Senegal ta doke Maroko da ci 1-0 a zazzafan wasan ƙarshe na gasar AFCON

Bayar da bugun fenareti ga Morocco da ta karbi bakuncin gasar a mintuna na karshe na wasan ya sanya ‘yan wasan Senegal fita daga fili don nuna rashin amincewa, amma bayan Terenga Lions sun dawo filin, Brahimi Diaz ya zubar da fenaretin.
19 Jan, 2026
Nijeriya ta lashe lambar yabo ta tagulla bayan ta doke Masar a wasan neman matsayi na uku a AFCON

Nijeriya ta samu matsayi na uku bayan ta doke Masar da ci 4-2 a bugun fenareti a gasar AFCON 2025.
18 Jan, 2026
Gasar AFCON ta 2025 ta kafa tarihin zama wadda aka fi yawan cin ƙwallaye kafin fainal

Masu nazari suna cewa cimma matakin ƙwallaye 120 ya nuna babban sauyi a ƙwallon ƙafa na Afirka, wanda ke nufin ‘yanwasa suna shirya wa gasar AFCON sosai.
16 Jan, 2026
Wasan dab da ƙarshe na AFCON 2025: Nijeriya za ta fafata da Maroko, Senegal da Masar

Salah na Masar da Osimhen na Nijeriya sun taimaka wa kungiyoyinsu kaiwa ga zagayen dab da ƙarshe na AFCON.
11 Jan, 2026

AFCON 2025: Osimhen da Mane sun ci ƙwalloA yayin da Najeriya ta yi nasara, Senegal ta yi kunnen doki

Yadda Super Eagles ta doke Taifa Stars a gasar AFCON
Loading...
