Kamfanin Dangote ya yi watsi da ikirarin rufe matatar mansa

A sanarwar da kamfanin ya fitar ranar Litinin, ya ce matatar na ci gaba da gudanar da ayyukanta ba tare da wani tsaiko ba, kana ya ba da tabbacin samar da man Premium Motor Spirit (PMS) lita miliyan 50 a kowace rana.
6 Jan, 2026
ECOWAS za ta cire harajin tafiye-tafiyen jiragen sama tsakanin ƙasashen Yammacin Afrika a 2026

Ƙungiyar ECOWAS ta ce matakin ya biyo bayan shafe shekaru da dama ana fuskantar rashin ci gaba a fannin sufurin jiragen sama na Yammacin Afirka, wanda galibi yawan haraji da cajin kuɗaɗe masu yawa suka haifar kana sun danne buƙatar tafiye-tafiye.
12 Dec, 2025
An cire Nijeriya daga jerin kasashen da ake sa wa ido kan safarar kudade ba bisa ka’ida ba a duniya

An cire Afirka Ta Kudu, Nijeriya, Mozambique da Burkina Faso daga ‘jerin kasashen da ake sa wa ido’, lamarin da zai sauƙaƙa shigar jari ƙasashe da kuma sauƙaƙa mu’amalar harkokin kasuwanci.
25 Oct, 2025
Bai kamata kasuwanci da Afirka ya zama buƙatar ɗiban ma’adanai ba: Ministan Nijeriya Tuggar

Ya kamata mu’amalar ta zama bisa doron girmama juma, manufofin bai daya da gaskiyar cewa Afirka na bukatar ci gaba, in ji Ministan Harkokin Wajen Nijeriya Yusuf Tuggar.
22 Oct, 2025

Jamhuriyar Nijar ta kafa cibiyar tsaron intanet

Kamfanin simintin Dangote ya fara aiki a ƙasar Ivory Coast

Matatar mai ta Dangote ta yi watsi da jita-jitar dakatar da aiki na wasu watanni

Babban Bankin Ghana ya ba da sabbin sharruɗan kuɗaɗen ƙetare ga masu shiga da kayayyaki

Manoman koko a Ghana sun fi takwarorinsu samun farashi mai kyawu a Yammacin Afirka – COCOBOD
30 May, 2025
An fara Taron Tattalin Arzikin Duniya na Musulunci a Istanbul
Ana taron tattaunawa kan samar da dabarun tsare-tsaren cibiyoyin Musulunci a Istanbul, wanda ya ƙunshi ƙirƙire-ƙirƙire da matakan daƙile matsaloli da haɗin-kai, inda shugabannin kamfanoni da masu ruwa da tsaki daga Bankunan Musulunci za su halarta.

27 May, 2025
Turkiyya da Amurka sun tattauna kan batun haraji da kasuwancin dala biliyan 100
Jami’an Turkiyya da na Amurka suna nazari kan hanyoyin da za a ci gaba da bunkasa harkokin kasuwanci da kuma tafiyar da manufofin harajin fito a cikin sabuwar tattaunawar tattalin arziki da aka gudanar.

26 May, 2025
Nijeriya za ta bude manyan masana’antun sarrafa ma’adanin lithium
Masana’antun, waɗanda akasarin masu zuba jari daga China ne za su kafa, za su iya taimakawa wajen haɓaka ɗimbin arzikin ma’adinan Nijeriya zuwa ga samar da ayyukan yi a faɗin ƙasar.

22 May, 2025
Turkiyya na da manufar samar da GW 120 na makamashi mai tsafta nan da 2035
Kungiyar Masu Samar da Makamashi Mai Tsafta ta ce arzikin makamashin hasken rana da iska da Turkiyya ke da shi na iya kawo zuba jarin dala biliyan 80 tare da taimakawa wajen cike gibin makamashi a kasar.

12 May, 2025
Tattalin arzikin Nijeriya ya habaka a yayin da ake fama da hauhawar farashi, in ji Bankin Duniya
Duk da fama da hauhawar farashin kayayyaki da ƙasar ke yi, tattalin arzikin Nijeriya ya haɓaka, a cewar wani rahoto da Bankin Duniya ya fitar.

7 May, 2025
Asusun adana zinari na Ghana ya kai ton 31.37 a watan Afrilun 2025
Sabbin bayanai daga Bankin Ghana sun danganta wannan ci gaba da aka samu da karuwar sayen zinare da nufin karfafa asusun ajiyar waje da kuma bunkasa tattalin arziki.

21 Apr, 2025
Aljeriya na son ƙulla kasuwancin dala biliyan 10 da Turkiyya
Ministocin Harkokin Wajen Turkiyya da Aljeriya sun shugabancin taron Shiri na Hadin Gwiwa Tsakanin Turkiyya da Aljeriya.

16 Apr, 2025
Kasuwancin duniya ya faɗa matsala saboda rikicin Amurka da China, ana iya shiga mummunan yanayi: WTO
A farkon shekara, WTO ta sa ran ganin kasuwanci ya habaka a 2025 da 2026, tare da habakar shiga da fitar da kayayyaki duba ga kudaden da ake samu a duniya, kasuwanci na habaka cikin sauri sosai, amma alkaluman da aka sake nazari sun nesanta da haka.




