Yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine za ta tsara makomar Turai: Fidan na Turkiyya

Ministan harkokin wajen Turkiyya Hakan Fidan ya ce ƙasarsa na da yaƙinin cewa Rasha da Ukraine za su cim ma matsayar da ta dace nan ba da jimawa ba.
4 Dec, 2025
Turkiyya za ta karɓi baƙuncin manyan tarukan duniya a 2026: Shugaban Erdogan

Turkiyya tana shirin shiga shekarar da za ta karbi wasu manyan tarukan duniya a shekarar 2026.
3 Dec, 2025
Fafaroma Leo na 14 ya ziyarci Masallacin Sultanahmet da ke Istanbul

Fafaroman ya zagaye masallacin tare da muƙarrabansa, wanda shi ne masallaci na farko na Daular Usmaniyya da ke da hasumiya shida.
30 Nov, 2025
Emine Erdogan ta yi kira a samar da hanyoyin haɗin kai da dama don inganta rayuwar al’ummomin gaba

Matar shugaban Turkiyya ta ce idan aka ba wa matasa damammaki da ilimi, da kuma yanayin rayuwa mai aminci za su taimaka wa makomarsu har da al’ummomin gaba.
25 Nov, 2025

Emine Erdoğan ta yi jinjina ga Makarantar Maarif a ziyarar da ta kai reshenta na Afirka ta Kudu

A shirye Turkiyya take ta karɓi baƙuncin COP31, da taimakawa don sake gina Gaza: Erdogan

Ana buƙatar haɗin kai mai ƙarfi domin farfaɗo da kasuwancin duniya: Erdogan

Mece ce muhimmancin ziyarar Fararoma a Turkiyya domin cika shekara 1,700 da taron majalisar Nicaea?

Shugaba Erdogan ya ƙaddamar da baje-kolin ‘Echoes’ domin tunawa da Sule Yuksel Senler and Malcolm X
14 Nov, 2025
An karrama sojojin Turkiyya da suka yi shahada a hatsarin jirgin sama a iyakar Azerbaijan da Georgia
Bayan bikin karramawar an aika da gawarwakin sojojin zuwa garuruwansu don yi musu jana’iza.

12 Nov, 2025
Sojojin Turkiyya 20 sun yi shahada a hatsarin jirgin soji na dakon kaya a Georgia: Ma’aikatar Tsaro
Wani jirgin dakon kaya na Turkiyya ƙirar C-130 wanda ke kan hanyarsa daga Azerbaijan zuwa Turkiyya ya faɗi kusa da kan iyakar Azerbaijan da Georgia.

11 Nov, 2025
Jirgin dakon kaya na sojin Turkiyya ya yi hatsari a iyakar Georgia-Azerbaijan dauke da jami’ai 20
Shugaban Turkiyya Erdogan ya bayyana damuwarsa, yana mai cewa ana ci gaba da ayyukan ceto tare da hadin kai da jami’an yankin.

10 Nov, 2025
Turkiyya na jimamin tunawa da rasuwar Ataturk shekara 87 da suka wuce
Shugaban Turkiyya da shugabannin siyasa da manyan jami’an shari’a da jami’an soji da sauran wakilan ƙasa sun taru a Anitkabir a birnin Ankara domin karrama Mustafa Kemal Ataturk, da ya assasa ƙasar kuma shugabanta na farko.

9 Nov, 2025
Nasarar da aka samu a yankin Karabakh na Azerbaijan babbar nasara ce ga yankin Caucasus: Erdogan
Yayin da yake jawabi a wani biki na tunawa da cikar shekaru biyar da nasarar Azerbaijan a Karabakh, Erdogan ya yaba game da kawo ƙarshen mamayar da ta ɗauki tsawon shekaru 30 ta Armenia.

7 Nov, 2025
Turkiyya ta yi umarnin kama Firaministan Isra’ila Netanyahu da wasu mutane kan kisan kiyashi a Gaza
Israila ta kashe kusan mutane 69,000, mafi yawancin su mata da yara, kuma ta jikkata wasu 170,600 a kisan ƙare-dangi a Gaza tun daga Oktoba 2023.

6 Nov, 2025
Turkish Airlines ya sayi hannun jari na dala miliyan 355 a kamfanin Air Europa na Spain
Kamfanin jiragen saman Turkiyya ya doke abokan hamayyarsa na Turai Lufthansa da Air France-KLM domin tabbatar da yarjejeniyar raba iko da kamfanin.

3 Nov, 2025
Erdogan ya yi Allah wadai da kashe fararen-hula a birnin Al Fasher na Sudan
“Babu wanda ke da zuciya a kirjinsa—ba dutse ba—da zai iya aminta da kisan kiyashin da aka yi wa fararen hula a Al Fasher da ke Sudan, a ‘yan kwanakin nan,” in ji Erdogan.

2 Nov, 2025
Za gudanar da tattaunawa a Istanbul kan yarjejeniyar tsagaita wutar Gaza, da matsalolin jin ƙai
Ana sa ran taron zai haɗa ministocin harkokin wajen ƙasashen Turkiyya, Hadaddiyar Daular Larabawa, Indonesiya, Qatar, Pakistan, Saudiyya, da Jordan – waɗanda suka gana da Shugaban Donald Trump a Satumba, a gefen babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya.

31 Oct, 2025
Tsarin duniyta na yanzu ya fi ba da fifiko kan iko fiye da adalci: Babban Daraktan TRT Sobaci
An fara taron duniya na TRT World karo na tara a Istanbul, inda ka haɗa shugabanni da manazarta da masu kawo sauyi daga sassan duniya.


