CAF ta ce za ta ‘ɗauki matakan da suka dace’ bayan abubuwan da suka faru a wasan ƙarshe na AFCON

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afirka, CAF, ta faɗa a ranar Litinin cewa za ta ɗauki “matakan da suka dace” kan “waɗanda aka samu da laifi” bayan abubuwan mamaki da suka mamaye wasan ƙarshe na Gasar Kofin Ƙwallon Kafa ta Afirka.
20 Jan, 2026
Senegal ta doke Maroko da ci 1-0 a zazzafan wasan ƙarshe na gasar AFCON

Bayar da bugun fenareti ga Morocco da ta karbi bakuncin gasar a mintuna na karshe na wasan ya sanya ‘yan wasan Senegal fita daga fili don nuna rashin amincewa, amma bayan Terenga Lions sun dawo filin, Brahimi Diaz ya zubar da fenaretin.
19 Jan, 2026
Nijeriya ta lashe lambar yabo ta tagulla bayan ta doke Masar a wasan neman matsayi na uku a AFCON

Nijeriya ta samu matsayi na uku bayan ta doke Masar da ci 4-2 a bugun fenareti a gasar AFCON 2025.
18 Jan, 2026
Gasar AFCON ta 2025 ta kafa tarihin zama wadda aka fi yawan cin ƙwallaye kafin fainal

Masu nazari suna cewa cimma matakin ƙwallaye 120 ya nuna babban sauyi a ƙwallon ƙafa na Afirka, wanda ke nufin ‘yanwasa suna shirya wa gasar AFCON sosai.
16 Jan, 2026

Wasan dab da ƙarshe na AFCON 2025: Nijeriya za ta fafata da Maroko, Senegal da Masar

AFCON 2025: Osimhen da Mane sun ci ƙwalloA yayin da Najeriya ta yi nasara, Senegal ta yi kunnen doki



