18 Dec, 2025

Kotu a Nijeriya ta yi watsi da buƙatar Abubakar Malami ta neman beli

Babbar Kotun Tarayyar Nijeriya ta yi watsi da buƙatar tsohon Ministan Shari’ar wanda EFCC ke tsare da shi, inda kotun ta goyi bayan hukumar EFCC kan cewa hukumar ta samu sahalewar kotu kafin ta tsare Malami.

7098b329de13a8b2c79939ad1ddd126050bca1d126df02ea2a746ce09a6abc14

18 Dec, 2025

EFCC ta kama wasu bokaye da dala miliyan 3.4 da €280,000 na jabu a Osun da Lagos

Waɗanda aka kama sun hada da maza biyu da mata uku, kuma an kama su ne a wuraren ibadarsu da ke Jihohin Osun da Legas bayan ayyukan leƙen asiri da EFCC ta jagoranta.

171e9e9271833be6f3b4ef6b26ed61deec1f63662bcf07c26ba90570c6f90924

18 Dec, 2025

An warware rikici tsakanin Nijeriya da Burkina Faso kan jirgin saman Nijeriya da aka tsare — Tuggar

Tattaunawar da aka yi game da batun ranar Laraba an yi ta ne tsakanin jami’an Nijeriya da Burkina Faso a babban birnin ƙasar Ouagadougou.

7b8ba92d6c8b8d37ce3f14bc74a4a52d966ef091dd6e1c94d9eb58c67c67f9a1

17 Dec, 2025

Shugaban NMDPRA Farouk Ahmed ya yi murabus, Tinubu ya nada wanda zai maye gurbinsa

Matakin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da ce-ce-ku-ce kan kalaman da Aliko Dangote ya yi na zargin kashe miliyoyin daloli wajen biyan kudin makarantar sakandare ga ‘ya’yan Farouk Ahmed a ƙasashen waje.

d3c5cee83a3bcf66295c558aebce6f6e317fdf9437d31e16b666aad7ac5fd9a2 main

17 Dec, 2025

Kotu ta ba wa NDLEA damar tsare jirgin ruwa da ma’aikatansa 21 kan dakon hodar ibilis daga Brazil

Jami’an NDLEA, wadanda suka yi aiki bisa ga sahihan bayanan sirri, sun gano hodar iblis da aka ɓoye a cikin ramin jirgin a ranar 6 ga Disamban 2025, a cewar sanarwar hukumar a ranar Laraba.

3fb6e10238bd6f6ca84120d67d65cc713815a42f4090c7249c1a4bcd9e2a8ba1

17 Dec, 2025

Hukumar ICPC ta ce za ta binciki shugaban NMDPRA Farouk Ahmed kan ƙorafin Dangote

A takardar ƙorafin da aka gabatar a ranar 16 ga Disamba, Dangote ya nemi a kama Ahmed, a gudanar da bincike tare da gurfanar da  Farouk  Farouk Ahmed a kotu kan zargin yin rayuwar ƙarya da kuɗin da yake samu a matsayin ma’aikacin gwamnati.

2025 12 15t055200z 2 lynxmpelbe089 rtroptp 3 france business macron

16 Dec, 2025

Dangote ya miƙa ƙorafi ga hukumar ICPC kan shugaban NMDPRA Farouk Ahmed

A cikin takardar ƙorafin da aka gabatar a ranar 16 ga Disamba, Dangote ya nemi a kama Ahmed, a gudanar da bincike tare da gurfanar da shi a gaban ƙuliya bisa zarginsa da yin rayuwar ƙarya fiye da ƙarfinsa a matsayin ma’aikacin gwamnati.

cffdce026990f39971dc043bd5fd3eafabacb4b098db97a079faac6efe98f6e4

16 Dec, 2025

Dakarun Nijeriya sun kashe gawurtattun ‘yanbindiga, sun kuɓutar da mutane a Kaduna da Filato

Kazalika ranar 12 ga watan Disamba dakaru sun yi nasarar kai samame a maɓiyar wani ƙasurgumin ɓarawo da ya yi ƙaurin suna a garkuwa da mutane a ƙananan hukumomin Bassa da Jos North na Jihar Filato, in ji sanarwar.

10176a4db61af6d095c1d7ce285688063fcbcd595c79009f1a7c4e52cbc2383a

16 Dec, 2025

An kama mutum shida bisa safarar makamai da garkuwa da mutane a Jihar Neja ta Nijeriya

Abiodun ya ƙara da cewa ranar 27 ga watan Nuwamba, ma’aikata sun kama wani mai suna Aminu Ahmed bisa zargin garkuwa da yara uku a Kontagora da kuma karɓar kuɗin fansa fiye da naira miliyan biyu.

5a42a67ec5ff0cfa758ae011d623b2cf382eb416739555859daf1d437b9da428

15 Dec, 2025

Rashin sa ido kan shigar da mai Nijeriya na barazana ga ayyukan yi da zuba jari: Dangote

Dangote ya bukaci a gudanar da bincike na hukuma a kan Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Nijeriya, NMDPRA.

2025 11 12t162925z 63217581 rc28ggap24xm rtrmadp 3 zimbabwe investment dangote
Loading...