22 Jan, 2026

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanta’addan Lakurawa, sun kuɓutar da mutane 62 a Kebbi da Zamfara

An kai farmakin tare da haɗin gwiwar jami’an tsaro da ‘yan bijilanti na yankin, wanda hakan ya nuna irin haɗin kai da ke tsakaninsu domin yaƙi da ‘yanta’adda da ‘yanbindiga, a cewar wata sanarwa da Laftanal Kanal Olaniyi Osoba.

75eb1001743337db6dcffa1a9e19628b04d50d1b6323b1537eac1128b32a7b9e main

21 Jan, 2026

Matakan da Gwamna Abba ya ɗauka kan kisan gillar mata da ‘ya’yanta shida a Jihar Kano

Shirin ya ƙunshi daukar nauyin Aikin Hajji da Umrah da ba shi sabon gida, da kuma cikakken tallafin walwala.

b04b0284742a74fda0e8a7239133be6cdee3dcd76bbb19c23c237f647366ae0b

21 Jan, 2026

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta yi amai ta lashe kan musanta garkuwa da mutane a Kaduna

Bayan samun rahoton dai, gwamnan jihar Kaduna ya kira taron majalisar Tsaro ta Jiha.

2026 01 20t171015z 928877345 rc2y4ja3u6kl rtrmadp 3 nigeria security

20 Jan, 2026

NDLEA ta samu nasarar kama mutum 77,792, da ƙwace miyagun ƙwayoyi kilo 14,847 a shekara 5

Marwa ya bayyana haka ne a ranar Talata a Abuja a bikin bayar da kyaututtuka da yabo na hukumar NDLEA, wanda aka shirya don girmama manyan kwamandoji da ma’aikatan hukumar bisa ga aikin da suka yi a shekarar da ta gabata.

a545d73e41305f249895b3b7b2bf7ff53cbb8e1e42eb4c874cdd82b2b7920587

20 Jan, 2026

Sojoji sun gano wurin da ’yan Boko Haram suke ɓoye man fetur a ƙarƙashin kasa a Borno

Rundunar Hadin Kai ta Sojin Nijeriya ta gano wani wuri da mayakan kungiyar Boko Haram suke boye magunguna da man fetur da sauran kayayyakin da suke amfani da su, bayan da rundunar ta kai samame wurare da dama a yankin Timbuktu Triangle da ke Borno.

4beeea36b46e1c3c12a8061eecb8f74ca9baf30f0cef9a53c988f34d0884c4b7

20 Jan, 2026

‘Yansanda a Nijeriya sun musanta an yi garkuwa da masu Ibada fiye da 100 a Kaduna

Kwamishinan ‘yansandan jihar Kaduna da ke Nijeriya, Muhammad Rabiu, ya bayyana cewa jita-jita ce da masu tayar da rikici ke yaɗawa cewar wai an yi garkuwa da masu Ibada fiye da 100 a ƙaramar hukumar Kajuru.

20509925 0 199 759 427

19 Jan, 2026

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da masu ibada aƙalla 160 a Nijeriya

Gungun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da masu ibada 163 bayan afka wa wasu coci biyu a Jihar Kaduna a ranar Talata, kamar yadda wani jagora na cocin ya shaida wa AFP.

9ebe8d7bb76534cd42e9a9b2961e4b094d1a135bd53293089e2b903172ac4da9 main 1

19 Jan, 2026

Hare-haren sama sun kashe fiye da ‘yan ta’adda 40 a Borno — Rundunar Sojin Saman Nijeriya

Da yake bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Lahadi, Kakakin NAF, Commodore Ehimen Ejodame, ya ce an kai hare-haren ne a ranakun 15 da 16 ga Janairu.

nig 20airforce

18 Jan, 2026

Kisan-gilla biyar da suka tayar da hankali a Kano

Duk da cewa a faɗin Nijeriya ana samun rahotannin kisan kai akai-akai, amma irin waɗanda ake samu a Kano na jan hankali saboda abubuwan da ke tattare da kisan musamman na ban al’ajabi ko tsananin tausayi ko kuma wani abu da hankali bai cika ɗauka ba.

c7ba68fc7bc87b81512faf65cea84c30931f5aacc168ac3f68336f854e34c7d3

17 Jan, 2026

‘Yansandan Nijeriya sun fara bincike kan kashe wata mata da ‘ya’yanta shida a Kano

Rundunar ‘yansandan Nijeriya reshen Jihar Kano ta tabbatar da kisan wata mata mai suna Fatima Abubakar da ‘ya’yanta shida a a unguwar Dorayi Charanchi da ke cikin birnin Kano

c97007422365c81f0e217f710fbbab5cee9a3b4f4b9f3ce27ee0bb5bf01c7612
Loading...