An tono makarantar Islamiyya mai shekara 900 yayin aikin sabunta birni a yankin Anatolia a Turkiyya

An gano makarantar islamiyyar ne a kusa da kabarin Melik Mehmed Gazi, daga ɓangaren kudu na Masallacin Kebir na yankin Kayseri na Turkiyya.
20 Jan, 2026
Filin Jirgin Sama na Istanbul ya zama na biyu mafi hada-hada a Turai a 2025: Erdogan

Turkiyya ta zama ɗaya daga cikin ƙasashen da ke da hanyoyin jiragen sama mafi girma a duniya, in ji Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan.
19 Jan, 2026
Babu wanda ke son sake ɗaukar hoto da Netanyahu, in ji Ministan Harkokin Wajen Turkiyya

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya ce manufofin Netanyahu, da suka janyo mutuwa da rushe gine-gine a yankin, sun mayar da Isra’ila saniyar ware.
16 Jan, 2026
Turkiyya ta yi gargaɗi kan tsoma baki daga waje a Iran, ta buƙaci a magance rikicin a cikin gida

Kakakin Jam’iyyar AK mai mulki a Turkiyya Omer Celik ya jaddada cewa tsoma baki, musamman wanda Isra’ila take rura wutarsa, na iya jawo babban rikici da rashin zaman lafiya mai zurfi a Gabas ta Tsakiya.
13 Jan, 2026

Turkiyya na sanya ido sosai kan rikici a Syria a wani bangare mai muhimmanci kan tsaron kasarta

Erdogan ya yi kira da a dawo da Turkiyya ga shirin samar da F-35 da Amurka ke jagoranta

Dubban mutane sun yi gangami a Istanbul na goyon bayan Falasɗinawa

Turkiyya ta fara gina tashar sararin samaniya a Somalia: Minista

Shugaban Turkiyya ya yi wa Firaiministan Libya ta’aziyya kan mutuwar babban hafsan sojin ƙasar
23 Dec, 2025
Turkiyya ta soki ta’addancin RSF a Sudan, ta yi kiran gaggawa don bayar da damar ayyukan jinƙai
Jakadan Turkiyya a Majalisar Ɗinkin Duniya Ahmet Yildiz ya ce Sudan ta zama waje mafi girma a duniya da ke fuskantar rikicin tsugunar da jama’a, inda ya ƙara da cewa “Halacci da tattaunawa” ne kaɗai za su kawo mafita.

20 Dec, 2025
Turkiyya ta kai rukunin farko na tantuna 30,000 da za ta kai Sudan a matsayin agaji
Jirgin kayan ya isa Port of Sudan inda aka tarbe shi ta hannun Mataimakin Shugaban Hukumar Kula da Bala’o’i da Ayyukan Gaggawa ta Turkiyya (AFAD), Hamza Taşdelen, da jakadan Turkiyya a Sudan, Fatih Yıldız.

16 Dec, 2025
Shirin kawar da shara na Matar Shugaban Turkiyya ya tsara taswirar Ankara na karbar bakuncin COP31
Yayin da Turkiyya ta shirya karɓar bakuncin babban taron sauyin yanayi na duniya na 2026, gagarumin shirin Matar Shugaban Ƙasar ya tashi daga matakin fafutuka zuwa ga tsarin kula da yanayi na duniya.

16 Dec, 2025
Turkiyya ta kakkaɓo wani jirgi maras matuƙi da ya nufo sararin samaniyarta ta kan Bahar Aswad
Ma’aikatar tsaron Turkiyya ta ce an kakkaɓo wani jirgi mara matuƙi da aka gano kusa da Bahar Aswad a wani wuri mara hatsari bayan ya gaza mayar da martani ga matakan gudanarwa.a

15 Dec, 2025
Turkiyya ta ba da sabbin shawarwari tsaro kan Bahar Aswad bayan ƙaruwar hari kan jiragen ruwa
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Fidan ya yi kira kan a samar da tsaro a Bahar Aswad a daidai lokacin da ake samun ƙaruwar kai hare-hare kan jiragen ruwa ciki har da masu alaƙa da Turkiyya.

15 Dec, 2025
Turkiya ta yi Allah wadai da harin da ya kashe sojojin wanzar da zaman lafiya 6 na MDD a Sudan
Ankara ta sake jaddada goyon bayanta wajen neman hanyoyin da za su kasance mafita wurin samar da zaman lafiya a Sudan.

15 Dec, 2025
Saƙon Turkiyya kan Gaza a taron MDD na watan Satumba ya bar Trump cikin tunani: Erdogan
“Za mu ci gaba da bin hanyarmu tare da jajircewa a lokutan da ke tafe. Babu wani koma baya,” a cewar Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan.

13 Dec, 2025
Shugaba Erdogan ya yi gargaɗi kan mayar da Bahar Aswad fagen fama
Shugaban Turkiyya ya kira da a tsagaita wuta tsakanin Rasha da Ukraine, inda ya buƙaci a bar jiragen ruwa su rinƙa wucewa cikin salama a cikin tekun.

12 Dec, 2025
Turkiyya tana bai wa zaman lafiya da tattaunawa mahimmanci – Shugaba Erdogan
Turkiyya ta ɗau alƙawarin ƙarfafa diflomasiyya a duniya yayin da Shugaba Erdogan ya jaddada buƙatar samar da mafita na haɗa kai da di-gaba da tallafa wa yarjejeniyar tsagaita wuta mai rauni a taron Turkmenistan .

6 Dec, 2025
An buɗe Taron Ilimi na Istanbul karo na biyar wanda Gidauniyar Maarif ta shirya
Wannan shekara ta gudanar da taron ya nuna manufofin nan gaba, hanyoyin masu ruwa da tsaki, da ayyuka masu kyau.


