7 Jan, 2026

Trump ya ƙara Nijeriya da ƙasashen Afirka 12 a jerin waɗanda za su biya $15,000 na bizar Amurka

Gwamnatin Amurka ta ninka yawan ƙasashen da ta sanya wa ‘yan ƙasarsu dole su biya kuɗin aijiya ya kai har $15,000 na samun bizar shiga kasar

acaa452a0c109b11ff053c88345039ee03a56790d066769cf3694db32ffa0d05

7 Jan, 2026

Shugaban Rundunar Sojin Iran ya yi barazanar mayar da martani ga Trump da Netanyahu

Zan-zangar matsin tattalin arziki a Iran ta janyo hankulan kasashen duniya, ciki har da shugabannin kasashe abokan hamayya, Isra’ila da Amurka, wanda ya tilasta wa sojoji mayar da martani.

2025 06 23t092844z 1598945312 rc2y7faokdq3 rtrmadp 3 iran nuclear 1 2

6 Jan, 2026

An sayar da kifi mai nauyin kilogiram 240 a kan Naira biliyan 4.5 ($3.2m) a Japan

An kama kifin nau’in bluefina tuna mai nauyin kilogiram 243 ne a gaɓar tekun Oma a arewa maso gabashin Japan, kuma wani kamfani Kiyomura Corp da ke cikin rukunin kantunan sayar abinci na Sushizanmai ne ya saye shi.

30b267629d1ec45ed28fbea2b07b32224397786cb7fd3b4bee8503ad517402f1

4 Jan, 2026

Tarayyar Afirka ta nuna ‘damuwa’, Afirka ta Kudu ta nemi a yi taron MDD da gaggawa kan Venezuela

Majalisar Dinkin Afirka da Afirka ta Kudu sun ce, hare-haren Amurka a kan Venezuela sun raina dokokin duniya.

1763028510401 e44bpk 3f3420e07eb2cc19965076d11badb0c5f3aa443acb03a9224afd8e0b61b11b19

4 Jan, 2026

Trump ya gargaɗi Colombia, ya nufi Cuba bayan ya kama Maduro

Shugaban Amurka ya ja kunnen wasu shugabannin yankin Latin Amurka bayan ya kai hare-hare Venezuela, inda ya zargi mahukuntan Bogota da laifin safarar miyagun ƙwayoyi tare da caccakar Havana game da rawar da ta taka a Caracas.

01358626031f4e3e3b9e4c0440c33a7ba58f3d454f66e55f471fd49f75b88c8a

3 Jan, 2026

Amurka ba za ta bari kowa ya ci gaba daga inda Maduro ya tsaya ba – Trump

A yanzu Amurka za ta yanke shawara kan makomar Venezuela bayan “kama” Maduro”, a cewar Shugaba Trump, yana mai ƙarawa da cewa “za mu shiga cikin samar da sabon shugaba sosai.”

1767451275539 6qs1vv 9fe0bd8f250b7152fe88f2ff3975596a6bac52d6ff1d0faa02ae71b712984c08

3 Jan, 2026

Martanin duniya na karuwa kan hare-haren da Amurka ta kai wa Venezuela

Jagorori na duniya da ‘yanmajalisar Amurka da na Birtaniya da Rasha da Tarayyar Turai suka nuna damuwa kan gagaruman hare-hare na soja sannan sun yi gargadin rikicewar lamarin da tasirinsa kan fararen hula.

ee8e44d1c59fcfb30fbe56a6a6f34f88d8db48f42c1c1535e80fae09b1355530

3 Jan, 2026

An fitar da Shugaba Maduro da matarsa daga Venezuela, in ji Trump

Shugaban Trump ya sanar da cewa ayyukan sojin Amurka sun samu nasara a ƙasar Venezuela, inda kama Maduro da matarsa yayin wani gagarumin aikin soji.

c2e217fad3d82b2c579182ef0a0d048420b55968705f470ab776b72debad4d6d

3 Jan, 2026

Ƙarar bamabamai ta rikirkita birnin Caracas bayan Trump ya sha alwashin kai hari a ƙasar Venezuela

Ƙarar bamabamai ta rikirkita birnin Caracas bayan Amurka ya ci alwashin kai hare-hare a ƙasar Venezuela, duk da yake Maduro ya musanta yin wani abu ba daidai ba sanna ya yi kira a haɗa kai.

venezuela us 38765

1 Jan, 2026

Zanga-zangar Iran kan matsin tattalin arziki ta rikiɗe zuwa tashin hankali

Arangama tsakanin masu zanga-zangar da jami’an tsaro ta yi sanadiyyar mutuwar mutaen shida, yayin da zanga-zangar kan hauhawar farashi ta fantsama zuwa wajen Tehran.

1767292996427 uney8h 5f32aaba42d199e5065d7e69145594eb478ccf1a4fbc38f399d5e509c25e645c
Loading...