9 Dec, 2025

Rundunar sojin saman Nijeriya ta musanta keta sararin samaniyar Burkina Faso

Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce jami’anta suna cikin aminci kuma sun sami tarba mai kyau a Burkina Faso, sai dai kuma ƙungiyar AES ta ce duk wani jirgin da ya keta alfarmar sararin samaniyarta za a yi kaca-kaca da shi.

d78f7ac7e26a4473e9fbe7e1cb9b3b5a237bee9852f60e1663be110e29c9225d

9 Dec, 2025

Gwamnatin Jihar Neja ta karɓi ɗalibai 100 na St. Mary’s Catholic School da aka ceto

Ɗaliban na makarantar St. Mary’s Catholic School sun isa gidan gwamnatin Jihar Neja ne a cikin motocin bas da misalin ƙarfe 5:20 na yamma sannan Gwamna Bago da wasu jami’an gwamnatinsa suka tarbe su.

nigeria abductions 68644

8 Dec, 2025

Kotu ta yi watsi da buƙatar Nnamdi Kanu ta a ɗauke shi daga gidan gyaran yari na Sokoto

Mai shari’a James Omotosho na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ya ƙi amincewa da buƙatar Nnamdi Kanu, jagoran ƙungiyar IPOB, ta a ɗauke shi daga gidan gyaran hali na Sokoto uzwa Abuja ko kuma Jihar Nasarawa mai maƙwabtaka.

2025 10 27t150914z 902876975 rc2ekhajhufc rtrmadp 3 nigeria biafra

8 Dec, 2025

Shugaba Tinubu ya jinjina wa sojojin Nijeriya kan daƙile juyin mulki a Benin

Bayan buƙatar da gwamnatin Benin ta yi sau biyu, Shugaba Bola Tinubu ya umarci jiragen yaƙin Nijeriya su shiga ƙasar inda suka ƙwace ikon sararin samaniyarta domin daƙile masu iƙirarin juyin mulkin da ke gidan talbijin na ƙasar da wani sansanin soji.

a0c30d1bf54ddcc90e623229654a01dde9ec9b608987c7aec50695c986b13443

8 Dec, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta karɓo ɗalibai 100 da aka sace daga St. Mary’s Catholic School a Jihar Neja

‘Yanbindiga sun kai hari a makarantar St. Mary’s Catholic School da ke Papiri a Jihar Neja ne ranar 21 ga watan Nuwamba inda suka sace mutum 315 — ɗalibai 303 da malamai 12.

nigeria school abduction 82674

7 Dec, 2025

Tawagar Majalisar Dokokin Amurka ta isa Nijeriya, ta tattauna da Nuhu Ribadu

Babban Mai Bai wa Shugaban Nijeriya Shawara kan Tsaro, Nuhu Ribadu ya ce tawagar ta je Nijeriya ne domin tattara bayanai bayan tattaunawar diflomasiyya da tawagar Nijeriya ta yi a Washington a kwanakin baya kan zargin tauye haƙƙin addini.

de01544cbfc4e126448593db139f09853e746281b749364545d5946f248edf9c

6 Dec, 2025

Gwamnatin Nijeriya za ta fara rufe wuraren sana’ar POS marasa rajista daga Janairun 2026

Hukumar da ke yi wa Kamfanonin Rajista a Nijeriya ta yi gargaɗi game da masu gudanar da sana’ar POS ba tare da rajista ba inda ta ce daga Janairun 2026, jami’an tsaro za su fara rufe duk wani wurin sana’ar POS maras rajista.

5ab71a7ba8c42f1ad40e8150e709016c369ef360a7847fa81e60a2cfa30d7aea

5 Dec, 2025

Kakakin Majalisar Jihar Ribas da wasu ‘yan majalisa 16 sun sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Majalisar ta gudanar da zamanta a yau, inda waɗanda suka sauya sheƙar suke cewa sun bar jam’iyyar ta PDP ne saboda rikicin cikin gida da ya addabi jam’iyyar.

d0bc785fd93f8f012faf735643a43d00dd4a0f4f669eb642b3e5f2e536d1ac51

5 Dec, 2025

Ghana na shirin kashe dala biliyan 3.4 a fannin makamashin da ake iya sabuntawa

Ministan makamashin ƙasar Ghana John Abdulai Jinapor ne ya bayyana wannan shirin ranar Laraba a taron makamashin da ake sabuntawa na Afirka (REFA 2025) da aka yi a birnin Accra.

1741769933186 vbe01p 2024 12 14t124637z 684040865 rc2f 9 rtrmadp 3 ghana politics mahama

4 Dec, 2025

Majalisar Tattalin Arzikin Nijeriya ta amince da N100bn don gyara cibiyoyin horas da ‘yansanda

An ɗauki wannan matakin ne a taron majalisar na 154 inda majalisar ta amince domin gyara cibiyoyin horas da ‘yan sanda da sauran hukumomin tsaro a faɗin ƙasar.

da48f5d318721abeb8073617a36f0f98e956e5fd0d396927fb294a03ffe6c76b
Loading...