CBN ya bayyana iya abin da mutum zai iya cirewa a ATM duk sati

A ƙarƙashin sabuwar dokar, mutane za su iya cire ₦500,000 ne daga ATM duk mako yayin da kamfanoni za su iya cire naira miliyan biyar.
3 Dec, 2025
Gwamnatin Kano za ta sayi jirage marasa matuƙa don magance rashin tsaro a kan iyakokin jihar

Wannan matakin ya zo ne bayan jerin hare-haren da ‘yan bindiga suka kai kwanan nan a Kananan Hukumomin Tsanyawa da Shanono.
3 Dec, 2025
Tinubu ya naɗa Christopher Musa Ministan Tsaron Nijeriya

Tinubu ya bayyana haka ne a wata sanarwa da kakakinsa, Bayo Onanuga ya fitar ranar Talata.
2 Dec, 2025
‘Yan majalisar dokokin Amurka za su gana ranar Talata a kan ‘ta’azzarar rashin tsaro’ a Nijeriya

Taron zai kuma kunshi bayanai daga wakilan kwamitin Amurka kan ‘yancin addini na duniya da sauran kwararru kan batutuwan da suka shafi hakan.
2 Dec, 2025

Gwamnonin arewacin Nijeriya na neman a dakatar da haƙar ma’adinai domin matsalar tsaro

Masu kamuwa da cutar HIV sun ragu da kaso 46 cikin 100 a Nijeriya

Kano: Jami’an tsaron Nijeriya sun ceto mutum bakwai da ‘yan bindiga suka sace a Tsanyawa

Sojojin Nijeriya sun daƙile wani shirin kai hari kan al’ummomin Chibok a Jihar Borno

Dubban mutane sun halarci jana’izar Sheikh Dahiru Bauchi a Nijeriya
27 Nov, 2025
Shugaba Tinubu ya Amince da Tawagar Nijeriya ta Haɗin Gwiwa kan Tsaro Tsakanin Amurka da ƙasarsa
Kafa wannan tawaga ya biyo bayan wata ziyarar da wata babbar tawagar Nijeriya karkashin jagorancin Mashawarcin Shugaban Ƙasa kan Tsaro, Nuhu Ribadu, ta kai Washington DC kwanan nan.

27 Nov, 2025
Tarihin rayuwar marigayi Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi da gudunmawarsa ga addinin musulunci
Marigayi Sheikh Dahiru Bauchi ya rasu ne a asubahin ranar Alhamis 27 ga watan Nuwamba bayan fata da jinya da ya yi, ya bar gado mai yawa na ilimi, mabiya, da tasiri a fagen addini da zamantakewa a Nijeriya.

27 Nov, 2025
Shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan tsaro, ya ba da umarnin ɗaukar ƙarin dubban jami’an tsaro
Shugaba na Nijeriya Tinubu ya kuma buƙaci majalisar dokokin kasar ta sake duba dokokin da za su bai wa jihohi damar kafa ‘yan sanda, ya kuma yi kira ga cibiyoyin addini da su nemi kariya a lokacin taruka.

25 Nov, 2025
An sako ‘yan matan makarantar sakandaren Jihar Kebbi 24 da ‘yan bindiga suka sace
Bayanai na cewa an kuɓutar da ‘yan matan ne da safiyar Talata ta hanyar tattaunawa, kuma tuni suka ƙarasa birnin Kebbi, babban birnin jihar a cikin daren Talata, kamar yadda Kwamishinan Labarai Jihar Yakubu Ahmed BK ya shaida wa TRT Afirka.

25 Nov, 2025
Majalisar Wakilan Nijeriya ta ce ana samun ƙaruwar zamba ta POS da ayyukan kirifto ba bisa ƙa’ida ba
Olufemi Bamisile, Shugaban kwamitin, wanda ke jawabi a wani zaman bincike ya ce ayyukan masu ruwa da tsaki sun nuna manyan giɓi a fannin harkokin kudi na dijital na Nijeriya.

25 Nov, 2025
‘Yan bindiga sun sace mutum takwas a karamar hukumar Tsanyawa a Jihar Kano
Dan majalisar tarayya mai wakiltar yankin, Injiniya Sani Bala Tsanyawa ya tabbatar wa TRT Afrika da labarin, sai dai ya ce zuwa yanzu ba su kammala tattara alƙaluman yawan mutanen da aka ɗauke ba.

25 Nov, 2025
Gwamnonin Kudu maso Yammacin Nijeriya sun sabunta kira kan samar da ‘yan sandan jihohi
Gwamnonin sun kuma amince da kafa wata kafa ta intanet ta musayar bayanan sirri kan barazana da kuma tsaro sakanin jihohin.

25 Nov, 2025
Nijeriya na fuskantar yunwa mafi muni a tarihi saboda hare-haren ‘yan bindiga da rage tallafi: MDD
Kusan mutum miliyan ɗaya ne a ƙasar ta Afirka suke dogara da tallafin Hukumar Abinci Ta Majalisar Ɗinkin Duniya (WFP), amma giɓin kudi ya tilasta wa hukumar rage shirinta na samar da abinci mai gina jiki a watan Yuli.

24 Nov, 2025
Amurka za ta tallafa wa Nijeriya da bayanan sirri da kayayyakin tsaro – Fadar Shugaban Nijeriya
Wannan ya biyo bayan tattaunawa da muhawarar da aka gudanar a makon da ya gabata tsakanin tawagar manyan jami’an Nijeriya da jami’an Amurka, domin ƙarfafa dangantakar tsaro tsakanin ƙasashen biyu.

24 Nov, 2025
Tinubu ya yi ganawar sirri da manyan jami’an tsaron Nijeriya
Da yake bayani ga manema labarai bayan ganawar, babban hafsan sojin ƙasan Nijeriya Waidi Shaibu ya ce sun samu labari mai kyau daga jihar ƙwara inda mutane 38 da aka yi garkuwa da su daga cocin suka koma ga iyalansu.


