Dakarun Nijeriya sun kuɓutar da mutanen da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su Jihar Kogi

Sanarwa ta ce da dakarun sun samu bayanai game da aika-aikar ɓarayin dajin, sai suka nufi inda suke a dajin Achigili da ke Jihar Kogi.
3 Nov, 2025
Muna shirin ɗaukar mataki kan Nijeriya – Sakataren Ma’aikatar Yaƙi na Amurka

“Na’am, ranka ya daɗe. Kashe Kiristoci marasa laifi a Nijeriya — da ko’ina — dole ne ya ƙare nan da nan,” in ji Hegseth.
2 Nov, 2025
Trump ya umarci Ma’aikatar Yaƙi ta Amurka ta soma shirin yiwuwar kai hari Nijeriya

Trump ya ce muddin gwamnatin Nijeriya ta ci gaba da bari ana kashe Kiristoci, dakarun ƙasarsa za su shiga cikin ƙasar cike da ƙarfin gwiwa domin kawar da ‘yan ta’adda masu kaifin kishin Musulinci.
2 Nov, 2025
Tinubu ya mayar da martani bayan Amurka ta ce ana yi wa Kiristoci kisan gilla a Nijeriya

Shugaban ƙasar ya ce, duk wani bayani da ke nuna cewa Nijeriya ƙasa ce mai fama da tsatsauran ra’ayin addini, ba ya nuna ainihin gaskiyar abin da ke faruwa, kuma ba ya la’akari da ƙoƙarin gwamnati wajen tabbatar da ‘yancin addini da ra’ayi ga kowa.
1 Nov, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta sake jaddada kudirinta na yaƙi da tsatsauran ra’ayi

Samaila Bagudo: ‘Yan bindiga sun sace Mataimakin Kakakin Majalisar Jihar Kebbi

Donald Trump ya ayyana Nijeriya a matsayin ƙasar da ake yi wa Kiristoci kisan gilla

‘Yan sandan Nijeriya sun ceto ‘yan kasashen waje 23 da aka yi garkuwa da su

EFCC ta tilasta wa boka dawo da gidaje da motocin da ya damfari wani mutum a Nijeriya
31 Oct, 2025
An yi gagarumin garambawul ga rundunar sojojin ƙasa ta Nijeriya
Mai magana da yawun sojin ƙasa ta Nijeriya, Appolonia Aneke, ce ta sanar da sabbin naɗe-naɗen a wata sanarwa da ta fitar ranar Alhamis.

30 Oct, 2025
Tinubu ya amince da harajin kashi 15 cikin 100 kan man fetur da gas da ake shigarwa ƙasar
Matakin wanda ke da manufar kare matatun man ƙasar da kuma daidaita fannin tace mai ka iya haddasa ƙarin farashin mai a ƙasar, a cewar rahotanni.

30 Oct, 2025
An kashe mutum 2 a Taraba kan shugabancin masallacin Jumma’a
Jaridun Nijeriya sun ambato wata majiya daga garin da ke cewa rikicin ya ɓarke ne tsakanin Musulman garin kan wanda zai ja sallah a babban masallacin garin.

29 Oct, 2025
Tinubu ya cire sunayen masu manyan laifuka daga jerin wadanda ya yi wa afuwa
Afuwar da Shugaban Kasar ya yi wa mutum 175 da kotuna suka yanke wa hukunci kan laifukan da suka aikata, ta jawo ce-ce-ku-ce sosai a fadin kasar.

29 Oct, 2025
Mutum 170 sun shigar da bukatar neman zama ‘yan Nijeriya – Ministan Harkokin Gida
Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya bayyana hakan a wajen wani taro na Kwamitin da ke ba da shawara kan ba da shaidar zama ‘yan Nijeriya da aka gudanar a Abuja.

28 Oct, 2025
Gwamnatin Amurka ta soke bizar Wole Soyinka ta haramta masa shiga kasar
“Ba ni da biza; an haramta min shiga Amurka, Don haka idan kuna son ganina, kun san inda za ku same ni,” in ji Soyinka.

27 Oct, 2025
An lalata wani turken rarraba lantarki na Gombe zuwa Damaturu a Nijeriya – TCN
Kamfanin TCN ɗin ya ce tuni injiniyoyinsa suka isa wurin da lamarin ya faru inda suke aikin sauya sabon turken da dawo da wutar.

25 Oct, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta karɓi ‘yan ƙasar 150 da suka maƙale a birnin Agadez na Nijar
Rukunin mutanen da suka koma ya ƙunshi maza manya 88 da mata manya 32, yara maza 14 da kuma yara mata 16, inda suka koma Nijeriya ƙarƙashin shirin Assisted Voluntary Return — wato shirin nan na taimaka wa masu son komawa ƙasashensu bisa raɗin kansu.

24 Oct, 2025
‘Yan sandan INTERPOL sun kama ‘manyan mambobin ƙungiyoyin ta’addanci’ 11 a Nijeriya
An gudanar da wannan kame ne a wani samame mai laƙabin Operation Catalyst, wani gagarumin aiki da aka tsara domin yakar masu ɗaukar nauyin ta’addanci da sauran ayyukan laifuka masu alaƙa da su a ƙasashe shida na Afirka.

24 Oct, 2025
Shugaba Tinubu ya sauya Manyan Hafsoshin Tsaron Nijeriya
Shugaba Bola Tinubu na Nijeriya ya yi wasu manyan sauye-sauye a tsarin shugabancin hafsoshin tsaron Nijeriya da nufin karfafa tsarin tsaron kasar.


