12 Jun, 2026

Majalisar Wakilan Nijeriya ta amince da ƙudirin kafa ‘yansandan jihohi

Wannan mataki zai taimaka wajen ƙara kusancin tsarin ‘yansanda da yanayin abubuwan da ke faruwa a yankunansu, yayin da hukumomi ke neman hanyoyin magance matsalolin tsaro daban-daban da suka mamaye tsarin da kuma iko da ake samu daga sama.

nigeria attack 36545 main

11 Jun, 2026

Aƙalla mutum 10 sun mutu, bakwai sun jikkata bayan fashewar bam a Jihar Zamfaran Nijeriya

Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe 6:15 na yammacin ranar Litinin, lokacin da wata motar Volkswagen Golf da ke ɗauke da fasinjoji daga Bagega zuwa Anka a Ƙaramar Hukumar Anka ta taka bam ɗin da aka dasa a kan hanya.

21528263 25efa39c 1ca0 4433 be7f 63aa63c4c16e 720 main

11 Jun, 2026

Majalisar dattawa ta Nijeriya ta nemi a kamo tsohon shugaban NNPCL, Mele Kyari, kan tiriliyan N210

Wannan umarni ya biyo bayan ƙauracewa binciken da Mele Kyari ya yi akai-akai, wanda aka shirya don yin tambayoyi da Ofishin Babban Mai Binciken Asusun Gwamnatin Tarayya ya bijiro da su game da bayanan kuɗin kamfanin.

images 20 1

10 Jun, 2026

Mutum uku sun mutu yayin da ’yanta’adda suka kai hari wata makaranta a Jihar Kogi a Nijeriya

A cewar rundunar ’yansanda, maharan sun kutsa cikin al’ummar Iluke Bunu ne a kan kusan babura 40, inda suka jefa mazauna yankin da ɗalibai cikin firgici yayin da suka kaddamar da harin.

e8017fcb81faec324e841bcf54b18f36d331be937c2e5b916dd3779a6a4cc0e5

10 Jun, 2026

Tinubu ya kafa kwamitin yaƙi da Ebola, ya ware ₦10bn domin aikin kwamitin

Kwamitin da shugaban ƙasar ya kafa zai kasance ƙarƙashin jagorancin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, kuma zai haɗu da mambobi daga ma’aikatu da hukumomi masu alaƙa, tare da wakilai daga jihohi.

trump islamic state 91916 main

9 Jun, 2026

Ana samun nasara a sauye-sauyen tattalin arzikin Nijeriya, amma talauci na ƙaruwa: IMF

Tun bayan hawansa mulki fiye da shekaru uku da suka gabata, Shugaba Bola Tinubu ya cire tallafin man fetur wanda ya daɗe yana sa farashin fetur ya yi sauƙi a ƙasar, sannan ya sassauta tsarin canjin kuɗin ƙasar da kuma sake fasalin tsarin haraji.

1781024703956 cfq8yq e8e7a45c2bc30d4f9e05d8a1526daed2b6d1b1974ff6a4f3188fa46d34ba18ee

9 Jun, 2026

Mutum huɗu sun rasu a hatsarin jirgin ƙasa a jihar Delta ta Nijeriya

Hatsarin na ranar Litinin ya zo ne watanni bayan wani hatsarin sauka daga layi a Nuwamban 2025, wanda aka ɗora alhakinsa kan ayyuka masu ɓarnata kayayyakin sufuri.

79dd49b64d9a7966ab1cd6100a24727940144828f67ffea4fc71755c9dc7eace

9 Jun, 2026

ɓarayin daji sun yi garkuwa da gomman mutane a Jihar Zamfara bayan sun gayyace su tattaunawar sulhu

An kama gomman mutane mafi yawancinsu dattijai a Jihar Zamfara ta arewa maso yammacin Nijeriya bayan ‘yanbindiga sun gayyace su tattaunawar zaman lafiya.

4eb6ca003452f9e87a232a54f4e146a989b2618ab0549ed96fa4e79faa0b9fca

8 Jun, 2026

Wakiliyar MDD kan ‘yancin addini ta fara ziyarar aiki a Nijeriya

Nazila Ghanea, wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan ’yancin addini ta isa Nijeriya a ranar Litinin domin gudanar da wata ziyara da za ta kai zuwa Abuja, Kano, da kuma Jos a Jihar Filato.

5a3a4146b3c90a6f722d3eb56e69d875a09ff283c462ae34ac20a81ac87ac4f3

7 Jun, 2026

Boko Haram ta saki fiye da mutum 400 da ta yi garkuwa da su a Jihar Borno

Satar mutane ta zama wata dabarar da ‘yan Boko Haram suka yi amfani da ita sau da yawa a cikin hare-haren da suke kaiwa na tsawon shekaru 17 a cikin Nijeriya, musamman a arewa maso gabas.

26a73c22fd49e3a70a49ccf3c4bf5d0385cb1cc674d6d9d3d3ac7a977d018f15
Loading...