Kotu a Bangladesh ta tura manyan hafsoshin soji gidan yari a wata shari’a ta tarihi

Manyan hafoshin, ciki har da janar-janar biyar, an zarge su da laifin kafa wani ɓoyayyen wurin tsare mutane a lokacin mulkin Firaminista, Sheikh Hasina, wadda aka kora a mulki.
22 Oct, 2025
Tsohon shugaban Faransa Nicolas Sarkozy ya fara zaman gidan kaso kan karɓar kuɗin a wurin Gaddafi

Tsohon shugaban Faransa ya fara zaman gidan kason La Sante bayan kotu ta same shi da laifin karɓar kuɗaɗe daga wajen tsohon shugaban Libya Gaddafi domin yin yaƙin neman zaɓensa a shekarar 2007, abin da ya saɓa wa doka.
21 Oct, 2025
Turkiyya ta shiga tsakani: Yadda diflomasiyyar Erdogan ta taimaka wajen cim ma tsagaita wuta a Gaza

A yayin da ake fargabar rushewar yarjeniyoyi, shigar Turkiyya cikin tattaunawar — da amfani da sanayya da dacewar ayyukan leƙen asiri — sun mayar da shawara mai rauni zuwa yarjejeniyar da ta haifar da sakamako mai ma’ana.
11 Oct, 2025
Burkina Faso ta kama ma’aikatan jinƙai bisa zargin leƙen asiri

An zargi jami’an leƙen asirin da daukar bayanai masu muhimmanci a na’urori game da rundunar sojin kasar ta Yammacin Afirka.
9 Oct, 2025

INEC ta buƙaci a hukunta duk wanda ya fara kamfen ɗin 2027 kafin lokaci

Ghana ba za ta ci gaba da kashe dala miliyan 15 a ko wace shekara kan hayar ofishoshin jakadanci ba

Shin ya dace INEC ta sake yi wa jam’iyyu 171 rijista a Nijeriya?

Dakarun tsaron Nijar sun daƙile hari a Abalama sun kashe ‘yan bindiga

‘Yan sanda za su yi bincike kan harin da aka kai wa ayarin motocin Abubakar Malami a Kebbi
2 Sep, 2025
Gertrude Torkornoo: Shugaba Mahama ya kori Alƙaliyar Alƙalan Ghana daga aiki
Shugaban ya sauke alƙaliyar ne bayan an same ta da laifin yin amfani da matsayinta wajen aikata ba daidai ba.

1 Sep, 2025
An rantsar da kwamandan RSF Dagalo a matsayin shugaban gwamnatin adawa a Sudan
A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, gamayyar ƙawancen da RSF ke jagoranta, ta ce Dagalo ya sha rantsuwar kama aiki a Nyala, babban birnin Jihar Darfur ta Kudu da ke yammacin Sudan.

22 Aug, 2025
China za ta karɓi baƙuncin shugabannin ƙasashen duniya a taron SCO don ƙarfafa ikon faɗa-a-ji
Shugabanni daga ƙasashe fiye da 20 za su hallara a birnin Tianjin a daidai lokacin da Shugaba Xi Jinping ke ƙoƙarin amfani da taron ƙolin ƙungiyar SCO wajen ƙarfafa tsaro da tasiri a yankin.

20 Aug, 2025
Trump ya ce yarjejeniyar Ukraine za ta iya taimaka masa ‘shiga aljanna’
Shugaban Amurka ya ce yana fatan samun sa’ar shiga aljanna sakamakon ƙoƙarin da yake yi na samar da zaman lafiya tsakanin Ukraine da Rasha.

16 Aug, 2025
‘Yan sanda sun kama kusan mutum 300 kan zargin tayar da hargitsi a zaɓukan cike gurbi a Kano
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kano ranar Asabar ya ce mutanen da aka kama suna ɗauke da muggan makamai, ciki har da bindigogi.

16 Aug, 2025
Ana gudanar da zaɓukan cike gurbi a wasu jihohin Nijeriya
Manyan ‘yan siyasa irin su gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da takwaransa na Kaduna Uba Sani da babban abokin hamayyarsa kuma tsohon gwamnan Jihar ta Kaduna Nasir El-Rufai duka sun yi yaƙin neman zaɓe ga ‘yan takarar jam’iyyunsu.

1 Aug, 2025
INEC za ta fara rajistar masu zaɓe a faɗin Nijeriya ranar 18 ga Agustan 2025
Hukumar ta ce za a buɗe rajistar masu kaɗa ƙuri’a ta intanet a ranar 18 ga watan Agusta ta hanyar tasharta, cvr.inecnigeria.org.

28 Jul, 2025
Sudan ta yi Allah wadai da kafa gwamnatin adawa ta RSF
Rundunar sojin Sudan da ke samun goyon bayan gwamnatin ƙasar ta yi Allah wadai da kafa gwamnatin adawa ta RSF, inda ta bayyana ta a matsayin “gwamnatin fatalwa”

24 May, 2025
Jumhuriyar Dimokuradiyyar Kongo ta cire wa tsohon Shugaban Kasar Kabila rigar kariya
Ana neman Kabila ruwa a jallo a Jumhuriyar Dimokuradiyyar Kongo saboda zargin goyon bayan ‘yan tawaye a gabashin kasar.

22 May, 2025
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC za ta samar da sashen aiki da Ƙirkirarriyar Basira
Kirkirarriyar Basira na iya kawo babban sauyi a harkokin zabuka a Nijeriya, inda a daya bangaren kuma, ana iya amfani da shi wajen yada labaran karya, jirkita bayanai da aikata manuba a yanar gizo.


