Shugaban Barcelona ya gwale Messi kan yiwuwar komawarsa Barca

Bayan ziyarar ba-zata da Lionel Messi ya kai filin wasan Barcelona, shugaban ƙungiyar, Joan Laporta ya amsa tambaya kan yiwuwar dawowar Messi a Janairu.
12 Nov, 2025
Yves Bissouma: An kwashe wa danwasan Tottenham fam 800,000 daga asusun banki

Ɗanwasan Tottenham ɗan asalin Ivory Coast, Yves Bissouma ya yi asarar sama da fam dubu ɗari takwas daga asusunsa na banki.
7 Nov, 2025
Kocin Man United ya mayar wa Ronaldo martani kan sukar halin da kungiyar ke ciki

Kocin Manchester United, Ruben Amorim ya mayar da martani ga tsohon ɗan wasan ƙungiyar Cristiano Ronaldo gabanin wasansu da Tottenham a ranar Juma’a.
6 Nov, 2025
‘Agent’ ya saka wa dan wasan Tottenham bindiga a ka don ya tursasa shi

Tottenham ta fitar da sanarwa kan ɗan wasanta, Destiny Udogie, wanda aka yi wa barazana da bindiga.
6 Nov, 2025

Tawagar Portugal za ta saka jesin karrama tsohon ɗan wasanta bakar fata

Yadda kwazon Yamal a filin wasa ya ragu saboda ciwon matsematsi

Da gaske ne Barcelona za ta nemi Victor Osimhen don maye gurbin Robert Lewandowski?

Yamal zai kashe $16m don sayan gidan da Pique da Shakira suka zauna

Mohamed Salah ya cire Liverpool daga shafukansa na sada zumunta bayan wasansu da Frankfurt
23 Oct, 2025
Osimhen, Salah, Hakimi: Jerin sunayen ‘yan wasan da ke takarar gwarzon shekara na CAF
Hukumar kula da kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta sanar da sunayen ‘yan takarar da za su lashe kyautar CAF ta shekarar 2025 – rukunin maza.

22 Oct, 2025
‘Yan Nijeriya uku za su taka leda a Gasar Zakarun Turai ranar Laraba
Ɗaya daga cikin ‘yan Nijeriyar da za su fafata shi ne Victor Osimhen wanda ke buga wasan gaba Galatasary na ƙasar Turkiyya.

21 Oct, 2025
Ronaldo ba zai je India buga wasan Al-Nassr da Goa ba
Kocin Al-Nassr ta Saudiyya ya ce Cristiano Ronaldo bai yi tafiya da ‘yan wasan ƙungiyar ba zuwa India don buga wasan Gasar Zakarun Asiya tare da ƙungiyar Goa.

20 Oct, 2025
Morocco ta ɗauki kofin duniya na ‘yan ƙasa da shekara 20 bayan ta doke Argentina
Yassir Zabiri ya zura ƙwallo biyu a raga yayin da tawagar Atlas Cubs ta yi nasara mai cike da tarihi da ci biyu da nema a Chile.

16 Oct, 2025
Morocco ta doke Faransa, ta kai wasan ƙarshe a Gasar Kofin Duniya na U20
Golan Morocco, Abdelhakim El Mesbahi ya shigo daga benci dab da mintin ƙarshe na ƙarin lokaci, inda ya tare ƙwallon fenaretin da ta ba su nasara kan Faransa.

16 Oct, 2025
Za a rushe gidan Messi a Sifaniya saboda saɓa dokar gini
A 2022 Lionel Messi ya sayi katafaren gidan da ƙimarsa ta kai dala miliyan 12.

14 Oct, 2025
Ko Lewandowski ya kama hanyar barin Barcelona?
Wakilin tauraron ɗan wasan Barcelona, Robert Lewandowski ya yi jawabi kan makomar ɗan wasan mai shekaru 37.

13 Oct, 2025
Ahmed Musa ya nemi afuwa bayan wulaƙancin da magoyan bayan Kano Pillars suka yi wa Shooting Stars
Rahotanni sun ce magoya bayan Kano Pillars sun garzaya cikin filin wasan Sani Abacha Stadium ne suka ci zarafin lafari da ‘yan wasan Shooting Stars bayan ƙungiyar ta farke ƙwallon da aka zura mata a minti na 94 inda suka tashi da ci 1-1.

10 Oct, 2025
Gasar Kofin Duniya ta 2026: Nijeriya za ta buga wasa biyu na ko-a-mutu-ko-a-yi-rai
Wasan da Nijeriya za ta buga da Lesotho a maraicen Juma’ar nan zai zama mai haɗari ga damar Nijeriya ta cancantar buga kofin duniya na FIFA 2026.

9 Oct, 2025
Ɗan ƙwallon Togo ya karya wuyansa a China bayan ya yi karo da allon talla
Samuel Asamoah ya samu karaya a wuya da kuma lahani a jijiyoyi bayan abokin karawarsa ya ture shi yayin wani wasa a China.

