Dubban mutane sun yi gangami a Istanbul don adawa da kisan kiyashin Isra’ila da yunwatar da Gaza

Masu zanga-zangar sun yi maci daga Dandalin Beyazit zaukuwa Masallacin Ayasofya, suna kira duniya ta ɗauki mataki da gaggawa don kawo ƙarshen wahalar da mutanen Gaza ke sha.
10 Aug, 2025
Ministan Wajen Turkiyya Fidan zai ziyarci Masar yayin da dangantakarsu ke ƙara ƙarfi kan batun yanki

Wannan ziyarar ta zo a lokacin da aka sake samu ingantacciyar tattaunawa tsakanin Ankara da Alƙahira, inda matsalar Gaza ta zama babbar tushen tattaunawansu.
8 Aug, 2025
Erdogan ya yaba wa Senegal kan goyon bayan Falasɗinu, ya soki manufofin Yamma kan Afirka

Firaminista Ousmane Sonko na Senegal ya yaba wa Turkiyya kan cigaba da tallafa wa Afirka, inda ya bayyana Turkiyya a matsayin ƙasa mai nuna ‘yar’uwantaka da kere muradun Senegal.
8 Aug, 2025
Babu ja da baya a dukkan matakan tabbatar da Turkiyya marar ta’adanci: Erdogan

Da zarar an cim ma manufar tabbatar da kasa da yanki marasa ta’addanci, za a bude sabon shafi ga kasar, in ji Shugaban Ƙasar Turkiyya.
7 Aug, 2025

Ankara ta kafa Hukumar Majalisar Dokoki don samar ‘Turkiyya mara ta’addanci’ a wani lamari na tarihi

Turkiyya ta fara shigar da iskar gas cikin Syria

Turkiyya ta yi kira ga duniya da a ɗauki mataki kan Isra’ila saboda yadda take dagula lamura

Wani sabon littafi yaba wa Erdogan na Turkiyya a matsayin a ‘Jajirtaccen Duniyar Musulunci’

Turkiyya ta ƙulla yarjejeniya da Indonesiya domin kai mata jiragen yaƙin KAAN 48
26 Jul, 2025
Isra’ila tana amfana daga rarrabuwar kan Syria, in ji Fidan na Turkiyya
“Ina ganin gwamnatin Sharaa ta yi kokari wajen cika burin yankin da na al’ummar duniya duk da karancin albarkatu,” in ji Fidan a ranar Juma’a.

26 Jul, 2025
Isra’ila tana amfana daga rarrabuwar kan Syria, in ji Fidan na Turkiyya
“Ina ganin gwamnatin Sharaa ta yi kokari wajen cika burin yankin da na al’ummar duniya duk da karancin albarkatu,” in ji Fidan a ranar Juma’a.

2 Jun, 2025
Ukraine da Rasha sun cim ma wata babbar yarjejeniyar musayar fursunoni a Istanbul
Ukraine da Rasha sun cim ma yarjejeniyar ne a birnin Istanbul na Turkiyya inda duka ɓangarorin suka amince da musayar fursunonin yaƙi da suka jikkata da gawawwakin soji 6,000 daga kowane ɓangare.

2 Jun, 2025
Haɗin gwiwar Turkiyya da Azabaijan kan makamashi na ƙarfafa tsaron yankin: Shugaba Erdogan
Shugaban na Turkiyya ya ce hanyar bututun Igdir-Nakhchivan shi ne misali na baya bayan nan na haɗin gwiwar makamashi da aka dade da kuma nasarar samu a tsakanin kasashen biyu.

1 Jun, 2025
Turkiyya ta miƙa saƙon jaje ga Nijeriya sakamakon ambaliyar da ta faru a Jihar Neja
Adadin waɗanda suka rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwan a Mokwa ya kai fiye da mutum 150, a cewar sabuwar sanarwa daga hukumomi.

31 May, 2025
Jirgin ruwan Turkiyya mai sarrafa gas na farko ya isa tashar ruwa da ke Gaɓar Tekun Bahar Aswad
Ana sa ran jirgin ruwan zai ninka adadin gas ɗin da ake samarwa a Tekun Bahar Aswad zuwa cubic meter miliyan 20, sannan kuma ana sa ran ya biya buƙatun kimanin gidaje miliyan takwas a Turkiyya da ke buƙatar gas.

29 May, 2025
Turkiyya na tunawa da waɗanda harin wutar Solingen ya rutsa da su shekaru 32 suka gabata
A shekarar 1993, an kashe ‘yan Turkiyya biyar a garin Solingen na ƙasar Jamus a lokacin da masu kaifin kishin ƙasa suka cinna wa gidansu wuta.

28 May, 2025
Shugaban Turkiyya na ziyara a Azerbaijan don halartar bikin ranar Samun ‘Yancin Kai
Shugaba Erdogan zai halarci taron kasashe uku na Turkiyya-Azerbaijan-Pakistan, da kuma bude Filin Jiragen Sama na Kasa da Kasa na Lachin.

28 May, 2025
Turkiyya ta gudanar da harkokin Hajji da kyau ga mutum 84,000, ta yabi Saudiyya kan ba ta haɗin-kai
Hukumar Harkokin Addini ta Turkiyya (Diyanet) ta ce kasar ta gudanar da ayyukan Aikin Hajji masu girma kuma mafi tsari a bana da ba ta taɓa irinsa ba don taimaka wa mahajjata.

27 May, 2025
Fidan da Putin sun tattauna kan yunkurin sulhu a Ukraine, da kuma batutuwan hulda tsakanin su
Ganawar da Ministan Harkokin Waje na Turkiyya ya yi da Shugaban Rasha ta shafe kimanin sa’a ɗaya, inda aka tattauna kan abubuwan da suka faru a Ukraine bayan taron sulhu na Istanbul.


