Babban Bankin Ghana ya ba da sabbin sharruɗan kuɗaɗen ƙetare ga masu shiga da kayayyaki

An ɗauki wannan matakin ne domin a tabbatar da bin gaskiya da kuma halaccin cinikayya na ƙetare.
29 Aug, 2025
Manoman koko a Ghana sun fi takwarorinsu samun farashi mai kyawu a Yammacin Afirka – COCOBOD

Hukumar ta bayyana jajircewarta wajen tabbatar da jin daɗin manoma da ƙarfafa ɗorewar fannin noman koko da kuma tabbatar da shugabancin Ghana a fannin koko.
21 Aug, 2025
An fara Taron Tattalin Arzikin Duniya na Musulunci a Istanbul

Ana taron tattaunawa kan samar da dabarun tsare-tsaren cibiyoyin Musulunci a Istanbul, wanda ya ƙunshi ƙirƙire-ƙirƙire da matakan daƙile matsaloli da haɗin-kai, inda shugabannin kamfanoni da masu ruwa da tsaki daga Bankunan Musulunci za su halarta.
30 May, 2025
Turkiyya da Amurka sun tattauna kan batun haraji da kasuwancin dala biliyan 100

Jami’an Turkiyya da na Amurka suna nazari kan hanyoyin da za a ci gaba da bunkasa harkokin kasuwanci da kuma tafiyar da manufofin harajin fito a cikin sabuwar tattaunawar tattalin arziki da aka gudanar.
27 May, 2025

Nijeriya za ta bude manyan masana’antun sarrafa ma’adanin lithium

Turkiyya na da manufar samar da GW 120 na makamashi mai tsafta nan da 2035

Tattalin arzikin Nijeriya ya habaka a yayin da ake fama da hauhawar farashi, in ji Bankin Duniya

Asusun adana zinari na Ghana ya kai ton 31.37 a watan Afrilun 2025
