9 Oct, 2025

Ɗan ƙwallon Togo ya karya wuyansa a China bayan ya yi karo da allon talla

Samuel Asamoah ya samu karaya a wuya da kuma lahani a jijiyoyi bayan abokin karawarsa ya ture shi yayin wani wasa a China.

eaa121831268965b5eaa02836c89ffec7b57c5d2bdcd83d2fbb192fb5c7329e6

9 Oct, 2025

Ronaldo ne ɗan wasan ƙwallo na farko a duniya da ya zama biloniya

Cristiano Ronaldo ya zama ɗan ƙwallon ƙafa na farko da ya mallaki dala biliyan ɗaya, bayan da aka bayyana zunzurutun kuɗin da yake samu daga sabuwar kwantiraginsa da Al-Nassr ta Saudiyya.

2025 10 08t140104z 1 lynxnpel970o6 rtroptp 3 futbol ronaldo

12 Sep, 2025

Onana ya yi murna da kuri bayan barin Manchester United zuwa Trabzonspor ta Turkiyya

Tsohon golan Manchester United, Andre Onana ya ce bai taɓa ganin soyayyar da ya gani a ƙungiyar Trabzonspor ta Turkiyya ba, inda ya koma aro a makon nan.

f16fa94bfa58762ee3d0ab5d9b469f5400157cdc202707cbc3accc15f07e12c3

12 Sep, 2025

Erik Lamela ya yi ritaya daga ƙwallo bayan kwashe shekara 11 yana fama da ciwon kwankwaso

Tsohon ɗan wasan Tottenham da Argentina, Erik Lamela ya yi ritaya daga ƙwallo bayan ya kwashe shekaru 11 yana fama da ciwon kwankwaso.

afc53408b77896582ebd7cce994d6574b65edff08b5860095a481069726b9d2b main 1

4 Sep, 2025

Robinho: Tsohon ɗan wasan Real Madrid da Milan zai yi zaman yarin shekara 9 a Brazil

Tsohon ɗan wasan Real Madrid da Manchester City, kuma tsohon ɗan tawagar ƙwallon Brazil ya gaza yin nasara a ƙarar da ya ɗaukaka a kotun ƙoli kan hukuncin shekara tara da aka masa kan laifin fyaɗe.

5312a70e5afc841c879b784486a46247e4244cdccecb1284391ee08605242147

3 Sep, 2025

Lamine Yamal ya mayar wa kocinsa Flick martani kan zargin ji-ji-da-kai

Kocin Barcelona, Hansi Flick ya zargi ‘yan wasansa da nuna halayyar ji-ji-da-kai yayin wasan da suka yi canjaras da Rayo Vallecano ranar Lahadin da ta gabata.

spain soccer la liga 40933

1 Sep, 2025

Leverkusen ta sallami kocinta Erik Ten Hag bayan jagorantar wasa uku kacal

Leverkusen ta sallami kocinta Erik Ten Hag bayan jagorantar wasa biyu kacal a kakar Bundesliga ta bana, da ƙarin wasa guda kafin nan.

germany soccer bundesliga leverkusen 63477

29 Aug, 2025

Fenerbahce ta Turkiyya ta sallami kocinta Jose Mourinho

Ƙungiyar da ke ƙarƙashin jagorancin Jose Mourinho ya bi bayan rashin samu na wasan kwaikwayon Champions League da Benfica.

2025 04 02t175533z 1194283058 up1el421dsjog rtrmadp 3 soccer turkey fb gs

23 Aug, 2025

Rodri da Ederson sun warke, za su buga wa Manchester City wasansu da Tottenham – in ji Pep Guardiola

Kocin Man CIty, Guardiola ya ce har yau ‘Rodri shi ne gwarzon ƙwallo na duniya”, yana mai cewa ɗan wasan zai buga musu wasan nasu na gaba da Spurs ran Asabar mai zuwa.

2025 07 01t015119z 1598187827 mt1usatoday26565913 rtrmadp 3 soccer fifa club world cup 2025 round of 16 al hilal fc at manchester city 1 2

18 Aug, 2025

Lukaku zai yi jinya har zuwa Nuwamba yayin da Napoli za ta fara kare kambin Serie A bana

Romelu Lukaku na Napoli ya samu rauni a cinya yayin wasan sada-zumunta na share fagen gasar Serie A ta Italiya.

italy soccer 87258
Loading...