Oman Na Neman Diflomasiyya Domin Kare Muhimman Hanyoyin Ruwa
Oman na ƙoƙarin amfani da diflomasiyya don rage rikici da kare hanyoyin sufuri na duniya, musamman a Strait of Hormuz.
27 Apr, 2026
Rasha da Koriya ta Arewa Na Ƙarfafa Dangantakar Soji

Rasha da Koriya ta Arewa na ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar soji tare da shirin yarjejeniya na dogon lokaci.
27 Apr, 2026
Ana Kirga Kuri’u Bayan Zaɓen Kananan Hukumomi a Falasdinu
Duk da bambancin fitowar jama’a, zaɓen kananan hukumomi a Falasdinu ya nuna ƙoƙarin dawo da shugabanci da kuma ci gaba da bin tsarin dimokuraɗiyya.
27 Apr, 2026
Spain Ta Yi Watsi da Jita-Jitar Ficewa daga NATO Duk da Sabani da Amurka
Spain ta karyata yiwuwar dakatar da ita daga NATO, tana mai cewa tana nan kan matsayinta duk da sabani da Amurka.
24 Apr, 2026

Macky Sall ya gabatar da hangen nesa don gyara amincewa a Majalisar Dinkin Duniya

Shugaban Nijar na shirin ziyara Turkiyya domin ƙara haɗin gwiwa tsakanin ƙasashe

Trump ya halarci zaman Kotun Koli kan dokar ‘yan ƙasa ta haihuwa

Majalisar Dattawa Ta Fuskanci Gibin Kujeru Uku Bayan Rasuwar ‘Yan Majalisa

An Naɗa Nabil Fahmy a Matsayin Sabon Shugaban Ƙungiyar Larabawa
29 Mar, 2026
Rahoton 2026 Ya Nuna Afirka na Ci Gaba Duk da Kalubale
Afirka na samun ci gaba a mulki amma har yanzu tana fuskantar kalubale, tare da buƙatar haɗin gwiwa da sabbin dabaru don gaba.

24 Mar, 2026
ICPC za ta gurfanar da El-Rufai kan zarge-zargen cin hanci da damfara
ICPC na shirin gurfanar da El-Rufai a kotu kan zarge-zargen cin hanci da damfara, yayin da ake ci gaba da matsin lamba daga jama’a.

24 Mar, 2026
Gwamnatin Kano ta ƙaryata zargin raina Sarkin Kano a Hawan Nasarawa
Gwamnatin Kano ta karyata zargin raina Sarkin Kano, tana mai cewa dangantaka tsakaninsu na nan cikin mutunci da haɗin kai.

18 Mar, 2026
Shugaban Congo-Brazzaville ya sake samun nasara a zabe da gagarumar rinjaye
Shugaban Congo-Brazzaville ya sake cin zabe da gagarumar rinjaye, yana kara tsawaita mulkinsa da ya dade yana yi.

18 Mar, 2026
Türkiye na shirin zagayen diflomasiyya domin dakile rikicin Gabas ta Tsakiya
Türkiye na kara kaimi a diflomasiyya ta hanyar wata zagayen ziyara domin dakile rikicin Gabas ta Tsakiya da ke kara yaduwa.

16 Mar, 2026
Katsewar Intanet Ta Girgiza Zaɓen Shugaban Ƙasa a Jamhuriyar Congo
An katse intanet a faɗin Jamhuriyar Congo yayin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa, inda shugaba mai ci Denis Sassou Nguesso ke neman sake wani wa’adi.

16 Feb, 2026
Martanin duniya a yayin da Isra’ila ke rajistar mallake Gabar Yammacin Kogin Jordan
Gwamnatin Isra’ila ta amince da wani kudiri na yin rajista a wasu yankuna da dama da ke Gabar Yamma a matsayin “Kadarorin Kasa”, wanda mataki ne da aka dauka karon a farko tun bayan mamaye yankin da Isra’ila ta yi a 1967.

16 Feb, 2026
Shugaban Nijar ya ziyarci Aljeriya, lamarin da ya nuna ƙarshen tsamin dangantaka tsakanin ƙasashen
Ziyayar tana zuwa ne bayan dawo wakilcin diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu bayan watanni 10 na rashin jiutwa tsakanin Algiers da Niamey.

10 Feb, 2026
Majalisar Dattijan Nijeriya ta amince da tsarin aika sakamakon zabe kai-tsaye ta intanet
Tun da fari an samu saɓanin ra’ayi tsakanin Majalisar Wakilai wacce ta yarda a sanya tsarin ya zama dole, da kuma Majalisar Dattawa wacce ta dage kan cewa hakan “zabi ne”, ba wajibi ba.

9 Feb, 2026
Ghana ta yi wa jakadanta a Nijeriya kiranye kan zargin maguɗin zaɓe
Matakin ya biyo bayan zarge-zargen sayen ƙuri’u ne yayin zaɓen fid da gwani na ‘yan majalisu a Jam’iyyar NDC.



