23 Aug, 2025

Turkiya ta yi nasarar gwajin Simsek, wani jirgi maras matuƙi mai matuƙar gudu

Jirgin wanda ake harbawa kamar roka, ya tashi daga ƙasa a karon farko, kuma za a iya amfani da shi a matsayin jirgi domin kai hari da kuma wurin kai harin ƙunar baƙin-wake.

8786bc3f25f72084eb4241792f77e18f4193c53cbe9152c21b772ebf3ce6675f

22 Aug, 2025

Turkiyya na binciken Google kan tilasta wa manhajoji amfani da tsarin biyan kuɗi na Play Store kaɗai

Hukumomi a Turkiyya za su binciki Google kan tilasta wa manhajoji amfani da tsarinsa na biyan kuɗi da kuma hana mutane amfani da wasu hanyoyin biyan kuɗi na daban.

2025 05 27t100042z 892818234 rc28heaf8bso rtrmadp 3 apple alphabet

21 Aug, 2025

Ziyarar Erdogan zuwa Somalia a shekarar 2011 ce ta sauya tarihin ƙasar: Ministan Somalia

Ziyayar Shugaba Recep Tayyip Erdogan mai cike da tarihi zuwa Somalia a shekarar 2011, yayin da yake Firaminista, ta yi tasiri a zukatan mutane.

346dceb4e84c02cd9dc981b6f33f8db82dab085b7205329e0e2800e30bd3c5d5

20 Aug, 2025

Turkiyya na ƙara ƙoƙarin ganin an samar da Libya ‘mai haɗin kai kuma dunƙulalliya’

Turkiyya na goyon bayan kokarin sulhu a Libya da ke da manufar dabbaka hadin kai da ‘yaacin mulkin kasar.

a70c726aa76e1e0dce8a764ec16bce42ad6df71d566b49e80a002cd5cb4baa56

19 Aug, 2025

Erdogan ya wallafa saƙonsa na farko a sabon dandalin sada zumunta na Turkiyya ‘NEXT Sosyal’

Saƙon farko da Erdogan ya wallafa ya zo ne a yayin da sabon dandalin na Turkiyya ‘NEXT Sosyal,’ ya samu mutane fiye da miliyan ɗaya da ke amfani da shi kana ya samu matsayi na gaba-gaba a jerin jadawalin manhajoji da ake da su na wayar hannu.

1824e9a4eb58cb7a630b5643983ed1fc12ee129e42593c550b48a175dc2afd29

19 Aug, 2025

Matar Shugaban Turkiyya Emine Erdogan ta shiga dandalin sada zumunta na ƙasar, NEXT Sosyal

Matar Shugaban Ƙasar Recep Tayyip Erdoğan Emine Erdoğan ta wallafa saƙon farko a shafinta na NSosyal.

2f487594f524f3dd6f7322bfa60b2a9521e495bbdc40b0fb9283b9d62a5c6188

18 Aug, 2025

Erdogan ya yi jimamin cika shekaru 26 da aukuwar girgizar ƙasar Marmara

Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi addu’a ga mutanen da suka rasu sakamakon girgizar ƙasar Marmara ta shekarar 1999, mai ƙarfin maki 7.4, tare da sake miƙa ta’aziyyarsa.

27586f0973755dabc5ea2e1426fd043c735f4c750cb2d353cabd075b9cd45621

15 Aug, 2025

Jam’iyyar AK mai mulki ta Turkiyya ta yi bikin cika shekaru 24 na jagorancin siyasa da nasara

Tun daga lokacin da aka kafa Jam’iyyar AK Party a 2001, Turkiyya ta tashi a matsayin ikon da yake da muhimmanci a duniya karkashin jagorancin Shugaban Kasa Recep Tayyip Erdogan.

20250201 2 67521456 109194861 web

13 Aug, 2025

Turkiyya ta ɗora wa Isra’ila laifin rikicin Sweida, ta yi kira ga samar da makoma mai adalci a Syria

Al shaibani, tare da Fidan, sun jaddada muhimmancin hadin kai kan tsaro da batutuwan soji don tsare iyakoki da yaki da ta’addanci.

b690b5db5ce1ab62e8ffb6f9967cadd1a9e698b421489e89fa93c3155ab09918

12 Aug, 2025

Matar Shugaban Turkiyya ta tarbi Matar Shugaban Georgia ta samu goyon baya a shirin Kyautata Muhalli

Bagrationi ta sanya hannu kan “Alkawarin Duniya na Kawar da Shara,” wani shirin da Emine Erdogan ta assasa.

4992403f6b220c04703d98bb6422358f3bfcbed0549a5238de01784058869c0e
Loading...