25 Apr, 2026

Gasar Formula 1 za ta dawo Türkiye a 2027 bayan shekaru shida da dakatawa

Istanbul Park zai karɓi gasar har zuwa 2031 yayin da ake ci gaba da tsara jadawalin sabbin tsere

0d2e7820 3fd1 11f1 8d04 6f63ea2b2d4b.jpg 1

25 Apr, 2026

Manchester City ta kai wasan karshe na FA Cup bayan doke Southampton da kyar

City ta juya wasa a ƙarshe domin samun tikitin final karo na hudu a jere

p0ngmj8h

25 Apr, 2026

Tsohon ɗan wasan Najeriya Eneramo ya rasu bayan faduwa a filin wasa

Ya faɗi a wasa a Kaduna, rasuwarsa ta girgiza harkar ƙwallon ƙafa ta Afirka

mini 103 4875a1e0 3fe7 11f1 8822 8b5e0ff935ca

23 Apr, 2026

Shawara ta taso kan sauya Iran da Italiya a gasar kofin duniya 2026

An gabatar da shawarar maye gurbin Iran da Italiya a gasar kofin duniya 2026, amma babu wani tabbaci kan canjin.

GG

16 Apr, 2026

FIFA ta tabbatar Iran za ta halarci gasar cin kofin duniya duk da yaƙi

Gianni Infantino ya ce siyasa ba za ta hana Iran buga wasanninta a Amurka ba, duk da rikicin da ke gudana

2026 04 10T063241Z 1255864353 RC28KJAAAPJ8 RTRMADP 3 SOCCER INFANTINO CONMEBOL

4 Apr, 2026

Tsohon Kyaftin Din Kenya Victor Wanyama Ya Yi Ritaya Daga Kwallo

Victor Wanyama, ɗan wasan farko daga Kenya a Premier League, ya yi ritaya bayan kusan shekaru 20 yana taka leda a manyan kungiyoyi na duniya.

Former Kenya national team captain Victor Wanyama

1 Apr, 2026

Super Eagles Sun Rasa Nasara Yayin da Jordan Ta Tilasta Canjaras

Jordan ta nuna ƙarfi tare da dawo da wasa zuwa 2-2 bayan Najeriya ta juya sakamakon a rabin farko, a wani wasan sada zumunta mai zafi.

Super Eagles e1775048092508

30 Mar, 2026

CAF Ta Fara Manyan Gyare-Gyare Don Inganta Alƙalanci da VAR

CAF ta ƙaddamar da sabbin gyare-gyare domin inganta gaskiya da amincewa a alƙalanci da VAR bayan rikice-rikicen AFCON 2025.

II

23 Mar, 2026

Kungiyoyin Masar Sun Fice daga CAF Champions League cikin Mamaki

Kungiyoyin Pyramids da Al Ahly na Masar sun fice daga CAF Champions League bayan shan kashi a gida.

2025 06 24t034607z 13740779 mt1usatoday26519258 rtrmadp 3 soccer fifa club world cup 2025 group stage al ahly fc at fc porto main

23 Mar, 2026

Gueye Ya Kalubalanci Hukuncin AFCON, Ya Dage Senegal Ta Yi Nasara

Idrissa Gueye ya ce Senegal ce ta cancanci kofin AFCON duk da CAF ta bai wa Morocco nasara bayan rikicin wasan karshe.

2026 01 18t225226z 1628824606 up1em1i1rjdq6 rtrmadp 3 soccer nations sen mar main
Loading...