Ministan Harkokin Wajen Faransa Ya Ziyarci Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya Bayan Shekaru Bakwai

Ministan harkokin wajen Faransa ya kai ziyara ta farko cikin shekaru bakwai a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya domin farfaɗo da dangantaka yayin da Rasha ke ƙara tasiri a ƙasar.
13 Mar, 2026
WHO: Rikicin Gabas ta Tsakiya Na Sanya Tsarin Kiwon Lafiya Cikin Matsin Lamba

WHO ta yi gargadi cewa rikicin Gabas ta Tsakiya na ƙara lalata tsarin kiwon lafiya a yankin tare da haifar da dubban mace-mace da kuma karuwar mutanen da suka rasa matsuguni.
13 Mar, 2026
Macron: Yaƙin Iran Ba Zai Ba Rasha Hutu a Rikicin Ukraine Ba

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana cewa Rasha na kuskure idan tana tunanin rikicin da ke gudana a Iran zai ba ta damar samun sauƙi a yaƙin da take yi da Ukraine. Macron ya faɗi hakan ne a wani taron manema labarai tare da shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky a fadar Élysée, inda ya jaddada cewa […]
13 Mar, 2026
Farashin Ɗanyen Mai Ya Haura Dala $101 Duk Da Matakin IEA na Fitar da Ganga Miliyan 400

Farashin ɗanyen mai a kasuwar duniya ya haura dala $101 yayin da fargabar katse jigilar mai ta Mashigin Hormuz ke ci gaba duk da matakin IEA na sakin ganga miliyan 400 daga ma’ajiyarta.
12 Mar, 2026

Rikicin Gabas ta Tsakiya Ya Jawo Babban Tsaiko a Samar da Man Fetur a Tarihi – IEA

Darajar Lailatul Qadr a Musulunci

China Ta Gargadi Amurka Kan Amfani da AI Wajen Yanke Shawarar Yaƙi

Faransa da Indiya Sun Tattauna Kan Tsaron Teku da Rikicin Gabas Ta Tsakiya

Trump Ya Ce Bai Damu da Karin Farashin Man Fetur Ba
12 Feb, 2026
‘Babu wani takamaiman abin da aka cim ma’ a ganawar Trump da Netanyahu a kan Iran
Netanyahu, wanda yake son Amurka ta ƙara matsin lamba kan Iran, an shigar da shi fadar White House ta wata hanya ta gefe ba tare da samu faretin ban-girma daga dogaran fadar kamar yadda aka saba ba.

5 Feb, 2026
An ci tarar ƙananan hukumomi 10 a Holland kan binciken al’ummomin Musulmai ba tare da saninsu ba
Hukumar Kula da Kare Bayanai ta ƙasar ta ci tarar ƙananan hukumomin ne bayan sun karya doka ta hanyar gudanar da binciken ƙwaƙwaf kan al’ummomin Musulmai ba tare da sun sani ba

2 Feb, 2026
Trevor Noah: Trump ya yi barazanar maka mai gabatarwa a Gasar Grammy a Kotu
Trump ya ce zai maka Trevor Noah ya kotu bayan Noah ɗin ya yi maganganun barkwanci da suka ambaci shugaban Amurka da kuma Jeffrey Epstein, mutumin da aka kama da laifin cin zarafin ta hanyar lalata.

30 Jan, 2026
Saudiyya da Isra’ila za su Amurka don tattaunawa yayin da Trump ke tura jiragen yaƙi na ruwa Iran
Shugaban hukumar leƙen asirin Isra’ila zai yi wa Washington karin bayani kan yiwuwar kai hari Iran, yayin da jami’an Saudiyya ke neman mafita ta diflomasiyya don kauce wa yaki a yankin, kamar yadda kafar Axios ta rawaito.

23 Jan, 2026
WHO: Amurka ta fita daga Hukumar Lafiya ta Duniya bayan shekara 78
Ficewar ta fara aiki daga 22 ga Janairun 2026, bayan an bi sharadin sanarwa na shekara guda bisa dokokin kasa da kasa.

22 Jan, 2026
Masana kimiyya sun gano zanen shacin hannu ‘mai shekara 67,800’ a wani kogo a Indonesia
Wani zanen shacin hannu da aka gano mai shekaru 67,800 a kogon Liang Metanduno ya shiga jerin duwatsun zane da yawa da aka gano a Tsibirin Muna kusa da tsibirin Buton da ke Kudu maso-gabashin Sulawesi.

14 Jan, 2026
Amurka ta dakatar da ba da bizar masu ƙaura ga ‘yan Nijeriya da wasu ƙasashe 74
Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka a ranar Litinin ta ce ta soke biza fiye da 100,000 tun bayan dawowar Trump, wani tarihi na shekara guda.

13 Jan, 2026
Wani sanatan Amurka ya yi gargaɗi kan ƙaruwar ƙyamar Musulunci da ƙin jinin Larabawa
“Ya zama wajibi a gare mu duka mu kawo ƙarshen wannan shirun mu kuma yi tur da babbar murya kan ƙyamar Musulunci da ƙin jinin Larabawa,” in ji Mark Warner.

13 Jan, 2026
Trump ya saka harajin kashi 25 kan ƙasashen da ke kasuwanci da Iran
Trump ya ce harajin na Amurka zai shafi duk wata ƙasa da ta ci gaba da ƙulla alaƙar kasuwanci da Tehran.

9 Jan, 2026
An katse intanet da wayoyin hannu a Iran
Kungiyar sanya idanu ta NetBlocks ta ce alkaluma sun nuna Iran na fuskantar katsewar internet a fadin kasar.



