kuma lokaci ne na nuna zaman tare da taimakon mabukata.