30 Dec, 2025

‘Yan jarida bakwai sun mutu sakamakon hatsarin mota a Gombe

Tayar motar bas din da suke cikince ta fashe a hanyarsu ta dawo wa.

88f757ce77ef48978295cbc467d78bc3b58d386a22c21d1b1b138d80b2526dd6

29 Dec, 2025

Siyasar Kano: Shin Kwankwaso ne zai tura Gwamna Abba Jam’iyyar APC ko kuwa gaban kansa yake son yi?

A siyasar Nijeriya ba sabon abu ne sauya shekar masu mulki daga jam’iyyun da suka yi nasara a karkashinsu zuwa wasu jam’iyyun na daban, inda a baya bayan nan wasu gwamnonin jam’iyyun adawa suka koma jam’iyyar APC mai mulkin Nijeriya.

489498858 10227281976307511 770711238063167201 n 1

28 Dec, 2025

Shugaba Tinubu ya tafi Turai don ci gaba da hutun ƙarshen shekara

Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban Nijeriya, Bayo Onanuga, ya wallafa a shafinsa na X, ba ta faɗi ƙasar da Shugaba Tinubu zai je a Turai ba, da ma kwanakin da zai kwashe a can.

452124243e01d1dd6270b58dedb75444a3e6a11c4ba304f82795f6cfad7ae110

28 Dec, 2025

Bam da aka binne a titi ya hallaka mutane Jihar Zamfara, wasu da dama sun jikkata

Runduanr ‘yansandan jihar ta tabbatar da fashewar bam ɗin a ranar Asabar da rana, sai dai ba ta yi ƙarin bayani kan yawan waɗanda suka mutu da waɗanda suka jikkata ba. Amma kafofin watsa labaran kasar suna rawaito cewa aƙalla mutum 7 ne suka mutu.

dauda

27 Dec, 2025

Mun tunkari Turkiyya domin neman agaji kan matsalar tsaro – Shugaban Nijeriya Tinubu

Tinubu ya kuma ce gwamnatinsa ba ta yin ƙasa a gwiwa a ƙoƙarinta ta dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a ƙasar, “duk da dabarun yakin sunƙuru da ‘yanbindiga suke yi,” in ji shi.

2025 12 22t170153z 1445223891 rc2gegaabc17 rtrmadp 3 usa military africa

27 Dec, 2025

Hare-haren Amurka sun sauka a wuraren da babu ‘yan ƙungiyar Daesh a Sokoto, in ji mazauna yankin

Wani ɗan majalisar dokoki ya bayyana ƙauyen Jabo a matsayin wurin da ake da ‘zaman lafiya’ wanda ba shi da wani tarihi ‘na kasancewar ‘yan ƙungiyar Daesh, ko Lakurawa, ko ma duk wata ƙungiyar ta’addanci.’

f69d38bd805e2964564443bbe3353a0fd93c732a286d6cb1f521e9cc01bbdb4a

27 Dec, 2025

Jirgin Saman Sojin Nijeriya C-130 da aka tsare a Burkina Faso ya isa Portugal domin yin gyara

An kwashe makonni ana taƙaddamar diflomasiyya tsakanin ƙungiyar AES da Nijeriya bayan saukar gaggawa da jirgin saman kirar C-130 ya yi a Burkina Faso sakamakon matsalar na’ura.

d450f7f594d7fed2cd509106f5f46554a91d350fe362ce0638b2d1d5d38cbb02

26 Dec, 2025

Da haɗin gwiwarmu Amurka ta kai hari Nijeriya: Ma’aikatar Harkokin Waje

Da tsakar daren Alhamis ɗin nan ne a wani saƙo ta shafin sada zumunta na Truth Social, Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar cewa Ma’aikatar Yaƙi ta ƙasarsa ta kai hare-hare a kan ‘yan ta’adda na ƙungiyar ISIS (Daesh) a arewa maso yammacin Nijeriya.

2025 11 04t093812z 1 lynxmpela30gn rtroptp 3 un summit

26 Dec, 2025

Amurka ta kai hari kan mayaƙan Daesh a Nijeriya, in ji Donal Trump

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Ma’aikatar Yaƙi ta ƙasarsa ta kai hare-haren a kan ‘yan ta’adda na ƙungiyar ISIS (Daesh) da ke arewa maso yammacin Nijeriya.

trump 15105

25 Dec, 2025

Gobara ta lalata katafaren ginin GNI mai hawa 22 da wasu da ke jikinsa a Lagos

Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi magana game da lamarin, yana mai kira ga mazauna yankin da su kwantar da hankalinsu tare da tabbatar musu da cewa an shawo kan gobarar.

340b5b7b666b97e68061ebb907aa73818419b746bcef7412692975052a3b3c6f
Loading...