19 Mar, 2026

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanta’adda 61 a Borno.

Rahotanni sun nuna cewa sojojin ƙasa da na saman Nijeriya sun kashe ‘yanta’adda aƙalla 61 a Malam Fatori da ke jihar Borno, bayan wani yunƙurin kai hari kan sansanin soji. ‘Yan ta’addan sun kai harin ne da sanyin safiya, inda suka yi amfani da jirage marasa matuƙa tare da yunƙurin kutsawa cikin sansanin, amma dakarun […]

mini 9863 dakarun nijeriya sun kashe yanta adda 61 a malam fatori da ke arewa maso gabashin asar

19 Mar, 2026

Tinubu ya umarci masu son takara su ajiye muƙami

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci duk masu riƙe da muƙaman siyasa da ke son tsayawa takara a zaɓukan 2027 da su ajiye ayyukansu kafin ranar 31 ga watan Maris. Sanarwar ta fito ne daga ofishin sakataren gwamnatin tarayya, inda aka ce matakin ya yi daidai da dokar zaɓe ta 2026 da kuma jadawalin […]

mini 2250 tinubu ya umarci masu rie da muaman siyasa da ke son tsayawa takara a zaen 2027 su ajiye aiki

19 Mar, 2026

Majalisar Kamaru ta zaɓi sabon shugaba bayan shekaru 34

Majalisar dokokin Kamaru ta zaɓi Theodore Datouo na jam’iyyar CPDM a matsayin sabon shugabanta, wanda hakan ya kawo ƙarshen shugabancin shekaru 34 na Cavaye Yeguie Djibril. Haka kuma, an zaɓi Aboubakary Abdoulaye a matsayin shugaban majalisar dattawa, inda ya maye gurbin Marcel Niat Njifenji. Naɗin sabbin shugabannin na nuna wani muhimmin sauyi a shugabancin majalisun […]

mini 6830 an kawar da mazan jiyan kamaru yayin da majalisar dokokin ta zai sabbin shugabanni

18 Mar, 2026

Burkina Faso ta yaba da karuwar alaka da Türkiye a fannoni daban-daban

Burkina Faso ta yaba da karuwar hadin gwiwa da Türkiye tare da kira a kara karfafa dangantakar kasashen biyu.

88

18 Mar, 2026

Sojojin Sudan sun ce sun fatattaki hare-haren RSF a Kordofan da Darfur

Sojojin Sudan sun ce sun fatattaki hare-haren RSF tare da jawo musu asara, yayin da rikicin ke ci gaba da janyo hijirar fararen hula.

2025 12 16t050157z 1187540734 rc2ghiagfk99 rtrmadp 3 global aid irc main

18 Mar, 2026

Shugaban Congo-Brazzaville ya sake samun nasara a zabe da gagarumar rinjaye

Shugaban Congo-Brazzaville ya sake cin zabe da gagarumar rinjaye, yana kara tsawaita mulkinsa da ya dade yana yi.

2026 03 15t182059z 1736897167 rc2owm57gigv rtrmadp 3 congorepublic election main

18 Mar, 2026

Botswana ta karyata jita-jitar cewa tana dauke da sansanin sojin Amurka

Botswana ta musanta zargin karbar sansanin sojin Amurka tare da gargadi kan yada jita-jita da ka iya haifar da rikici.

4ec44223927151db03de05c30c2293ff2a6cb378faca4b6774e2a6f01ac69038 main

18 Mar, 2026

An daƙile harin ‘yanta’adda kan sansanin sojoji a Maiduguri

Wasu da ake zargin ‘yanta’addan Boko Haram da ISWAP ne sun kai hari kan wani sansanin sojojin Nijeriya a unguwar Ajilari Cross da ke wajen birnin Maiduguri a jihar Borno da tsakar daren Lahadi. Rahotanni daga jami’an tsaro, mazauna yankin da jami’an agaji sun ce sojoji sun yi gaggawar mayar da martani tare da fatattakar maharan kafin su yi […]

mini 1372 sojojin nijeriya sun daile harin da ake zargin yanta adda sun kai a kusa da birnin maiduguri

18 Mar, 2026

Hare-haren ƙunar-baƙin-wake sun hallaka 23 a Maiduguri

Aƙalla mutum 23 ne suka mutu yayin da sama da mutum 100 suka jikkata sakamakon hare-haren ƙunar-baƙin-wake da suka auku a birnin Maiduguri, Jihar Borno a daren Litinin, kamar yadda hukumomi suka tabbatar. Hare-haren sun faru ne a wurare daban-daban da suka haɗa da ƙofar Asibitin Koyarwa na Jami’ar Maiduguri, Monday Market da kuma wani […]

mini 836 hare haren unar bain wake sun kashe mutum aalla 23 a birnin maiduguri na nijeriya hukumomi

18 Mar, 2026

Hatsarin jirgin sama ya kashe mutum biyu a Ghana

Mutane biyu ne suka mutu bayan wani ƙaramin jirgin sama ya yi hatsari tare da kamawa da wuta a yankin Tema Community One da ke Greater Accra a ƙasar Ghana ranar Litinin. Rahotanni sun ce jirgin ya fara kamawa da wuta ne kafin ya faɗi a filin wasa na wata makaranta kusa da cibiyar renon […]

mini 8409 mutum biyu sun mutu a ghana sanadin hatsarin jirgin sama
Loading...