Ministan Abuja Nyesom Wike ya ce yana girmama sojoji

Ya ce gwamnati ba za ta lamunci duk wani yunƙuri na karya ƙa’idojin amfani da filaye ko kuma hana jami’an gwamnati gudanar da ayyukansu da ke kan ka’ida ba.
13 Nov, 2025
Nijeriya ta dakatar da aiwatar da harajin kashi 15% kan shigar da fetur da dizal cikin ƙasar

Tun farko manufar wannan matakin ita ce ƙarfafa masana’antun tace man cikin gida kamar su Matatar Dangote da ƙananan masana’antun tace mai, ta hanyar sanya man da ake shigar da shi daga waje ya fi tsada.
13 Nov, 2025
‘Musulmai ne Boko Haram ta fara yi wa ɓarna’: AU ta yi watsi da Trump kan kisan kiyashi a Nijeriya

A farkon wannan watan Trump ya umarci Ma’aikatar Yaƙi ta Amurka ta soma shirye-shiryen yiwuwar kai hari Nijeriya bayan da ya yi zargin cewa ana yi wa Kiristoci kisan gilla a ƙasar.
13 Nov, 2025
Za mu bai wa kowane jami’in soja da ke bakin aikinsa kariya – Ministan Tsaron Nijeriya

Badaru ya fadi hakan ne a yayin da yake amsa tambayoyin ‘yan jarida a wani taron manema labarai na Bikin Ranar Tunawa da Dakarun Soji na 2026 da aka yi a ranar Laraba a Abuja.
12 Nov, 2025

‘Yan wasan Super Eagles sun ƙaurace wa atisaye kan rashin biyansu alawus

An kama hodar ibilis mai nauyin kilogiram 1,000 a Nijeriya

Jiragen yaƙin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’addan ISWAP da ɓarayin daji a Borno da wasu jihohin Arewa

Babu abin da za mu rasa idan Nijeriya ta daina hulɗa da Amurka – Sheikh Gumi

Damuwa kan kutsawar ‘yan bindiga Jihar Kano
10 Nov, 2025
Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta kuɓutar da mutum 86 da Boko Haram ta yi garkuwa da su
Da dakarun operation Hadin Kai suka sami labarin, sai suka yi ta kan ‘yan ta’addan a inda suke a hanyar Mangari inda mayaƙan suka tsere a gigice.

9 Nov, 2025
INEC ta ayyana Charles Soludo na APGA a matsayin wanda ya lashe zaɓen Gwamnan Anambra
Charles Chukwuma Soludu ya samu nasarar samun wa’adi na biyu bayan ya samu ƙuri’u 422,664, yayin da Nicholas Ukachukwu na Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya biyo baya da ƙuri’u 99,445.

7 Nov, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta amince a ci bashin dala 396 domin inganta kiwon lafiya da ayyukan jinƙai
Ministan Kuɗi na Nijeriya Wale Edun, ne ya bayyana amincewar da aka yi na cin bashin inda ya ce za a yi amfani da shi wurin tallafa wa mutanen da rikici ya raba da muhallansu da kuma aikin aiwatar da inganta cibiyoyin kiwon lafiya a Jihar Sokoto.

6 Nov, 2025
An gabatar da kudiri a Majalisar Dokokin Amurka don saka wa Ƙungiyoyin Miyetti Allah takunkumi
Kudirin ya ambaci kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN) da Miyetti Allah Kautal Hore a matsayin kungiyoyin da ke da hannu a irin waɗannan laifuka.

6 Nov, 2025
Majalisar Dattawan Nijeriya ta amince a ɗaure malaman makaranta shekara 14 kan cin zarafin ɗalibai
Majalisar dattawana Nijeriya ta ce ƙudurin dake da manufar kare ɗalibai daga dukkan wani nau’in cin zarafi a makarantin gaba da sakandare.

5 Nov, 2025
An kashe ‘yan ta’adda fiye da 592 a Borno tun daga Maris din 2025 – Ministan Yada Labaran Nijeriya
Ministan yaɗa labarai na Nijeriya, Muhammed Idris ya ce gwamnatin Nijeriya tana yin nasara a yaƙinta da ta’addanci, inda ake samun manyan cigaba a arewa ta tsakiyar ƙasar.

4 Nov, 2025
Amurka na da ajanda a Nijeriya tana fakewa da yi wa Kiristoci kisan kare dangi – Sheik Bala Lau
A wata hira ta musamman da TRT Afrika Hausa, Sheik Lau ya ce bai kamata Amurka a matsayinta na babbar kasa mai fada-a-ji ta yi barazanar daukar irin wannan mataki ba tare da yin sahihin bincike kan lamarin ba.

4 Nov, 2025
China na adawa da Trump kan amfani da ‘addini da ‘yancin ɗan’adam’ domin tsoma baki a Nijeriya
Martanin Beijing yana zuwa ne bayan Shugaban Amurka Trump ya yi barazanar ɗaukar matakin sojin kan Nijeriya kan zargin yi wa Kiristoci kisan gilla.

4 Nov, 2025
Naira da hannayen-jari Nijeriya sun faɗi sakamakon barazanar da Trump ya yi ta kai hari ƙasar
Kazalika darajar Naira ta faɗi a kasuwar bayan fage zuwa N1,455 kan kowace dalar Amurka, lamarin da ya nuna ƙarin fargabar masu zuba jari da kuma matsin neman kuɗaɗen waje.

3 Nov, 2025
Jami’an tsaron Nijeriya sun hallaka ‘yan bindiga 19 a Jihar Kano
Sai dai biyu daga sojojin Nijeriya da kuma wani ɗan bijilante ɗaya sun rasa ransu yayin fafatawar, kamar yadda sanarwar ta sojin Nijeriya ta bayyana.


