Liverpool ta amince da sayar da Darwin Nunez ga Al Hilal kan fam miliyan 56.6

Bayan tsaiko kan makomar Darwin Nunez a Liverpool, a yanzu an cim ma yarjejeiyar sayar da shi ga Al Hilal ta Saudiyya.
6 Aug, 2025
Shugaban Nijeriya ya ba da kyautar dala $100,000 da lambar yabo ga ‘yan wasan D’Tigress

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ayyana kyautar dala $100,000 da lambobin yabo ga kowace ‘yar wasan tawagar Nijeriya ta ƙwallon kwando ta mata, wato D’Tigress.
4 Aug, 2025
D’Tigress ta Nijeriya ta shirya wa Kofin Mata Na Duniya bayan ta kafa tarihin lashe Gasar ta Afirka

Nijeriya ta doke Mali wajen kafa tarihi na lashe gasar ƙwallon kwando ta mata ta Afirka a karo na biyar a jere ranar Lahadi.
4 Aug, 2025
Kyaftin ɗin Tottenham Son Heung-min zai bar kulob ɗin bayan shafe shekara 10

Son zai bar Tottenham a matsayin ɗaya daga cikin manyan ‘yan wasan ƙungiyar bayan ya buga wasanni 454 a dukkan fafatawa — wanda ya sanya shi a matsayi na bakwai cikin ‘yan wasan da suka fi yawan buga wasa a tarihin ƙungiyar.
2 Aug, 2025

Osimhen ya kammala yarjejeniyar komawa Galatasaray daga Napoli

Man United za ta maye gurbin Onana da Donnarumma na PSG

Me ya sa Man United ta haramta buga sunan Cristiano Ronaldo a jesinta?

Nijar da FIFA sun ƙulla yarjejeniya kan cigaban ƙwallon ƙafa a makarantu

WAFCON 2024: Ƙungiyar Super Falcons ta zama Sarauniyar Ƙwallon Ƙafa a Afirka bayan ta doke Morocco
26 May, 2025
Alonso ya yi shelar ‘sabon zamani a Real Madrid’
An naɗa Alonso, mai shekara 43, a matsayin kocin kulob ɗinsa na da a kan yarjejeniyar shekara uku ranar Lahadi inda ya maye Carlo Ancelotti – wanda zai ja ragamar tawagar ƙwallon ƙafa ta Brazil.

24 May, 2025
Mohamed Salah ya zama gwarzon ɗan wasan Gasar Firimiya a kakar bana
Salah ya zura kwallaye 28 tare da bayar da taimako 18 don jagorantar kungiyar ta Anfield taka matakin nasara, inda ƙungiyar ƙarƙashin jagorancin Arne Slot ta zama zakara a gasar duk da saura wasanni huɗu a kammala gasar.

22 May, 2025
Luka Modric ya aike da sakon bankwana ga masoya Real Marid
Dattijon ɗan wasan tsakiya na Real Madrid zai bar ƙungiyar a ƙarshen kakar bana, bayan shafe shekaru 13 yana taka mata leda.

22 May, 2025
Kocin Man United ya ce a shirye yake ya ajiye aiki bayan shan kaye a Gasar Europa
Kocin Manchester United, Ruben Amorim ya ce yana da imanin kan ƙarfinsa na kawo gyara a ƙungiyar, duk da cewa a shirye yake ya ajiye aiki bayan da suka gaza ɗaukar kofin Europa League.

21 May, 2025
Guardiola ya ba da sharaɗin ci gaba da zama Kocin Man City
Guardiola ya kasance mai son aiki da ƙaramar tawaga, amma yawan ‘yan wasansa da suka je jinya ya kassara tagomashin Manchester City a kakar bana.

20 May, 2025
Ana sa ran samu ƙarin mata a kyautar Ballon d’Or ta 2025
Kyautar ta shekarar 2025 za a gabatar da ita ne ranar 22 ga watan Satunba a birnin Paris, in ji sanarwar da hukumar UEFA ta fitar ranar Litinin.

20 May, 2025
Ana sukar Messi saboda ya ce alkalan wasa a Amurka ‘ba su iya alkalanci ba’
Masu bibiyar ƙwallon ƙafa a Amurka sun tofa albarkacin bakinsu kan kalaman ɗan ƙwallon Inter Miami ta Amurka, Lionel Messi da ke zargin alƙalan wasa a gasar MLS ba su iya alƙalanci ba.

20 May, 2025
Shugaban Barcelona ya ce bai hakura da neman ɗauko Haaland ba
Shugaban Barcelona, Joan Laporta ya bayyana cewa har yanzu ƙofarsa a buɗe take kan farauto tauraron ɗan-wasa Erling Haaland daga Manchester City.

16 May, 2025
Messi ya taya Barcelona murnar lashe kofin La Liga na bana
Gwarzon tsohon ɗan wasan Barcelona Lionel Messi ya nuna farin cikinsa da jin labarin tsohuwar ƙungiyarsa ta lashe kofin La Liga na 2024-25.

15 May, 2025
Jamie Vardy zai bar Leicester City bayan ya buga wasansa na 500 a kungiyar
Tauraron ƙungiyar Leicester City ta Ingila, Jamie Vardy zai buga wasansa na ƙarshe a ƙungiyar ranar 18 ga Mayu, maimakon ranar da Leicester za ta buga wasan ƙarshe a gasar Firimiya ta bana.



