1 Feb, 2026

Sojojin Nijeriya sun kashe wani babban kwamandan Boko Haram, Abu Khalid a Sambisa

Abu Khalid, wanda shi ne mataimakin shugaban Boko Haram na biyu a Dajin Sambisa, an kashe shi tare da wasu ’yan ta’adda 10 yayin wani farmaki da aka kai da dare a Jihar Borno.

ae6b7064f29be4bdd56937881ec3dca6c8d5f85b1e126966909028a4e7eeaf46

31 Jan, 2026

Sojojin Nijeriya sun kashe wani babban kwamandan ISWAP a arewa maso gabas

A cikin wata sanarwar manema labarai, jami’an watsa labarai na rundundar, Laftanar Kanar Sani Uba, ya ce bayanan sirri sun tabbatar da kisan Julaibib, wani babban kwamandan ISWAP da ke aiki a yankin Gujba na abin da ake kira Timbuktu Triangle.

7c6741e2ab3d5d822d8caa73a1dc2f865f71a1437b193cbeca022f25adfa08c8 main

29 Jan, 2026

Nijeriya da Saudiyya sun sanya hannu kan yarjejeniyar ɗaukar ma’aikata a karon farko

Yarjejeniyar na nuna da wani sauyi mai muhimmanci a yadda ma’aikatan Nijeriya ke shiga cikin tattalin arzikin yankin Gulf, daga tsarin hijira na yau da kullun zuwa tsarin da gwamnati ke goyon baya.

9e40cf1c5ce22b8f486ef0459b80a741a057138a88504c5618fcd578ebce5988

29 Jan, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa nan ba da jimawa ba za ta warware rikicin Masarauta

Waiya ya jaddada cewa gwamnati na daukar matakai na gaske don dawo da zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin jihar.

kano main

29 Jan, 2026

‘Yansandan Nijeriya sun ƙwato kwamfuta 400, sun kama ɓarayin airtime na Naira biliyan 7.7

Jami’an ‘yansanda a Nijeriya sun kama mutane shida da ake zargi da kutse a kamfanonin sadarwa a Nijeriya da suka yi shirin satar airtime na Naira biliyan 7.7.

ebf4c1cfb4c877335db0ee545fa07ffc9fe051440e374036681a6faa2a56caed

28 Jan, 2026

Gwamnatin Jihar Borno ta karɓi ‘yan-gudun-hijirar Nijeriya 300 da suka dawo gida daga Kamaru

‘Yan-gudun-hijirar da suka dawo sun isa garin Pulka ta wata tsararriyar hanya da aka bi, wanda ke nuna wani gagarumin ci gaba da aka samu a ƙoƙarin gwamnatin jihar na sake dawo da ‘yan-gudun-hijira gida na tsawon lokaci.

4e1885ee7889b43cdb088401d437753cdcf18a05d5120ac7f7c679accc6bc8ff

28 Jan, 2026

Jihar Kwara ta sa dokar hana fita ta awa 24 a yankin Oro-Ago saboda matsalar tsaro

Dokar hana fitan ta fara aiki da karfe 6:00 na safe, a cewar wata sanarwa da shugaban majalisar kananan hukumomi, Femi Yusuf, ya fitar, kuma sakataren yada labaransa, Abdulquadri Jimba ya sanya wa hannu.

18b3b1860d2d015366a87cd72d77d2bdf9f2e900e2f4fcd2d1319d42116664ec

28 Jan, 2026

“Ina ma a ce abubuwan da suka faru a siyasar Kano mafarki ne”: Kwankwaso

Jagoran Jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano a Nijeriya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana irin yadda ya ji da ma halin da ya tsinci kansa a ciki bayan da gwamna ɗay na jam’iyyarsu Abba Kabir Yusuf ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.

94c38e1183b72a80f174477598052315834ef8b6ce2ebe1ef0e2fa97fa8c261b

27 Jan, 2026

Tinubu ya nemi a ƙara yawan alkalan Kotunan Ɗaukaka Ƙara da na Tarayya a Nijeriya

Shugaba Tinubu ya kuma gabatar da wani kudiri da ke neman gyara Dokar Babbar Kotun Tarayya don ƙara yawan alkalai daga 70 zuwa 90, daga tanadin farko na 50.

4654e08f051c06c79c2f130bc7abd48bb9a2da696e5ff06e083128e68a5827f7

27 Jan, 2026

Za a gurfanar da wasu sojojin Nijeriya a gaban kotun soji kan yunƙurin kifar da gwamnati

Manjo Janar Samaila Uba ya ce rundunar sojin ta Nijeriya za ta ɗauki matakin ne a matsayin hukunci tare da ƙoƙarin bin ƙa’ida.

7d7d806c27e52dd83b5616b6fb97fd15f98fc2f5adf751f47b611cd466b0893a
Loading...