11 Jan, 2026

‘Yan bindiga sun kashe mutum huɗu a wani sabon hari da suka kai Jihar Neja

Wannan harin na zuwa ne mako guda kacal bayan ’yanbindiga sun kashe mutum 42 a wasu ƙauyukan jihar, ciki har da kasuwar Daji da ke kauyen Demo, a Borgu da kuma Kananan Hukumomin Agwara da ke makwabtaka da ita.

5a42a67ec5ff0cfa758ae011d623b2cf382eb416739555859daf1d437b9da428

11 Jan, 2026

An soma bincike kan zargin sakacin wani asibiti a mutuwar ɗan marubuciya Chimamanda a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta ce an sanar da ita a hukumance game da bayanin da Adichie ta bayar kan lamarin, wanda ta bayyana a matsayin abin matuƙar tayar da hankali da baƙin ciki.

e37babd40fffff648ce23578712c00b8fe0e9d31057bd63b7f07b69f3be4e2e6

10 Jan, 2026

Hukumar DSS a Nijeriya ta tabbatar da kama ma’aikacinta kan zargin sace ƙaramar yarinya a Jigawa

Wata kotun majistare a Hadejia da ke Jihar Jigawa, ta bayar da umarnin kamawa tare da binciken jami’in bayan zargin cewa ya sace wata yarinya ’yar shekara 16, ya tsare ta ba bisa ƙa’ida ba, sannan ya tilasta mata sauya addini.

64382a48aec2d6789cf0134a4be1be244ba65b9da4b60580f63a00247d30028d

9 Jan, 2026

Trump ya yi barazanar kai ƙarin hare-hare a Nijeriya

A ranar Alhamis ne aka fitar da kalaman na Trump bayan tattaunawar da ya yi da jaridar New York Times.

2026 01 08t214054z 1 lynxmpem07176 rtroptp 3 usa trump drugpricing

7 Jan, 2026

An gano wani bam da bai fashe ba a Jihar Neja

Rundunar ‘yansandan Jihar Neja da ke arewa ta tsakiyar Nijeriya ta ce ta gano wani bam da bai fashe ba a ƙauyen Zugurma na ƙaramar hukumar Mashegu.

5a42a67ec5ff0cfa758ae011d623b2cf382eb416739555859daf1d437b9da428

6 Jan, 2026

Dakarun Nijeriya sun kubutar da wani Kanal mai ritaya da aka yi garkuwa da shi a jihar Filato

An yin garkuwa da babban jami’in mai ritaya a safiyar ranar 5 ga Janairun 2026 da misalin ƙarfe 00:45 daga gidansa da ke daura da Cocin Salvation Army da ke kan titin Rukuba, karamar hukumar Bassa.

459278870eb746a780260671c2e3fa84d8b820f48b497e29fbff0780271d9a4a

6 Jan, 2026

An kashe sojojin Nijeriya tara a mummunan harin kwanton-ɓauna a Jihar Borno

A baya bayan nan ‘yanta’addar ISWAP da Boko Haram sun tsananta kai hare-hare a yankin arewa maso-gabashin Nijeriya.

2025 12 25t133701z 1076926747 rc2mniaey3c5 rtrmadp 3 nigeria insurgency aftermath

5 Jan, 2026

Sojojin Nijeriya sun ciro gawarwaki 27 a hatsarin kwale-kwale a Jihar Yobe

Dakarun rundunar Bataliya ta 241, tare da haɗin gwiwar sauran hukumomin tsaro da na ceto na gida sun yi gaggauwar isa wurin kana suka yi saurin kai ɗauki, a cewar wata majiya.

94ea9fe2fe2c592dedeec139579613e1e87c3205a381e37748f72af18716a323

5 Jan, 2026

Fiye da mutum 50 ne suka mutu a harin ‘yan bindiga a jihar Neja ta tsakiyar Nijeriya

Rahotanni daga yankin sun ce adadin wadanda suka mutu sakamakon harin da aka kai a wata kasuwa a jihar Neja ta Nijeriya ya haura 50.

6c73db6ca95809e75393ee381777a50dc5d3055a4d37968fcda42e89ebba787e

5 Jan, 2026

‘Yansandan Nijeriya sun gayyaci Fasto Chris Okafor bisa zarge-zargen aikata fyaɗe

Ɗaya daga cikin zarge-zargen da suka fi ɗaukar hankali shi ne na jarumar Nollywood Doris Ogala, wacce, a cikin jerin bidiyoyin Instagram da ta wallafa a ranar 14 ga Disamba, ta yi ikirarin cewa ta yi alaƙa ta jima’i da fasto ɗin.

gpjve wuaauoqq
Loading...