Duniyar Turkawa za ta ci gaba da tsaya wa Turkawan Cyprus: in ji Ministan Harkokin Wajen Turkiyya

Masu ƙoƙarin lalata alaƙar Turkiyya da duniyar Turkawa ba za su yi nasara ba, in ji Ministan Harkokin Wajen Turkiyya.
24 Apr, 2025
Girgizar ƙasa mai ƙarfin maki 6.2 ta afka wa Istanbul, ba a samu rahoton ɓarna ba

Game da girgizan ƙasar da aka yi a Istanbul, Ina miƙa fatana na alheri ga ‘yan ƙasarmu, kuma muna sa ido kan yadda abubuwe ke wakana, in ji Shugaba Recep Tayyip Erdogan.
23 Apr, 2025
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya tattauna da wakilan Hamas kan tsagaita wuta a Gaza

Ankara ta buƙaci ƙasashen duniya su tashi tsaye domin martani kan toshe hanyoyin shiga Gaza da Isra’ila ta yi.
21 Apr, 2025
Hana sanya ɗankwali na tauye haƙƙoƙin mata a duniya: in ji Sumeyye Erdogan Bayraktar

A lokacin da ake fuskantar daduwar Kyamar Musulunci, Sumeyye ta ce hana sanya kaya na addini kamar dankwali ko hijabi na nuna wariya ga mata Musulmai da kuma kirkirar ‘katangar karfe’ a bangarorin ilimi, wasanni, da ayyukan yi.
21 Apr, 2025

Kare Falasɗinu kare ɗan’adam da adalci da zaman lafiya ne — Erdogan

Matar Shugaban Turkiyya da jami’an MDD sun tattauna kan kare yara a duniya da kuma Gaza

Filin Jirgin Sama na Istanbul ya zama na farko da ya ƙaddamar da titin jirgi guda uku a Turai

Erdogan: Wadanda suke hana zaman lafiya a Syria za su fuskanci Turkiya da Damascus tare

Emine Erdogan ta samu lambar yabon ‘Mace Shugaba da ta yi fi zarra a duniya’
15 Apr, 2025
Ana aiki kan ganawar Shugaban Turkiyya da Shugaban Amurka: Ministan harkokin wajen Turkiyya
Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ana kan aikin shirya ganawa tsakanin Shugaban Turkiyya Shugaba Recep Tayyip Erdogan da Shugaban Amurka Donald Trump, yayin da yake bayyana cewa Erdogan na da niyyar ya kai ziyara Syria.

15 Apr, 2025
Emine Erdogan ta samu lambar yabon ‘Mace Shugaba da ta yi fi zarra a duniya’
An karrama uwar gidan shugaban ƙasar Turkiyya Emine Erdogan ne a birnin Istanbul saboda manufarta ta taimakon jinƙai da gwagwarmaya a duniya


