Trump ya ce ba za a yi yarjejeniyar nukiliya da Saudiyya ba sai ta amince da gyara alaƙa da Isra’ila

Saudiyya ta ce ba za ta sa hannu a kan Yarjejeniyar Ibrahim ba sai an samar da ƙasar Falasdinawa mai gashin kanta.
23 Jul, 2026
Trump ya tarbi gawawwakin sojojin Amurka da aka kashe a yaƙin Iran

‘Yan majalisar dokokin Amurka daga jam’iyyun Republican da Democrat sun fara bayyana damuwa kan yaƙin, wanda ya haddasa tashin farashin mai a duniya kuma babu alamun zai ƙare nan ba da jimawa ba.
23 Jul, 2026
Trump ya amince da yarjejeniyar shirin nukiliya ta farar-hula da Saudiyya — rahoto

Shugaban Amurka Donald Trump ya amince da wata muhimmiyar yarjejeniya da Saudiyya wadda za ta samar wa ƙasar wani shirin nukiliya na farar-hula, a cewar rahoton jaridar The Wall Street Journal.
22 Jul, 2026
Sabon Firaministan Birtaniya Burnham ya yi alƙawarin rage tsadar rayuwa da aiwatar da shirin gyaran

Da yake jawabi a wajen ofishin Firaminista da ke 10 Downing Street a ranar Litinin, Burnham ya ce: “Birtaniya na bukatar ta nuna wa duniya cewa za ta iya dawo da kwanciyar hankalinta da zaman lafiyarta.”
20 Jul, 2026

Netanyahu ya fusata Trump bayan ya caccaki shirin Amurka na sayar wa Turkiyya F-35: Rahoto

Ana fargabar mutuwar ‘yan ƙabilar Rohingya fiye da 500 bayan kifewar jiragen ruwa a gaɓar Myanmar

Masu ceton dabbobi na taimaka wa tsuntsaye tsira daga bazara mai zafi

Yawan masu kamuwa da cutar kansa na iya kusan ninkuwa nan da shekarar 2050

An kona gini mai kama da masallaci a Arewacin Ireland a yayin da ‘yansanda ke gudanar da bincike
9 Jul, 2026
An samu rahotannin cin zarafin mata kusan 9,800 a shekarar 2025, fiye da ninki biyu kan na 2024: MDD
A ranar Labara ne wakiliyar MDD ta musamman kan cin zarafin mata a lokacin rikice-rikice ta ce, an samu rahotannin cin zarafin mata da suka ninka sau biyu a duniya a shekarar 2025 fiye da bara.

9 Jul, 2026
Mene ne takunkuman CAATSA kuma ta yaya cire su da Amurka za ta yi zai amfani Turkiyya?
Cire takunkuman Amurka zai yi amfani sosai ga Turkiyya a fannonin tattalin arziki da fasahar ƙere-ƙere, in ji masu nazari.

5 Jul, 2026
Shugaban Koriya ta Arewa ya je kallon gwajin makami mai linzami mai iya ɗaukar nukiliya
Bayan kallon gwaje-gwajen daga bakin teku, Kim ya umarci jami’ai da su kammala gwaje-gwajen jirgin kuma su saka shi cikin ayyukan soja cikin watanni biyu, in ji hukumar labarai ta gwamnatin ƙasar.

4 Jul, 2026
Tafiyar al’ajabin Cape Verde ta ƙare, amma ƙasar Afirkan ta fice daga gasar kofin duniya da suna
Tafiyar al’ajabin Cape Verde ta ƙare cikin baƙin ciki bayan ta galabaitar da Argentina a wasan da ta sha kaye da 3-2. Duk da cewa ‘yan Afirkan sun sha kaye, amma sun kafa sunansu a cikin manyan duniya.

26 Jun, 2026
NATO za ta bayyana biliyoyin daloli a wasu sabbin kwangilolin tsaro a taron Ankara
Babban jami’in na NATO ya ce taron na Ankara ya “fi muhimmanci ” kan taron da aka yi a shekarar da ta gabata a Hague.

26 Jun, 2026
An ɗaure ‘yan Nijeriya sha biyu a Jamus saboda ‘zamba ta hanyar soyayya’
Wata kotun Jamus ta ɗaure ‘yan Nijeriya 12 saboda hannu a abin da aka kira “zamba ta hanyar soyayya” da almundahanar kuɗaɗe.

25 Jun, 2026
Venezuela ta ayyana dokar ta-ɓaci bayan tagwayen girgizar ƙasa, ana fargabar dubbai sun mutu
Girgizar ƙasar biyu sun haddasa lalata ababuwa da dama da lalacewar ababen more rayuwa inda kuma aka sanar da yiwuwar guguwar tsunami tare da ba da taimakon gaggawa a faɗin ƙasar da ma tayin ba da taimakon daga ƙetare.

25 Jun, 2026
Twagwayen girgizar ƙasa masu ƙarfi sun afka wa Venezuela, an ba da rahoton ɓarna da yawa
Girgizar ƙasa biyu masu ƙarfi sun afka wa gaɓar ruwan Venezuela a jere, sun rusa gidaje, da haifar da gagarumin ta’adi da kuma sa mutane fitowa tituna cikin ruɗani, yayin da ake ƙara fargabar yiwuwar samun mutanen da lamarin ya shafa.

24 Jun, 2026
Amurka ta sa takunkumi kan wani ɗan canji dan Nijeriya da wasu kamfanoni kan zargin tallafa wa Daesh
Amurka ta bayyana cewa babban wanda ake zargi da tallafa wa Daesh ɗin ta hanyar canjin kuɗi ɗan Nijeriya ne, yayin da uku daga cikin kamfanoni shida da aka sanyawa takunkumin suke da rassa a Nijeriya, biyu a Jihar Lagos, guda ɗaya kuma a Jihar Kano.

24 Jun, 2026
Majalisar Dattijan Amurka ta umarci Trump ya kawo ƙarshen yaƙin Iran
‘Yan Majalisar Dattijai 50 ne suka amince da ƙudirin, yayin da 48 suka amincewa, abin da ya sa ta aiwatar da ƙudirin bayar da umarni ga Shugaban Amurka Donald Trump ya kawo ƙarshen yaƙin Iran da ake yi ba tare da samun sahhalewarta ba.



