Za a gyara kamfanin NNPC tare da sayar da hannayen jarinsa a kasuwar hannayen jarin Nijeriya —Tinubu

Da yake magana a yayin ganawar tawagar da shi, shugaban ƙasar ya ce “za a gyara NNPC a kuma sayar da hannayen jarinsa a kasuwar hannayen jarin Nijeriya”.
7 Aug, 2026
Matatar Dangote ta fitar da tan fiye da 400,000 na man jiragen sama zuwa Turai a watan Yuli – Rahoto

Kazalika a watan Yuni matatar ta fitar da tan 466,000 zuwa Turai, inda Nijeriya ta zarce Amurka a matsayin babbar mai samar da man jiragen sama da ake shigo wa da shi nahiyar.
7 Aug, 2026
Farashin fetur a Amurka ya tashi sakamakon tsaiko a Hormuz da sanarwar Houthi ta rufe Bahar Maliya

Yakin Amurka da Isra’ila a Iran ya sanya farashin mai ya yi tashin gwauron zabi a duniya, ciki har da Amurka, inda ake sa ran farashin makamashi zai kara hawa idan ‘yan Houthi na Yemen suka yi nasarar rufe mashigar Bab al Mandab zuwa Bahar Maliya.
21 Jul, 2026
ECOWAS ta sanya hannu kan yarjejeniyar tallafa wa aikin bututun iskar gas na Nijeriya da Morocco

An tsara hanyar bututun ne don jigilar iskar gas mita cubic biliyan 30 (bcm) a shekara guda daga Nijeriya zuwa Marocco ta hanyar ƙasashe 13 da ke yankin yammacin Afirka, a cewar wata sanarwa haɗin gwiwa tsakanin Morocco da Nijeriya.
20 Jul, 2026



