18 May, 2025

Mataimakin ministan harkokin wajen Turkiyya ya kai ziyara Burkina Faso, sun tattauna kan tsaro

Ziyarar da Burhanettin Duran ya kai ta mayar da hankali ne kan daƙile ayyukan ta’addanci da samar da tsaron yanki da kuma ƙara ƙarfafa dangantaka tsakanin Turkiyya da Burkina Faso.

gq98mvwxmaasf1f main

17 May, 2025

Erdogan: Ƙawancen Turkiyya da Amurka wani mabuɗi ne na samun zaman lafiyar yanki da duniya

Shugaba Erdogan ya yi kira da a sake mayar da hankali kan ƙimar haɗin kai da daidaito musamman a cikin tsarin NATO.

1747477359267 dz49ifa aa 20250517 azetecilerin sorularini yanitladi

16 May, 2025

An fayyace wakilan tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine a Istanbul

Ministan Harkokin Waje na Turkiyya, Hakan Fidan da Sakataren Harkokin Waje na Amurka, Marco Rubio suna ganawa da wakilan Rasha da Ukraine ranar Juma’a.

turkey russia ukraine war 35226

15 May, 2025

Turkiyya na fatan tattaunawar Istanbul za ta buɗe sabon shafin sulhu tsakanin Ukraine da Rasha

Ministan Harkokin Wajen Hakan Fidan ya bayyana irin rawa mai muhimmanci da Turkiyya ke takawa yayin da ministan harkokin wajen NATO suka yi taro a Antalya a lokacin da ake ƙoƙarin yin sulhu a rikicin Ukraine.

aa 20250515 37956928 37956926 nat i bakanlari gayriresmi toplantisi

13 May, 2025

Turkiyya na jagoranci a diflomasiyyar kasa da kasa don samar da zaman lafiya – Erdogan

Tuntuɓar baya bayan nan a yaƙin Rasha da Ukraine sun kawo sabbin damarmaki, in ji shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, yana mai ƙara wa da cewa ya yi amanna wannan dama ‘ba za ta lalace ba’.

aa 37897016

12 May, 2025

Altun ya ce rusa PKK ya nuna cewa fatan Turkiyya na kawar da ta’addanci yana samun nasara

Fahrettin Altun ya jinjina wa haɗin kan ƙasa, ya girmama waɗanda suka yi shahada, kuma ya nuna yadda ƙasar ta duƙufa wajen samar da zaman lafiya da daidaituwar lamura, yayin da Turkiyya ta cim ma wani muhimmin mataki a yaƙin da take yi da ta’addanci.

aa 20250423 37727224 37727222 trt uslararasi 23 nisan cocuk senligi

8 May, 2025

Firaministan Iraƙi ya yaba kan aikin Hanyar Ci-gaba na Turkiyya-Iraƙi

“Muna son alaƙar Turkiyya-Iraƙi ta zama wani ɓangare na turakun zaman lafiya a yankinmu,” Firaminista Al Sudani.

thumbs b c 05e5a0e355c54828a4ca4f25c2c62e90

7 May, 2025

Turkiyya na son samar da megawatts 120,000 na makamashin da ake sabuntawa nan da 2035 — Erdogan

Shugaban Turkiya Erdogan ya sake bayyana manufar kasar don rage shigar da makamashi, da rage yawan kuɗaɗen da take kashewa a makamashi da kuma zama babbar mai fitar da albarkatu da fasaha ƙasashen duniya.

27 Apr, 2025

‘Yan ta’addan PKK za su bar Syria kamar Daesh ‘salin-alin ko akasin haka’

Fidan ya bayyana haka ne yayin wani taron manema labarai na haɗin gwiwa a birnin Doha a ranar Lahadi tare da firaministan kasar Qatar kuma ministan harkokin wajen kasar Sheikh Mohammed bin Abdulrahman al Thani.

fab 1 2

25 Apr, 2025

Erdogan ya yi bikin shekaru 110 da nasarar Yakin Gelibolu tare da kira a girmama nasarar ƙasar

Shugaban Turkiyya ya yi kira ga matasa su mutunta sadaukarwar da magabata suka yi, da jajircewa da haɗin kai — yana mai haɗa jiya da fatan Turkiyya na gobe.

erdogan 20pic
Loading...