Har yanzu Amurka ba ta ba da bizar gasar Kofin Duniya ga tawagar ƙwallon ƙafar ƙasarmu ba: Iran

Hukumar ƙwallon ƙafa ta Iran ta ce kawo yanzu Amurka ba ta bai wa tawagar ƙwallon ƙafar ƙasar biza ba domin halartar gasar cin kofin duniya ta 2026 a ƙasar, yayin da Tehran ke kira ga FIFA ta tabbatar da damar shiga ga duk tawogogin gasar.
15 May, 2026
Netanyahu na Isra’ila ya yi tattaunawar sirri a UAE da Al Nahyan yayin yaƙin Iran

Sanarwar daga Tel Aviv na zuwa ne kwana ɗaya bayan jakadan Amurka Mike Huckabee ya ce Isra’ila ta tura tsare-tsaren tsaron sararrin samaniya da jami’ai zuwa Haɗaɗɗaiyar Dalar Larabawa (UAE) a lokacin yaƙi da Iran.
14 May, 2026
Saudiyya ta kai hare-haren sirri kan Iran bayan an kai mata hari — Rahoto

Rahoton ya ce waɗannan hare-hare na Saudiyya, da ba a taɓa bayyana su a baya ba, su ne karon farko da aka tabbatar cewa masarautar ta kai farmaki kai tsaye a ƙasar Iran.
13 May, 2026
Fidan ya yi gargadi kan amfani da Mashigar Teku ta Hormuz a matsayin makami a rikicin yankin

Ministan Harkokin Waje Hakan Fidan ya yi gargadin cewa tangarda ga hanyar na yin barazana ga zaman lafiyar yankin da tattalin arzikin duniya.
12 May, 2026

An jikkata sojojin Isra’ila takwas yayin kutse a Lebanon duk da yarjejeniyar tsagaita wuta

Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta riƙa kai hare-hare Iran a asirce a yaƙin Amurka da Isra’ila: rahoto

Trump ya kira martanin Iran ga shawarar zaman lafiya abin da ‘ba za a lamunta ba kwata-kwata’

Iran ta mayar da martani ga masu shiga tsakani na Pakistan kan shawarar Amurka ta kawo ƙarshen yaƙi

Saudiyya ta musanta zargin bayar da izinin amfani da sararin samaniyarta don ayyukan soja
8 May, 2026
Iran ta harba makamai masu linzami ga sojin Amurka bayan hari kan tankar dakon manta
Kafafan watsa labaran Iran sun ce Tehran ta kai hari kan dakarun Amurka bayan abin da ta bayyana a matsayin hari kan wata tankar Iran . Kafar Fox News ta yi iƙirarin cewa Amurka ta kai hari tashoshin jiragen ruwan Iran a Qeshm da Bandar Abbas.

6 May, 2026
Trump ya dakatar da ‘Aikin ‘Yanci’ a Mashigar Hormuz yayin da aka ci gaba da tattaunawa da Iran
Shugaban Amurka ya ce Washington za ta dakatar da ayyukanta na wucengadi yayin da take ci gaba da yi wa Iran ƙawanya, yana mai iƙirarin cewa “an samu gagarumar ci-gaba wajen samun cikakkiyar yarjejeniya ta ƙarshe da wakilan Iran.”

5 May, 2026
Harin da Amurka ta kai Mashigar Hormuz ya kashe fararen-hula 5, a cewar Iran
Kafofin watsa labaran Iran sun ce an kashe fasinjoji fararen-hula a harin, wanda da farko Amurka ta ce an kai shi ne kan ‘ƙananan jiragen ruwan Iran masu barazana ga jigilar kayayyakin ‘yankasuwa’.

4 May, 2026
Iran ta ce duk wani shirin Amurka kan mashigar Hormuz zai zama keta yarjejeniyar tsagaita wuta
Rundunar CENTCOM ta Amurka tana shirin fara goyan bayan aikin “Project Freedom” don dawo da ’yancin zirga-zirgar jiragen ruwan kasuwanci ta Mashigar Hormuz.

4 May, 2026
Rikicin Iran Ya Fara Shafar Tattalin Arzikin Czech
Farashin kayayyaki na tashi yayin da ci gaban tattalin arziki ke raguwa sakamakon rikicin Iran.
4 May, 2026
Rikici Ya Tsananta a Lebanon Yayin da Hare-hare Ke Ci Gaba
Hare-haren sama na ci gaba da janyo asarar rayuka da ƙara jefa jama’a cikin matsanancin hali duk da yarjejeniyar tsagaita wuta.
1 May, 2026
Zanga-zangar Berlin Ta Dakatar da Ayyukan Kamfanin Makamai
Masu zanga-zanga a Berlin sun tare kamfanin makamai kan zargin alaƙa da yaƙin Gaza.
29 Apr, 2026
Majalisar Duniya Ta Soki Faɗaɗa Matsugunai a Golan Heights
Majalisar Ɗinkin Duniya ta bukaci Isra’ila ta dakatar da faɗaɗa matsugunai a Golan Heights, yayin da ake fara hasashen sabbin tattaunawar zaman lafiya da Syria.
28 Apr, 2026
Ghana ta janye daga tattaunawar tallafin Amurka kan bukatar bayanan sirri
Ghana ta fice daga yarjejeniyar tallafin Amurka bayan sabani kan bukatar bayanan sirrin ‘yan kasa.

27 Apr, 2026
Oman Na Neman Diflomasiyya Domin Kare Muhimman Hanyoyin Ruwa
Oman na ƙoƙarin amfani da diflomasiyya don rage rikici da kare hanyoyin sufuri na duniya, musamman a Strait of Hormuz.


