16 Aug, 2025

Turkiyya ta miƙa saƙon ta’aziyya ga Pakistan kan mutuwar ɗaruruwan ‘yan ƙasar a ambaliyar ruwa

Turkiyya ta miƙa saƙon ta’aziyya ga ƙasar Pakistan kan mutuwar ‘yan ƙasar sakamakon ambaliyar ruwa da zaftarewar ƙasa a yankuna daban-daban na ƙasar.

9a41b4ca16b05237c7a24f4fc53178bf143641e3c8ff0e94935efa341c6ad1bd

12 Aug, 2025

Sojojin Pakistan sun kashe ‘yan ta’adda 50 a kan iyakar Afghanistan: Sanarwa

Rundunar sojin Pakistan ta ce ta ƙaddamar da samame ne a kan iyakar ƙasar da maƙwabciyarta Afghanistan domin fatattakar ‘yan ta’adda da ‘yan a-ware.

1754977620604 q0db88 41d655791d94bd036e55452092c9f3e61b648bcaee91220fc5bdbf7ac5f5362e

12 Aug, 2025

Dole MDD ta yi gagarumin garanbawul don sauke nauyinta yayin da ta shekara 80 da kafuwa – Erdogan

“Wajibi ne a kanmu gaba ɗaya mu tabbatar da cewa Majalisar Dinkin Duniya ta zama dandali da ke wakiltar adalci na duniya a gaban zaluncin da ake yi wa Falasɗinawa,” in ji Erdogan a ranar Litinin.

610dfe949e8fdef9eec0ef1914ee2156a4102ff8f3293f9fb25cf05ed5dbd868

4 Aug, 2025

Duniya tana asarar dala tiriliyan 1.5 a fannin lafiya sakamakon gurɓata muhalli da bolar robobi

Wani sabon bincike da aka wallafa a The Lancet ya nuna cewa gurɓata muhalli da ake yi saboda zubar da sharar robobi na jawo asarar fiye da dala tiriliyan 1.5 duk shekara wajen magance cututtukan da hakan ke jawowa.

2025 06 07t064150z 1521931036 rc27gaat5f8v rtrmadp 3 sri lanka environment

30 Jul, 2025

Girgizar ƙasa mai ƙarfin gaske a Rasha ta haifar da gargaɗin afkuwar Tsunami a yankin Pacific

Hukumar sa ido kan girgizar kasa ta Rasha ta ce girgizar ƙasar wadda ta afku a ranar Laraba ta kasance mafi girma da aka taɓa fuskanta tun shekarar 1952 a yankin Kamchatka na kasar, inda ta yi gargadi kan abin da ka iya biyo baya.

russia pacific tsunami 27846

30 Jul, 2025

Fiye da Ƙasashen Yamma 14 na kira da a amince da samar da ƙasar Falasɗinu mai cin gashin kanta

Yanayin da ake ganin yaran Gaza na ciki a ‘yan kwanakin nan ya yi matuƙar kaɗa duniya.

2025 06 14t151538z 1036276951 rc2e2fajzbvl rtrmadp 3 israel palestinians gaza france

29 Jul, 2025

China za ta fara bai wa ma’auratan da suka haihu tukwicin $500 na kula da yara

Gwamnatin China ta fara bayar da tallafi ga iyaye don sauƙaƙa musu wahalhalun kula da ‘yaya, da nufin ƙara yawan haihuwa a ƙasar.

6e95d8347ee6f1853960c343fd7a93e9f107ff0ddbfe63a40835dd44e17d0e1f

28 Jul, 2025

Turkiyya ta ɗora alhakin kawo cikas ga kafa ƙasar Falasɗinu kan mamayar Isra’ila a taron MDD

Turkiyya ta roƙi MDD ta ɗauki ƙaƙƙarfan mataki kan kafa ƙasar Falasɗinu, tana gargaɗin cewa mamayar Isra’ila da shirin mamaye wasu wuraren suna daƙile yiwuwar ƙasashe guda biyu.

90cd50406adc11ee73653b08221b11264bd56a0aad016eca6469a4fa1d922ab4

2 Jun, 2025

Duniya na jiran tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine a Istanbul yayin da yaki ke kara kamari

Rasha ta tabbatar da karɓar daftarin Ukraine kan sulhun gabanin zagaye na biyu na tattaunawar zaman lafiya tsakanin ɓangarorin biyu a Fadar Ciragan a Istanbul ranar Litinin.

dc34a822dc0d887ec2e0a0b7eb59be918b03484bb6d817bb65d61a7c6db2b5b9 main

29 May, 2025

Istanbul ya zama ‘babban dandalin’ tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine: Babban Jami’in Rasha

A ranar 16 ga Mayu, Rasha da Ukraine sun yi tattaunawarsu ta farko gaba da gaba a cikin shekara uku inda suka haɗu a Istanbul, kuma ɓangarorin biyu sun yi alkawarin sake gagarumin musayar fursunoni.

aa 20250516 37974564 37974562 tur ne trilateral meeting in istanbul
Loading...