19 Nov, 2025

Tinubu ya yi alhinin mutuwar Janar Uba da ‘yan ta’adda suka kashe a Borno

Shugaban na Nijeriya ya kuma yi magana game da ɗalibai 25 da aka sace a makarantar ‘yan mata ta gwamnati a ƙaramar hukumar Danko/Wasagu ta jihar Kebbi ranar Litinin.

597c5c61eb477b9ac9dbfde23541194de29ffec030afb94ea2691b80034212d9 main 1 2

18 Nov, 2025

Majalisar Dokokin Amurka za ta binciki zargin yi wa Kiristoci kisan kiyashi a Nijeriya ranar Alhamis

Za a gabatar da kwamitoci biyu na shaidu, ciki har da manyan jami’an Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka da shugabannin addinai na Nijeriya.

0d613f2f470e519ed6cae2181831b328ad334106885f0e64396aafa1c43dbea7

18 Nov, 2025

Gwamnatin Jihar Katsina za ta shirya muƙabala tsakanin Yahya Masussuka da sauran Malaman Musulunci

“Domin samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali, gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Radda ya umarci Malam Yahya ya shirya kare kansa bisa zargin da ake masa a gaban majalisar malamai,” in ji sanarwar.

1dba315285cd7a2c0a489efcf588921dc8fcb92fb35eecba68bc382a52eb64a9 main

18 Nov, 2025

Babban hafsan sojin Nijeriya ya je Jihar Kebbi ya nemi a tsaurara neman ‘yan matan da aka sace

Janar Shaibu ya bayar da umarnin ne a ranar Litinin, 17 ga Nuwamban 2025, yayin wata ziyarar aiki da ya kai jihar.

29cd8c4de927cac9c0bce7a88e7367814beebb48204460aa766af7630193d3d5

18 Nov, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta umarci jami’an tsaro su kuɓutar da ɗalibai mata da aka sace a Jihar Kebbi

“An umarci jami’an tsaronmu da jami’an leƙen asiri su gano, tare da kuɓutar da ɗaliban da kuma dawo da su cikin aminci,” a cewar Minitstan Watsa Labarai na Kasar, Mohammed Idris a cikin wata sanarwa.

1762523458003 anjtyv 105c11efefe765793b66d3c248a736b11192b88a7bd0e0f10713c46e052e14cd

17 Nov, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da tallafin jarin N50m ga ɗalibai a fannin ƙirƙire-ƙirƙire

Shirin zai taimaka wajen gano da horar da matasa manyan gobe ‘yan Nijeriya tare da samar da hanyar tallafawa ƙirƙire-ƙirƙirensu masu mahimmaci a fannonin Kimiyya da Fasaha da Injiniyanci da Lissafi da kuma Kimiyyar Lafiya wato (STEMM).

cc2e6879d13809a7e9b399f128fe33bc004e40acfdcd08be2881fe43d526fea9

17 Nov, 2025

Nijeriya tana tattaunawa kan tsaro da Amurka bayan barazanar Trump: Yusuf Tuggar

Nijeriya tana cikin tattaunawa da Amurka bayan barazanar da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi kan zargin ana yi wa Kiristoci kisan kare dangi a kasar, kamar yadda Ministan Harkokin Wajen Nijeriya ya ce.

e6916a635c8fa9789acc8b041d08a8d4efd01bd2ba80bd3fc53450e671c7be03 main

17 Nov, 2025

‘Yan sandan Nijeriya sun tabbatar da sace ɗalibai ‘yan mata 25 a Kebbi

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya reshen Jihar Kebbi ta ce tuni aka tura jami’an ‘yan sanda na musamman da sojoji da ‘yan bijilanti domin aikin ceto ɗaliban da aka sace.

a47178b1245b66ac5355b4d4b180be79d1afcf074770731340b99f6aed9d5d3a

15 Nov, 2025

Sojojin Nijeriya sun daƙile kwanton-ɓauna, sun yi watsi da jita-jitar sace wani janar na soja

Rundunar Sojin Nijeriya ta ƙaryata wani rahoto na bogi da ke yawo a kafafen sada zumunta wanda ya yi zargin cewa an sace wani Birgediya Janar a Borno.

d4d93247b95a83c96589ef3d5f28017c771806869dc75e8e5f33fc67b7f6a099

14 Nov, 2025

Kasafin kuɗin gwamnatin kano na 2026 zai haura naira tiriliyan ɗaya – Gwamna Abba Kabir

Wannan ne karon farko da gwamnatin Kano za ta gabatar da kasafin kuɗi da ya haura naira tiriliyan ɗaya, a cewar wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan na Kano Sanusi Bature ya fitar ranar Juma’a.

488221215 10227187295100540 362350654579698368 n
Loading...