16 Aug, 2025

Ana gudanar da zaɓukan cike gurbi a wasu jihohin Nijeriya

Manyan ‘yan siyasa irin su gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da takwaransa na Kaduna Uba Sani da babban abokin hamayyarsa kuma tsohon gwamnan Jihar ta Kaduna Nasir El-Rufai duka sun yi yaƙin neman zaɓe ga ‘yan takarar jam’iyyunsu.

6b3a6ca53e7c6dcd014baef5e69d23dbf9315cbf5944983d8c38230d2a0318e4

1 Aug, 2025

INEC za ta fara rajistar masu zaɓe a faɗin Nijeriya ranar 18 ga Agustan 2025

Hukumar ta ce za a buɗe rajistar masu kaɗa ƙuri’a ta intanet a ranar 18 ga watan Agusta ta hanyar tasharta, cvr.inecnigeria.org.

dfb93790f219fefbd1f68be401a48202700ba09deaac577a3120e56f3bcaaf13

28 Jul, 2025

Sudan ta yi Allah wadai da kafa gwamnatin adawa ta RSF

Rundunar sojin Sudan da ke samun goyon bayan gwamnatin ƙasar ta yi Allah wadai da kafa gwamnatin adawa ta RSF, inda ta bayyana ta a matsayin “gwamnatin fatalwa”

fd8be75af456a576db57af43c77cc4e1b433b300c4ad16d6d765623f951221e0

24 May, 2025

Jumhuriyar Dimokuradiyyar Kongo ta cire wa tsohon Shugaban Kasar Kabila rigar kariya

Ana neman Kabila ruwa a jallo a Jumhuriyar Dimokuradiyyar Kongo saboda zargin goyon bayan ‘yan tawaye a gabashin kasar.

2025 05 23t090755z 649098996 rc2m3da8j2zf rtrmadp 3 congo politics

22 May, 2025

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC za ta samar da sashen aiki da Ƙirkirarriyar Basira

Kirkirarriyar Basira na iya kawo babban sauyi a harkokin zabuka a Nijeriya, inda a daya bangaren kuma, ana iya amfani da shi wajen yada labaran karya, jirkita bayanai da aikata manuba a yanar gizo.

al48etz5 400x400 1

21 May, 2025

Shugaban Turkiyya ya ce duniyar Turkawa ba za ta cika ba sai da Jumhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus

Turkiyya ta yi amanna cewa “Hoton iyalan duniyar Turkawa zai zama mai nakasu a ko yaushe idan babu Jumhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus a ciki,” in ji Erdogan.

aa 38028989

21 May, 2025

An yanke wa tsohon firaministan DRCCongo hukuncin daurin shekaru 10 kan cin hanci da rashawa

An yanke wa tsohon Firaministan DRC, Augustin Matata Ponyo, hukuncin daurin shekaru goma saboda “almundahana” da dala miliyan 247 mallakin gwamnatin ƙasar.

augustine

20 May, 2025

Majalisar Nijeriya ta amince a bai wa ɗan jaridar da ya bankaɗo digirin bogi kariyar shekara 10

Majalisar Wakilan Nijeriya a ranar Litinin ta bayar da umarnin da a bayar da tsaro na tsawon shekaru 10 ga ɗan jarida mai bincike Umar Audu, da bincikensa ya bankaɗo yadda ake sayar da digirin bogi a Jami’o’in Jumhuriyar Benin ga ‘yan Nijeriya.

umar 20audu

16 May, 2025

Kotu a Finland ta tuhumi dan awaren Baifra ta Nijeriya Simon Ekpa da laifin ta’addanci

Tuhume-tuhumen da aka yi wa Simon Ekpa na da alaƙa da ƙoƙarin da yake yi na kafa ƙasar Biafra a Nijeriya, in ji Hukumar da ke Gabatar da Kara ta Finland.

21213589 0 0 763 430

16 May, 2025

Idanu sun karkata ga Istanbul a yayin da Rasha da Ukraine suka fara tattaunawar zaman lafiya

Istanbul na karɓar baƙuncin tattaunawar banarori uku inda Turkiyya ta haɗa Rasha da Ukraine da Amurka waje guda, a wani sabon yunƙuri na kawo ƙarshen yaƙin.

dolmabahce 20aa 20archive
Loading...